Matsalar 'yan Gudun hijira a Turai
September 17, 2015Talla
Kasashen nahiyar Turai sun bi sahun Jamus wajen tsaurara matakan bincike a kan iyakokinsu yayin da wasu suka rufe kan iyakokin nasu baki daya, a wani mataki na kawo karshen kwararar 'yan gudun hijira da bakin haure.