You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Edward Snowden ya isa Rasha
Gwamnatin Hong Kong ta tabbatar da cewar tsohon jami'in leƙen asirin Amirka ya tashi cikin jirgin sama daga ƙasar zuwa birnin Moscow.
Ƙoƙarin samun maslaha a rikicin Siriya
Birtaniya ta ce ita da Rasha za su iya ajiye banbancin ra'ayoyi da su ke da shi kan Siriya, su ɗauki matakin da zai kawo ƙarshen rikicin ya kuma kyautata rayuwar talakawan ƙasar.
Taro kan rikicin Siriya
Die USA und Russland arbeiten gemeinsam an einer Friedenslösung für Syrien.
Salsalar rikici tsakanin Rasha da Checheniya
Checheniya wani yanki ne na Rasha amma 'yan gwagwarmaya na bukatar samun 'yancin kan yankin da sunan Jamhuriyar Musulunci ta Itchkeri
Jamus ta bukaci Rasha ta guji matsawa kungiyoyin fararen hula
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta yi kira ga shugaba Vladimir Putin na Rasha da ya baiwa kungiyoyin fararen hular kasar damar gudanar da al'amuransu ba tare da tsangwama ba.
Rasha ta yi na'am da tayin sulhu da 'yan adawar Siriya suka yi
Rasha ta ce za ta samar da kyakkyawan yanayin kulla yarjejeniyar sulhu a tsakanin gwamnatin Siriya da 'yan adawar kasar.
Wani makeken dutse ya wuce kusa da wannan duniya
Wani makeken dutse wanda girmarsa ya kai na filin kwallo ya wuce kusa da duniya
Rasha na goyon bayan shirin tattaunawa a Syriya
A karon farko ministan harkokin waje na Rasha Serguei Lavrov ya gana da jagoran yan addawa na Syria wanda ya gargaɗa da su soma tattaunawa da gwamnatin Bashar Al Assad
Tsananin sanyi a Rasha da makwabtanta
Mutane 123 suka rigamu gidan gaskiya a Rasha yayin da 83 suka mutu a Ukraine sakamakon tsananin sanyi da aka shafe shekaru 20 ba a ga irinsa ba a kasashen biyu.
Cinikin makamai tsakanin Rasha da Iraƙi
Mahukuntan Iraƙi sun ce sun soke wata yarjejeniya ta sayen makamai ta dalar Amurka biliyan huɗu da kusan rabi da su ka sanya hannu su da takwarorinsu na ƙasar Rasha.
Dubban jama'a sun gudanar da zanga zanga a Rasha
Tun bayan sake kama ragamar uilki a Rasha, shugaba Putin na fuskantar mummunar adawa inda ake yawaita zanga zangar kyamar gwamnatinsa.
Rasha ta jaddada goyan baya ga Siriya
Ministan harakokin wajen Rasha yace sabke Assad daga mulki ba shine hanyar warware rikicin ƙasar Siriya ba.
Kama sojojin ruwan Rasha a Lagos
Hukumomin Tarayyar Najeriya sun kama jirgin ruwan Rasha tare da cafke matukanta 15 bisa zargin safarar muggan makamai a ruwan Lagos da ke kudancin kasar.
Rikici tsakanin Siriya da Turkiyya ya fara shafar Rasha
Turkiyya ta saki wani jirgin fasinjar Rasha zuwa Siriya bayan tantance ko yana ɗauke da makamai ne ko kuma a'a.
Rasha ta fadada ikonta a yankin Pasifik
Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya sanar da fadada ikon kasarsa zuwa yankin tekun Pasifik na nahiyar Asiya.
Rasha da China sun juya baya game da Siriya
Ministocin harkokin waje na ƙasashe 15 memba a kwamitin sulhu na MDD sun watse ba tare da cimma matsaya ba kan rikicin Siriya sakamakon ƙin halartar China da Rasha.
Matsayin Rasha game takunkumi akan Iran
Rasha ta soki lamirin Amirka na sanya wa Iran karin takunkuman karya tattalin arziki saboda za su iya yin tasiri kan masana'antunta.
Rasha da China sun toshe ƙudirin Kwamitin Sulhu a kan Siriya
Hakan na zuwa a daidai lokacinda dakarun gwamnatin Siriya ke ƙoƙarin kawar da 'yan tawaye daga yankunan birnin Damascus.
Rasha ta soki matsayin ƙasashen yamma a kan rikicin Siriya
Gwamnatin birnin Mosko ta zargi ƙasashen na yamma da yin zagon ƙasa domin haddasa wani yakin basasa a Siriya.
Kungiyoyin agaji na ketare za su fuskanci barazana a Rasha
Sakamakon amincewar da Majalisar dokokin Rasha da wani sabon daftarin doka akan kungiyoyi dake samun tallafi daga waje, daga yanzu gwamnati za ta rika sa ido akansu.
Cinikayyar makamai tsakanin Siriya da Rasha
Yayin da rikicin Siriya ke ci gaba da wanzuwa Rasha ta ce za ta miƙawa ƙasar na'urorin bada kariya ta sararin Samaniya.
Ambaliyar ruwa ta hallaka mutane fiye da 100 a kudancin Rasha
Mummunan ambaliyar ruwa ta mamaye gidaje fiye da 5,000 a yankin kogin Black Sea a kudancin Rasha.
An yi tir da Rasha da China a taron aminan Siriya
Taron na birnin Paris ya zo ne a daidai lokacin da ɗaya daga cikin manyan janar janar ɗin soji na shugaba Bashar al-Assad ya canza sheƙa.
Taƙaddamar Rasha da Amirka akan makomar Siriya
Rasha ta ce babu tattaunawar da za ta yi da Amirka akan saukar Assad daga mulkin Siriya .
Matsayin Rasha kan rikicin Siriya
Rasha ta ce ba za ta yi adawa da saukar Assad daga mulki ba, idan har shawarar yin hakan daga al'ummar Siriyar ta fito
Rasha ta ce hatsari ne canjin gwamnati a Siriya
Rasha ta yi gargaɗin cewar ci gaba da goyon bayan 'yan adawar Siriya ne ke janyo cikas ga yunƙurin warware rkicin ƙasar.
Matsayin China da Rasha akan Siriya
Vladimir Putin da Hu Jinatao sun sake jaddada matsayin gamayayyarsu na hawan kujerar naƙi tare da adawa dangane da matakan ƙasa da ƙasa akan Siriya.
Rasha da Tarayyar Turai na inganta hulɗa
Ƙasashen Tarayyar Turai da Rasha sun tattauna kan matsaloli da ke kawo cikas a hulɗar dake tsakanin ɓangarorin biyu
Taron hadin-gwiwar Rasha da EU
Kungiyar Tarayyar Turai (EU) tana ganawa da shugabannin Rasha a garin St. Petrsburg inda za su mai da hankali kan rikicin Siriya
Medvedev ya zama firaministan Rasha
Tsohon shugaban na Rasha wato Dimitry Medvedev ya maye gurbin Vladimir Putin a kujerar firaminista kwana ɗaya bayan miƙa masa karagar mulki da ya yi a Moscow.
Atisayen sojin Rasha da China
Ƙasashen Rasha da China sun fara atisaye mafi girma kana na farko tsakanin rundanar sojin ƙasashen biyu
Shirin tsagaita wuta a Siriya
Al'ummar kasa da kasa ta sanya ido ta gani ko shugaba Bashar al-Assad zai cika alkawarinsa na tsagaita wuta ran 10 ga watan Afrilu
210312 Russland Syrien
Rasha ta amince ta ba da hadin kai ga shiga tsakanin Kofi Annan a rikicin Siriya.
'Yan sanda a Rasha sun kame masu zanga zanga
Aƙalla mutane ɗari biyar ne aka kama a birnin Mosko bayan nasara da Vladmir Poutine ya samu a zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar a ƙarshen mako
Vladimir Putin ya lashe zaben Rasha
Alƙaluma da hukumar zaɓen Rasha ta fitar sun nunar da cewar Putin ya lashe Kashi 62% na ƙuri'un da aka kaɗa tun a zagayen farko na zaɓen shugaban ƙasa na lahadi.
Zaɓen shugaban ƙasa a Rasha
Gwamnatin Rasha ta tura dakarun soji da 'yan Sanda 450,00 domin kare masu jefa ƙuri'a a lokacin zaɓen shugaban ƙasar.
Rasha na nazarin shawara game da Syriya
Rasha ta ce tsagaita buɗe wata a birnin Homs ne matakin farko na neman sulhunta rikicin siyasar ƙasar Syriya.
Martanin Jamus akan Rasha da China
Dukkanin jami'an siyasar Jamus sun bayyana ɓacin ransu game da hawa kujerar na ƙi da Rasha da China suka yi dangane da ƙudurin kwamitin sulhu akan Siriya
Shirin tattaunawa tsakanin Rasha da Siriya
Rahotanin da ke zuwa mana na cewar ministan harkokin waje na ƙasar Rasha Sergueï Lavrov na kan hanyarsa ta zuwa Siriya.
Ƙasashen Rasha da China sun kawo tarnaƙi ga MDD
Ƙasashe guda 13 ne kwai suka amince da daftarin ƙudirin kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya wanda ya yi allah wadai da kisan gilar da gwamnatin Bashar Al-Assad ke yi a Siriya
Rasha na yunkurin kare kudurin Majalisar Dinkin Duniya kan Siriya
Rasha na neman yin kafar ungulu ga yunkurin Kwamitin Sulhun Majalisar Dinkin Duniya a Siriya, maimaimakon sassanta rikicin da ke tsakanin gwamnatin Assad da masu adawa
Rasha za ta hau kujerar na ƙi akan rikicin Siriya
Rasha ta ce ba za ta bada goyon baya ga ƙudirin Majalisar Ɗinkin Duniya kan Siriya ba. har sai an cire yiwuwar amfani da ƙarfin soji don kawo ƙarshen rikicin.
MDD za ta yi nazarin daftarin da Rasha ta shigar game da syriya
Rasha ta mika wa MDD daftarin doka game da rikicin Syriya domin nazarin tare da albarkanta. Sai dai ƙasashen Amirka da na Turai sun zargi fadar Moscow da rashin bayyana matakan magance rikicin da ya ƙi ci ya ƙi cinyewa.
Yan sanda sun kama masu yin zanga zanga a ƙasar Rasha
Masu fafutukar neman sauyi na ƙara matsa ƙaimi ga shugaban gwamnatin Vladimir Putin domin ya yi marabus.
Rasha ta shiga ƙingiyar cinikayya ta Duniya
Bayan shekaru 18 ana mahawara dangane da amincewa da ita, Rasha ta kasance ƙasa mai albarkatu data haɗe a kungiyar ta WTO
Ƙungiyar EU na fatan samun taimakon Rasha wajen tinkarar rikicin Euro
Majiyoyin diplomasiya sun rawaito cewa gwamnati a Mosko ta nuna shirin ba da gudunmawar Euro miliyan dubu goma ga asusun ceto kuɗin na Euro.
Shugaban majalisar dokokin Rasha ya yi murabus
Bayan da jamiyar United Russia dake mulki ta yihasarar rinjayenta a majalisa . shugaban majalisar Boris Gryslov ya yi murabus
Zanga-zangar adawa da sakamakon zaɓen Rasha
An tsugunar da jami'an 'yan sandan kwantar da tarzoma da sojoji a sassa daban-daban na birnin Mosko dangane zanga-zangar da dubban mutane ke yi domin nuna rashim gamsuwarsu da sakamakon zaɓen ƙasar na ranar lahadi
Rasha ta zargi Amirka da yi mata katsalanda
A cewar gwamnatin Rasha Amirka ce ummal haba'isin ta da boren nuna adawa da sakamakon zaben majalisar dokokinta
Matsayin Jamus kan murda zaben Rasha
Jamus ta bukaci Rasha da ta yi bayani game da zargin tafka magudi a zaben majalisar dokoki da ya gudana ranar 04-12-2011
Shafin da ya wuce
Shafi 44 daga 47
Shafi na gaba