You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Rasha za ta fuskanci karin takunkumi
Kungiyar Tarayyar Turai na tattauna yiwuwar kakaba wa Rasha sabbin takunkumai karya arziki kan abun da ta kira rura wutar rikicin Ukraine da mahukuntan Moscow ke yi.
Ukraine ta zargi Rasha da takalar fada
Ukraine ta bukaci Rasha da ta daina daukar matakan da ta bayyana da takalar fada biyo bayan kwace iko da ginin gwamnati da tsageru masu goyon Rasha su ka yi.
Rasha bata da sojoji a gabacin Ukraine
Ministan harkokin waje Sergei Lavrov ya karyata zargin da gwamnatin Ukraine ke wa Rasha, na jibge jami'an tsaro a kan iyakokin kasashen biyu ta gabashi.
Yunkurin warware rikicin Ukraine da Rasha
A karon farko, bangarori hudu sun amince da tattauna rikicin kasar Ukraine a mako mai zuwa. Amirka na zargin Rasha da ingiza rikicin yankin gabashin Ukraine.
Rasha ta yi watsi da zargin wargaza Ukraine
Ana ci gaba da gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Rasha da neman ballewa daga Ukraine a birnin Donetsk da ke yankin gabashin kasar.
Rasha ta zargi Jamus da bata mata suna
Ma'aikatar harkokin wajen Rasha ta mika korafinta ga jakadan kasar Jamus a Rashan kan abun da ta kira da bata suna da ministan kudi na Jamus din yai mata.
Ƙungiyar NATO na gudanar da taro a birnin Brussels
Ministocin harkokin waje na Ƙasashe 28 membobi a Ƙungiyar Tsaro ta NATO, zasu gudanar da wani zaman taro kan batun ƙasar Yukren.
Ci gaba da yin matsin lamba ga Rasha
Amirka da kasashen yamma sun sha alwashin ci gaba da takura wa Rasha a kan abun da suka kira da mamaye yankin Kirimiya na kasar Ukraine da ta yi.
Kungiyar NATO ta nuna damuwa da Rasha
Rasha ta ce tana mutunta dokokin duniya kan jibge dakaru kusa da iyakarta da Ukraine. Tuni dai dakarun kasar suka kwace sansanin sojin Ukraine da ke Krimiya.
EU za ta rage dogaro kan makamashi daga Rasha
A karshen taron kolin da suka yi a Brussels shugabannin EU sun fadada takunkumai kan Rasha sannan sun amince da matakin farko na daukar Ukraine cikin kungiyar.
Taron kolin kungiyar EU kan rikicin Ukraine
Shugabanin Turai za su fadada jerin sunayen wadanda za a haramta wa tafiya da wadanda za a dora hannu kan kadarorinsu.
Matsayin gwamnatin Jamus kan rikicin Ukraine
A jawabin da ta yi a Berlin shugabar gwamnati Angela Merkel ta bayyana matsayin kasar game da rikicin Ukraine. Sai dai akwai batutuwa da yawa da taron EU a birnin Brussels zai duba.
Matsayin gwamnatin Jamus kan rikicin Ukraine
A jawabin da ta yi a Berlin shugabar gwamnati Angela Merkel ta bayyana matsayin kasar game da rikicin Ukraine. Sai dai akwai batutuwa da yawa da taron EU a birnin Brussels zai duba.
Suka ga matakin EU game da rikicin Ukraine
Har yanzu Rasha na shan suka da kaukkausan lafazi daga kasashen yamma dangane da matsayinta a kan yankin Kirimiya. Sai dai su ma kasashen yamma da na su laifi.
Fushin NATO kan hadewar Kirimiya da Rasha
Sakatare janar na Kungiyar tsaro ta NATO Anders Fogh Rasmussen ya yi kakkausar suka game da yarjejniyar da ke mayar da Kirimiya karkashin ikon kasar Rasha.
Rasha ta maida martani kan takunkumin da aka sa mata
Rasha ta shaidawa Amirka cewar takunkumin da kasashen yamma ciki har da Amirkan suka sa mata abu ne da gwamnatin Rashan ba za su amince da shi ba.
Taƙaddama ta biyo bayan haɗewar Rasha da Kirimiya
Vladimir Putin na Rasha ya nuna bai ji daɗin kutsen da ƙasashen yamma suke yi a tsakaninsa da yankin Kirimiya ba, kuma ya ce Rasha za ta rama
EU da Amirka sun kakabawa Rasha takunkumi
Kungiyar EU da Amurka sun kakabawa Rasha jerin takunkumin da suka danganci hana taba kudi ko kadara da ma na tafiye-tafiya sakamakon dambawar siyasarsu da Ukraine.
EU da Amirka sun kakaba wa Rasha takunkumi
Kungiyar EU da Amurka sun kakabawa Rasha takunkumi da suka danganci hana taba kudi ko kadara da ma na tafiye-tafiya sakamakon dambawar siyasarsu da Ukraine.
Zaben raba gardama a Kirimiya
An yini ana kada kuri'a a kan makomar yankin Kirimiya na Ukriane bayan makwani na tsakanin Rasha da kasashen Yamma. Nan da 'yan sa'o'i ake sa ran rufe rumfunan zabe.
Takun-saka tsakanin Ukraine da Rasha
Hukumomin Kiev na Ukraine sun gargadi Rasha da ta shiga taitayinta sakamakon ci gaba da jibge sojoji da kayan yaki da take yi a tsakanin yammaci da gabashin kasar.
An gargadin Rasha kan rikicin siyasar Ukraine
Sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry ya ce kasashen duniya za su maida kakkausar martani ga Rasha in ba ta daina dagula rikicin siyasar Ukraine ba.
Barazanar kakabawa Rasha takunkumi
Jamus ta gargadi Rasha da cewa za ta fuskanci gagarumar barazana ta fannin siyasa da tattalin arziki in har bata canza matakan da take dauka a kan rikicin Ukraine ba
Barazana ga Rasha kan rikicin Ukraine
A dai dai lokacin da wa'adin kada kuri'ar raba gardama da majalisar dokokin yankin Kirimiya na kasar Ukraine ta sanya ke kara karatowa, shugabar gwamnatin Jamus ta yi gargadi ga Rasha.
Cece-kuce tsakanin Rasha da Turai kan Ukraine
Kasashen nahiyar Turai na ci gaba da barazanar daukar tsauraran matakai a kan Rasha bisa kokarin da suka ce tana yi na yin karfa-karfa a yankin Kirimiya na kasar Ukraine.
Siyasar makamashi a taƙaddmar Rasha da ƙasashen yamma kan Ukraine
Wasu ƙasashen Turan dake dogaro da iskar gas daga Rasha na hasashen wata ƙila su sauya wurin samun makamashin idan dai Rasha ba ta ba da kai bori ya hau dangane da Ukraine ba
Siyasar makamashi a taƙaddmar Rasha da ƙasashen yamma kan Ukraine
Wasu ƙasashen Turan dake dogaro da iskar gas daga Rasha na hasashen wata ƙila su sauya wurin samun makamashin idan dai Rasha ba ta ba da kai bori ya hau dangane da Ukraine ba
Gargadi ga masu son kai ziyara a Kirimiya
Mahukunta Kirimiya sun dakatar da jigilar jiragen sama zuwa yankin, in ba daga Rasha ba.
Rasha na fatan warware rikicin Yukren ta hanyar diflomasiya
Shugaban Rasha Vladimir Putin da ke kare hakkokin 'yan awarae yankin Kirimiya na fatan a warware wannan rikici na Yukren ta hanyar tattaunawa
Rasha na ƙara himma wajen samun haɗin kan Kirimiya
Tun bayan da majalisar dokokin Kirimiya ta dawo da zaɓen raba gardamarta baya zuwa 16 ga watan Maris, Rasha ke alƙawarin kyautatawa yankin idan ya haɗe da ita
Rikicin Kirimiya na Ukraine na daukan sabon salo
Kasashen Turai da Amirka sun soki matakin kuri'a kan ballewar Kirimiya daga Ukraine tare da hadewa da tarayyar Rasha.
Majalisar dokokin Krimeya ta kada kuri'ar hadewa da Rasha
Wakilan majalisar sun kuma tsayar da 16 ga wata Maris a matsayin ranar kada kuri'ar raba gardama game da makomar yankin na Krimeya mai ikon cin gashin kai.
Koma baya ga bakuncin taron G8 da Rasha za ta karba
Kasashe bakwai daga cikin takwas na G8 sun soke halartar taron da za su yi a Sochi na Rasha.
Ana ci gaba da yin tir da kutsen sojin Rasha a Yukren
Gwamnatin Yukren ta yi kira ga Rasha da ta janye dakarunta daga yankin kasarta, sannan a lokaci daya ta kira sojojinta da su kasance cikin shirin ko-takwana.
Ana ci gaba da yin tir da kutsen sojin Rasha a Ukraine
Gwamnatin Ukraine ta yi kira ga Rasha da ta janye dakarunta daga yankin kasarta, sannan a lokaci daya ta kira sojojinta da su kasance cikin shirin ko-takwana.
Rasha ta sami goyon bayan majalisa, na amfani da dakarunta a Crimea
Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya lashi takobin cewa duk wata shawara da aka yanke kan makomar Yukren ba zai shafi 'yan asalin ƙasarsa dake yankin ba.
Gangamin adawa da sabbin hukumomin Yukren
Mutane fiye da dubu goma ne suka yi zanga-zanga a birnin Donestsk, yankin da henbararen shugaban kasar Yukren ke da karfin magoya baya.
Yanukovych ya samu mafakar siyasa a Rasha
Tsohon Shugaban Yukren ya yi shelar cewa shi ne shugaban ƙasa har yanzu. Hakazalika Viktor Yanukovych ya sanar da cewar zai yi jawabi a wannan Jumma'a.
Barazana ga dunkulewar Yukren a matsayin kasa daya
Fito na fiton da mayakan sa kai ke yi da sabbin mahukuntan Yukren na sanya fargabar ballewar kasar zuwa gida biyu.
Hakkin dan Adam a wasannin Olympics na Sochi
Gwamnatin Rasha da kuma kwamitin shirya wasannin Olympics na kasa da kasa sun sha suka da kakkausan lafazi game da take hakkin dan Adam.
Yan adawa sunce babu gudu babu ja da baya a Yukrain
A karon farko, an sami mace-mace a rikicin jamhuriyar Yukrain, tsakanin yan adawa shugaban kasar Viktor Yanukowitsch mai samun goyon bayan Rasha.
Wasu kasashe na nuna damuwar su kan rashin halartar Iran a taron Geneva
A yayin da aka soma babban taron Geneva kan batun kasar Siriya, kasashe da dama na cigaba da cece-kuce sakamakon haramta wa Iran shiga wannan zauren taro.
Rasha ta ce za ta ci gaba da dafawa Assad
Rasha ta shaidawa Amirka cewar za ta ci gaba da goyon bayan gwamnatin Bashar al-Assad na Siriya a yaki da 'yan tawaye da ke kokarin kawar da shi daga mulki.
Rasha na fuskantar kalubalen tsaro
Hare-haren kunar bakin wake sun sako kasar Rasha a gaba, gabanin bikin gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle na lokacin hunturu.
An tsaurara matakan tsaro a Rasha
Wani harin ƙunar baƙin wake ya yi sanadiyar mutuwar mutane 18 a Rasha
Taƙaddamar Turai da Rasha kan Ukraine
Putin ya miƙawa Ukraine goron gayyatar yin kasuwanci a daidai lokacin da al'ummar Ukraine ke fushi da shugaba Yanukovich kan ƙin shiga kasuwanci da Turai
Barazanar ɗaukar matakin soji a kan Siriya
Yaƙin Siriya ya ɗauki sabon salo bayan ƙaddamar da hare-hare da makamai masu guba waɗanda suka janyo mutuwar ɗimbin mutane
Tsamin dangantaka tsakanin Rasha da Amirka
Soke ganawa tsakanin Barack Obama da Vladimir Putin na nufin kara tsuke dangantaka dake da rauni tun zamanin cacar baka tsakanin Mosko da Washington.
Tsamin dangantaka a tsakanin Amirka da Rasha
Fadar gwamnatin Rasha ta yi Allah wadai da soke ganawar Obama da Putin.
Rasha ta bawa Snowden mafakar siyasa
Mahukuntan Rasha sun amince da bukatar da wanda ya kwarmata bayanan sirrin Amurka nan Edward Snowden ya mika mata ta neman mafakar siyasa ta shekara guda.
Shafin da ya wuce
Shafi 43 daga 47
Shafi na gaba