You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Ukraine ta ce wasu tankokin yakin Rasha sun tsallake iyakokinta
Hakan na zuwa ne yayin da gwamnati a birnin Mosko ta ba da sanarwar shirin tura ayarin motocin kayan agaji karo na biyu zuwa gabashin Ukraine.
Jamus za ta tallafa wa Ukraine
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta buƙaci da a tsagaita wuta tsakanin gwamnatin Ukraine da 'yan awaren gabashin ƙasar da ke goyon bayan Rasha.
Ukraine ta yi fatali da tallafin Rasha
An kai 'yan kwanaki da dama yanzu motoci makare da kayyayakin tallafin da gwamnatin Rasha ta turawa al'ummomin da ke bukata a yankin gabashin Ukraine suna zaune a bakin iyaka.
Wasu motocin bus sun yi hadari a Masar
Akalla mutane fiye da talatin ne suka rasu yayin da wasu kuma 40 suka jikata, sakamakon wani karo da motocin bus-bus guda biyu sukayi a Kudancin kasar Masar.
Ricikin Ukraine na ci gaba da lamshe rayuka
Mutane fiye da 30 sun hallaka a sabon rikicin da ke gudana tsakanin gwamnati kasar Ukraine da kuma masu fafitikar ballewa na gabashin kasar.
Yiwuwar kawo karshen rikicin Ukraine
Wata tattaunawa da aka yi tsakanin Rasha da Ukraine karkashin jagorancin Jamus da Faransa da ke shiga tsakani ta sanya fatan warware rikicin Ukraine din.
Sojin Ukraine sun karbe iko da Luhansk
Rahotanni daga kasar Ukraine na cewar sojin kasar sun samu nasarar karbe iko da garin na Luhansk da ke ya jima a hannun 'yan aware.
Neman warware rikicin Ukraine a siyasance
Shugaban China Xi Jinping ya bukaci da samo wata hanya a siyasance da za ai amfani da ita wajen warware rikicin da yanzu haka ke wakana a gabashin Ukraine.
Sojojin Ukraine na kara samun galaba.
Dakarun Sojan Ukraine dake fafatawa da 'yan awaren gabacin kasar, na ci-gaba da samun galaba tare da amshe wasu muhimman garuruwa dake yankin.
Rikici na ci gaba da ritsawa da gabashin Ukraine
Rikicin da ke faruwa a yankin gabashin kasar Ukraine yana kara tabarbarewa.
Kayan agajin Rasha sun maƙale a kan iyakar Ukraine
Hukumomin Rasha sun miƙa wata takardar ta jerin abubuwan da kayan agajin suka ƙunsa, wanda suka aike zuwa gabashin Ukraine ga gwamnatin ƙasar da kuma Ƙungiyar Red Cross.
Ukraine taki aminta da shigar motocin Rasha
Batun kan kayan agaji zuwa gabacin Ukraine daga Rasha, na haifar da cece kuce daga hukumomin Ukraine, tare da nuna fargabar abun da zai biyo bayan agajin.
Ukraine ta sa wa wasu 'yan Rasha takunkumi
Mahukuntan Ukraine sun sanar da sanya takunkumi kan wasu 'yan asalin kasar Rasha da kuma wasu kamfanonin Rashan da ke yin kasuwanci a Ukraine din.
Takunkumin EU ga Rasha na shafar kamfanonin Jamus.
Kamfanonin Jamus sun fara bayyana takunkumin da EU ta sanya wa Rasha da cewa babban kalubale ne ga harkokin kasuwancinsu.
Rasha ta ba wa Snowden karin wa'adin zama.
Edward Snowden da Amirka ke nema ruwa a jallo ya sami karin wa'adin zama a Rasha.
Rasha ta jibge dakaru a iyaka da Ukraine
A wata sanarwa da ta fitar a wannan Laraba, kungiyar tsaro ta NATO ta tabbatar da jibge dakaru akalla dubu 20 na Rasha kusa da iyakarta da Ukraine.
Turai ta amince da takunkumin Rasha a hukumance
Bayan da ta yi ta jan kafa, tarayyar Turai ta amince ta kakabawa Rasha takunkumin da zai shafi sassan Hada-hadar kudi da tsaro da makamashi
Karin takunkumi kan Rasha
Kasashen Turai da Amirka sun kara kaimin takunkumi kan mahukutan kasar Rasha saboda rikicin gabashin Ukraine
Rasha zata fuskanci sabon takunkumi
Kasashen Turai da Amirka sun amince kan daukan sabbin matakan takunkumi kan Rasha, bisa zarginta da suke na kin taka wa 'yan awaren Ukraine birki.
MH17 - ana gudanar da bincike a gabashin Ukraine
Vladimir Putin ya ba da tabbacin cikakken hadin kai a binciken faduwar jirgin saman Malaysia a yankin kasar Ukraine.
Sabani a taron kolin Kungiyar Hadin Kan Turai
Duk da taro har cikin dare, shugabannin kasashen Kungiyar Hadin Kan Turai sun kasa shawo kan banbancin dake tsakaninsu, a game da raba manyan mukamai a sabuwar hukumar kungiyar.
Takunkumin Amirka da Tarayyar Turai kan Rasha
Rasha na ci gaba da fuskantar matsin lamba daga kasashen Turai da Amirka, dangane da batun rikicin Ukraine, wanda ake ganin Rasha tana da hannu cikin lamurran.
Iraki ta fara samun jiragen yaki daga Rasha
Dakarun Iraki na ci gaba da fafatawa da tsagerun masu dauke da makamai, domin sake kwato wasu sassan kasar
An saki jami'an Turai a Ukraine
'Yan awaren Ukraine sun sake jami'an saka ido na kasashen Turai
EU ta bai wa Rasha wa'adin kwanaki uku
Kungiyar Tarayyar Turai ta yi barazanar kakaba wa Rasha sabbin takunkumai muddin dai ba ta dauki matakan kawo sauki kan rikicin gabacin Ukraine cikin hanzari ba.
Merkel ta bukaci Rasha ta himmatu wajen warware rikicin Ukraine
A jawabi ga majalisar Bundestag Merkel ta kuma jaddada karfin tattalin arzikin Jamus da rawar da take takawa a matsayin jagorar kasashe masu amfani da kudin Euro.
Sabon takunkumi ga Rasha
Ƙasashen Jamus da Amirka da kuma Faransa sun yi barazanar sake ƙaƙabawa ƙasar Rasha takunkumi in har ba ta kawo ƙarshen rikicin da ake fama da shi a Ukraine ba.
Rasha na kara girke dakaru a Ukraine
Kungiyar kawancen tsaro ta NATO ta ce har yanzu akwai dubban dakarun Rasha a kan iyakar kasar da gabashin Ukraine.
Ukraine za ta maida martani kan wadanda suka harbo jirgin sojinta
'Yan awaren Ukraine suka kakkabo jirgin sojin kasar lokacin da yake kan hanyarsa ta zuwa filin jirgin sama da ke Luhansk a gabashin kasar.
Lavrov ya zargi dakarun Ukraine da aikata ta'asa
Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya yi kira da gudanar da bincike kan amfani da bama-baman da aka haramta a kan 'yan tawayen Ukraine.
Tattaunawa tsakanin Rasha da Ukraine
Gwamantin Ukraine da takwararta Rasha sun fara wata tattaunawa kan saidawa Ukraine din iskar gas da kuma kawo karshen rikici a gabashin Ukraine din.
Rasha da China sun yi adawa da kai Siriya kotu
Wannan dai shi ne karo na hudu da kasashen biyu suka yi amfani da matsayinsu na masu zaunanniyar kujera wajen hawa kujerar na ki a kan rikicin na Siriya.
Rasha ta ce dakarunta na janyewa daga kan iyakar Ukraine
Tun a ranar Litinin fadar Kremlin ta ce shugaba Vladimir Putin ya ba da umarni da a fara janye dakarun, amma NATO ta ce har yanzu ba wata alamar janyewar.
Fagen siyasar Ukraine bai sauya ba ko bayan zaben raba gardama
Har yanzu kasashen duniya na godo da mahukuntan Ukraine da su tantance yadda makomarsu za ta kasance bayan zaben da ke karatowa
Rasha na gargaɗi kan makomar Ukraine
Rasha ta ce idan har Ukraine na so ta gudanar da zaɓe mai tsabta wajibi ne ta tantance makomar kasar bayan zaɓe bisa la'akari da ra'ayin 'yan awaren gabashin ƙasar
'Yan awaren Ukraine sun gudanar da Zaɓen raba gardama
Ko da shi ke hukumomin yankunan sun yaba da zaɓen amma rahotannin na tabbatar da cewar an samu ƙarancin kayayyakin aiki.
Ana zaben raba gardama a gabashin Ukraine
'Yan waren gabashin Ukraine masu goyon bayan Rasha na gudanar da zaben raba gardama kan makomar yankin
Sharadin Rasha game da taron kan Ukraine
Rasha ta ce dole ne a sanya 'yan aware a sahun wadanda za su halarci taron tattauna rikicin Ukraine da zai gudana a Geneva idan ana so a gano bakin zare warwareshi.
Rikicin Ukraine na zafafa
Daruruwan masu goyon bayan ci gaba da kasancewa a Ukraine sun yi maci a garin Odessa na gabashin kasar, bayan kisan karshen mako yayin arangama da 'yan Aware.
Gabashin Ukraine na fuskantar mamaya
'Yan aware masu goyon bayan Rasha na ci gaba da mamaye gabashin kasar Ukraine, yayin da kasashen Yammacin Duniya ke neman Rasha ta tsawatar.
Tsamin dangantaka tsakanin Jamus da Rasha
Rikicin Ukraine ya kawo gurbacewar dangantaka tsakanin kasashen Jamus da Rasha, wadanda bisa al'ada suke da kusantar juna tsakaninsu a fannonin siyasa da tattalin arziki
Tsamin dangantaka tsakanin Jamus da Rasha
Rikicin Ukraine ya kawo gurbacewar dangantaka tsakanin kasashen Jamus da Rasha, wadanda bisa al'ada suke da kusantar juna tsakaninsu a fannonin siyasa da tattalin arziki
G7 na niyar kara wa Rasha takunkumi
Kasashe bakwai da suka fi karfin masana'antu a duniya sun sha alwashin sake ladabtar da Rasha sakamakon takun saka da ta ke ci gaba da yi da kasar Ukraine.
Merkel ta nuna fargabar ta kan halin da ake ciki a Ukraine
A wata fira da tayi ta wayar talho da shugaban Rasha, shugaban gwamnatin Jamus ta nuna fargabarb ta kan abubuwan dake wakana a gabacin Ukraine.
Rasha ta gargadi Ukraine kan magoya bayanta
Rasha ta aikewa da Ukraine sako da kakkausar murya cewar za ta maida martani in Kiev ta farwa 'yan awaren da ke goyan bayan Moscow a gabashin Ukraine din.
Masu bore a Ukraine sun ce za su dauki matakan kare kansu.
Masu hamayya da hukumomin Ukraine, a garin Bilbasivka da ke gabacin kasar sun ce za su nemi makamman kare kansu daga masu kai musu hari.
Rasha ta jibge sojinta kan iyakar Ukraine
Mahukuntan Rasha sun ce sun girke sojinsu ne kan iyakar kasar da gabashin Ukraine ya Allah ko rikicin da ke faruwa a kasar zai iya tsallakowa zuwa cikin kasar ta Rasha.
Rashin tabbas kan warware rikicin Ukraine
Gwamnatin Ukraine ta ce za ta dauki tsauraran matakai muddin 'yan aware ba su fice daga gine-ginen da suka mamaye ba, inda a hannu guda kuma ta ke shirin yin sulhu.
Taron Geneva kan Rasha da Ukraine ya yi armashi
Bayan da aka gama fargabar cewa wata kila a tashi baram-baram a taron sulhunta tsakanin Ukraine da Rasha bangarorin da suka gana sun cimma matsaya kuma sun ce taron ya yi armashi
Kiev da Mosko sun cimma yarjejeniya
Duk da fargabar cewa wata kila a tashi baram-baram a taron sulhunta tsakanin Ukraine da Rasha, bangarorin da suka gana sun cimma matsaya kuma sun ce taron ya yi armashi
Shafin da ya wuce
Shafi 42 daga 47
Shafi na gaba