Saurari shirin Amsoshi na ranan 20 ga watan Febrairu 2016
Salissou BoukariFebruary 21, 2016
A cikin shirin za a ji hira da Farfesa Djibo Hamani kan tarihin Jamhuriya da kuma irin cigaban da ake gani Nijar din ta samu tun daga mulkin mallaka kawo yanzu.