You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Gwamnatin Ukraine ta dakara da janye manyan makamai
Gwamnatin Ukraine ta dakara da janye manyan makamai daga fagen daga
Rasha ta fara tura gas gabashin Ukraine
Rahotanni daga gabashin Ukarine na cewar Rasha ta fara tura iskar gas zuwa yankunan da 'yan aware ke rike da su bayan da mahukunan Kiev suka dakatar da turawa yankin gas din.
A na ci gaba da gwabza fada a gabashin Ukraine
A na ci gaba da gwabza fada a gabashin Ukraine
Yarjejeniyar Ukraine tana fuskantar barazana
Yarjejeniyar Ukraine tana fuskantar barazana
Keta yarjejeniyar tsagaita wutar Ukraine
Kwana guda bayan fara aiki da yarjejeniyar tsagaita wuta a rikicin da ake yi a gabashin Ukraine, an fara ganin alamun bangarorin da abin ya shafa suna keta sharuddanta.
Keta yarjejeniyar tsagaita wutar Ukraine
Kwana guda bayan fara aiki da yarjejeniyar tsagaita wuta a rikicin da ake yi a gabashin Ukraine, an fara ganin alamun bangarorin da abin ya shafa suna keta sharuddanta.
Shirin tsagaita wuta a Ukraine ya fara aiki
Shirin tsagaita wuta a Ukraine ya fara aiki
Za a tsagaita buɗe wuta a gabashin Ukraine
Za a tsagaita buɗe wuta a gabashin Ukraine
Har yanzu da sauran aiki gaba bayan taron Minsk
Bayan kwashe lokaci mai tsawo ana tattauanawa a birnin Minsk na kasar Belarus, an amince da shirin tsagaita wuta a yankin gabashin kasar Ukraine.
Da sauran aiki gaba bayan taron Minsk
Har yanzu da sauran jan aiki gaba bayan taron Minsk na kasar Belarus
Shirin tattauna rikicin gabashin Ukraine a birnin Minsk
Shirin tattauna rikicin gabashin Ukraine a birnin Minsk
EU: Kokarin warware rikicin Ukraine
Tarayyar Turai na kokarin ganin cewar bata yi aikin kawai ba a wannan yunkuri
Amirka da Jamus za su tsaya kan rikicin Rasha da Ukraine
Amirka da Jamus za su tsaya kan rikicin Rasha da Ukraine
EU ta jinginar da batun sanya wa Rasha sabbin takunkumai
EU ta jinginar da batun sanya wa Rasha sabbin takunkumai
Shugaban Rasha zai ziyarci kasar Masar
Shugaban Rasha zai ziyarci kasar Masar
Amirka ta shawarci da a tallafawa Ukraine
Bayan kammala taron tsaro na kasa da kasa a Munich an gaza zuwa ko'ina dangane da batun Ukraine abin da ya sanya mahalarta ganin bukatar taimaka mata ta kare kanta
Kokarin magance rikicin gabashin Ukraine
Kokarin magance rikicin gabashin Ukraine
Samar da mafita a rikicin Ukraine
Samar da mafita a rikicin Ukraine
Rasha na iya kawo karshen rikicin Ukraine
Sakataren harkokin wajen Amirka John Kerry ya bayyana cewa shugaba Vladimir Putin na Rasha zai iya dakile rikicin Ukraine idan har ya na so
Yunkurin kawo zaman lafiya a Ukraine
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel da shugaban kasar Faransa Francois Holland na yunkurin samar da zaman lafiya a Ukraine, bayan da suka dauki watanni babu cigaba
Rawar NATO a rikicin Ukraine
Sakamakon rikicin Ukraine, kungiyar NATO ta girka wata rundunar ko ta kwana dan inganta tsaro a iyakokin kasashen da ke kawancen, musamman na kusa da Rasha
'Yan awaren gabashin Ukraine sun yi alwashin kara dakaru
'Yan awaren gabashin Ukraine sun yi alwashin kara dakaru
Sabon takunkumi kan rikicin Ukraine
Bangarorin da ke gaba da juna a Ukraine na kokarin sake zama kan teburin sulhu domin tsagaita wuta
EU za ta yi waiwaye kan rikicin Rasha da Ukraine
EU za ta yi waiwaye kan rikicin Rasha da Ukraine
EU za ta yi taro kan rikicin Ukraine
Kungiyar tarayyar Turai ta kira taro na gaggawa na ministocin harkokin wajen kasashen da ke cikin kungiyar don tattaunawa kan sabon rikicin da ya barke a gabashin Ukraine.
Harin roka kan wata mota a Ukraine
Rasha ta ce ta kadu bayan da ta samu labarin wani hari na roka da aka kai kan wata mota kirar safa a gabashin Ukraine wanda ya yi sanadin rasuwar mutane da jikkata wasu.
Bangarorin Ukraine na ci gaba da rikici
Sabon rikici a yankin gabashin Ukraine ya hallaka mutane 11 tare da jikkata wasu 18.
Dangantaka tsakanin Rasha da EU
Kungiyae EU za ta yi kokarin farfado da dangantaka da kasar Rasha
Cinikin makamashin Rasha zuwa Ukraine
Kungiyar EU ta bayyana cewa za ta ci gaba da shiga tsakani kan cinikin makamashin Rasha da Ukraine musamman a lokacin da ake kwarara sanyi a Turai.
Rikicin gabashin Ukraine na kara rincabewa
Rikicin gabashin Ukraine na kara rincabewa
Taron ministoci a Berlin a kan Ukraine
Ministocin sun amince za su gana da juna a ranar ta Litinin mai zuwa a babban birnin Jamus a kokarin da ake yi na kama bakin zaren warware rikicin gabashin kasar Ukraine.
Ukraine na son Jamus ta matsa wa Rasha lamba
Ukraine na son Jamus ta matsa wa Rasha lamba
Ci gaba da musayar fursinonin yaki a Ukraine
Shugaban Ukraine Petro Porochenko, ya karbi sojojin kasar akalla 145 daga hannun 'yan awaren gabashin kasar da suka tsaresu a matsayin fursinonin yaki
Rasha ta soke hutun sabuwar shekara
Shugaban Rasha Vladmir Putin ya ce gwamnatinsa ta soke hutun sabuwar shekara da ministoci da wasu ma'aikata suka saba yi saboda matsin tattalin arziki da kasar ke fuskanta.
Matakan sulhu a rikicin Ukraine
Ba a dai bar kafafan yada labarai ba kaiwa ga ginin gwamnatin da ake wannan tattaunawa, abin da yasa ake ganin sai a zaman da za a yi a ranar juma'a za a ji sakamakon tattaunawar.
Yunkurin dakile yaduwar makamai
Kasashe da kamfanoni masu kerawa da cinikin makamai a duniya, sun cimma wata yarjejeniya da nufin hana yaduwar makaman zuwa hannun wadanda basu dace ba.
Zaman sulhu kan rikicin gabashin Ukraine
Nan gaba a yau ne Rasha da Ukraine da 'yan awaren da ke goyon bayan Rasha gami da jami'an kungiyar tsaro da hadin kan Turai ta OSCE za su yi wani zama na sulhu.
Kokarin shayo kan matsala a Ukraine
Shugaban Ukraine, ya gana da takwaransa na Belarus a Kiev a wannan Litinin din, sannan daga bisani da shugaban Kazakhstan Noursoultan Nazarbaïev.
Rasha ta yi tir da takunkuman EU a kan Kirimiya
Rasha ta ce sabbin takunkumin da Kungiyar Tarayyar Turan ta kakaba wa yankin tsibirin Kirimiya ba abin karbuwa ba ne.
Putin ya ce darajar takardar kudin Rasha za ta farfado
Shugaban na Rasha ya dora laifin karayar tattalin arzikin da kasar ke fuskanta a kan takunkuman da kasashen yamma suka kakaba wa Rasha.
Amirka za ta baiwa Ukraine makamai
Ukraine ta yi maraba da kudurin doka da aka amince da shi wanda zai bada dama Amirka ta baiwa Kiev taimakon makamai daidai lokacin da ta ke rikici da 'yan aware.
An zargi Amirka da kokarin kawar da Putin
Rasha ta ce Amirka na kokarin kawo karshen gwamnatin shugaba Vladmir Putin sabili da irin halin da ake ciki a gabshin Ukraine inda 'yan aware ke tada kayar baya.
Zaman dirshen a filin jirgin sama na Kano
Rahotanni daga Kano a Najeriya na cewar matasa na zaman dirshen a filin jirgin saman Kano don ganin an yi cikakken bincike game da jirgin nan mai makamai da ake tsare da shi.
Merkel ta soki lamirin Putin na Rasha
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta zargi Rasha da zama kanwa uwar gami a rikice-rikicen da kasashen yankin gabashin Turai ke fuskanta a halin yanzu.
Musayar harbe-harbe a yankin Checheniya
Mutane tara sun muta a wani taho mu gama tsakanin 'yan sanda da 'yan awaren checheniya a gabashin kasar Rasha.
Putin na ganawa da Erdogan na Turkiyya
Putin na Rasha na ganawa da takwaransa Erdogan, na Turkiyya amma bacin cewa batun farashin iskar gas ya mamaye tattaunawarsu, kasashen yamma na shakku
Faduwar farashin na zama kalubale ga OPEC
Samun faduwar farashin man fetir a kasuwannin duniya ya jefa kasashen kungiyar OPEC musamman wadanda suka dogara kacokan kan samun kudin shiga ta wannan fanni shiga rudani.
Yunƙurin warware rikicin gabashin Ukraine
Shugaba Vladmir Putin na Rasha ya tattauna ta wayar tarho da takwaransa na Ukraine Petro Poroschenko .
An gaza cimma matsaya tsakanin Iran da ƙasashen duniya
An tsawaita tattaunawar da ake yi tsakanin Iran da ƙasashen duniyar har zuwa shekarar baɗi domin cimma wata yarjejeniya ta dakatar da shirin nukiliyar na Iran.
Rasha ta ce za ta iya hada kai da Amirka
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya ce a shirye ya ke ya tattauna da Amirka harma ya bata hadin kai in har akwai mutunta juna a tsakaninsu.
Shafin da ya wuce
Shafi 40 daga 47
Shafi na gaba