You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
An fara taron 'yan darikar Orthodox na tarihi a kasar Girika
Taron da ke zama irinsa na farko cikin sama da shekaru dubu daya, na da nufin samun hadin kan cocin Orthodox.
Steinmeier ya jaddada sukar da ya yi wa kungiyar NATO
Ministan harkokin wajen Jamus ya soki lamirin kungiyar kawancen tsaron da dogaro kan karfin soji kawai.
Huldar Rasha da Siriya
Bisa matakin jaddada goyon bayansu ga kasar Siriya, Rasha ta aika ministan tsaro a Damaskus
Shugaban hukumar EU zai gana da Putin
A karon farko bayan Rasha ta kwace Kirimiya daga Ukraine shugaban hukumar Tarayyar zai gana da shugaban Rasha.
Saurari shirin yamma na DW Hausa
Shirin sashen Hausa na DW na yammacin Jumma'a 27 ga watan Mayu, 2016.
Rasha na fuskantar barazanar takunkumi
Kasashen G7 sun yi barazanar sake kakabawa Rasha takunkumi.
Saurari shirin rana na DW na 22-05-16
Jiragen yakin Rasha da ke rufa wa Siriya baya sun kai jerin hare-hare kan wani titi mai muhimmancin gaske da 'yan tawayen kasar da ke rikici da shugaba Bashar al-Assad ke rike da shi.
Siriya: hare-hare kan 'yan tawaye
Siriya da kawayenta sun zafafa kai hare-hare kan dakarun 'yan tawaye
Sabani tsakanin Amirka da Rasha kan Assad
Tattaunawar Siriya ta gaza samo bakin warware makomar shugaba Bashar al-Assad na kasar
Shirin safe na DW 18.05.2016
Taron Siriya Vienna
Daliban Najeriya na karuwanci a Rasha
Daliban Najeriya a Rasha na fuskantar matsalar tirsasa musu yin karuwanci.
Kenya ta gaza wajen mutunta ka'idojin hukumar WADA
Hukumar yaki da shan kwayoyin sanya kuzarin 'yan wasa ta duniya tayi kakkausan suka ga Kenya kan mutunta ka'idojinta.
Fada ya rincabe a wasu sassan kasar Siriya
Amirka da Rasha na kokarin farfado da shirin tsagaita wuta a Siriya a lokacin da ake fada a birnin Aleppo da kewaye.
Yarjejeniyar dakatar da buda wuta a birnin Aleppo
Al'umma sun fito a titunan birnin Aleppo inda shaguna suka buda sakamakon yarjejeniyar tsagaita wuta.
Ci-gaba a sasanta rikicin Siriya
Rasha da Amirka sun fahimci juna kan rikicin Siriya
Amirka da Rasha na duba makomar Siriya
Mutane 250 ne suka rasu a rikici na baya-bayan nan a birnin na Aleppo.
Shirin safe na DW (03.05.2016)
Amirka da Rasha na duba hanyoyio da za su kai ga samun dama ta shawo kan matsalar rikicin Siriya.
Tattaunawar tsaro tsakanin NATO da Rasha
A karon farko sama da shekaru biyu, NATO za ta gudanar da taro da Rasha
Jiragen Rasha sun yi shawagi a kan wani jirgin ruwan Amirka
A kwanakin baya-baya nan dai dangantaka tsakanin Amirkan da Rasha ta yi tsauri saboda rikicin Siriya da Ukraine
Iran: mun karbi samfurin makaman nukiliya
Iran ta ce tuni samfurin makaman nukiliya suka isa kasar da suka jima suna dako
Dakarun Siriya na gab da kwace Palmyra
Sojojin gwamnati da rakiyar jiragen saman yaki na Siriya na gab da kwace garin Palmyra daga hannun IS.
Hadarin jirgin saman Flydubai
Kamfanin jiragen sama na Flydubai ya tabbatar da faduwar jiginsa a kasar Rasha.
Shirin safe na DW na 19.03.2016
A cikin shirin za a ji cewa wani jirgin saman kanfanin Air Dubai ya fadi dauke da mutane 61 a kasar Rasha.
Gwamnatin Siriya ta yi watsi da yunkurin Kurdawa
Watsi da yunkurin Kurdawan Siriya na kafa kasarsu.
Saurari shirin yamma na ranar 15 ga watan Maris 2016
A ciki akwai halin da ake ciki na binciken fashewar da aka samu a birnin Berlin na Jamus, gami da cika shekaru biyar da fara yakin Siriya.
Rasha ta fara janye dakaru daga Siriya
Mahukuntan kasar Rasha sun fara cika alkawarin da suka dauka na janye dakaru daga kasar Siriya.
Shekaru biyar na yakin basasa a Siriya
Yanzu haka yakin basasa a Siriya cika shekaru biyar a wannan watan Maris
An karya yarjejeniyar tsagaita wuta a Siriya
'Yan tawayen Siriya sun zargi jiragen yakin Rasha da kai hari a birnin Douma cibiyarsu
Siriya: Yarjejeniyar tsagaita wuta na aiki
Al'ummar biranen Siriya sun fara samun sukunin fita yawo da zuwa cefane sakamakon tsagaita wuta
An sallamo wasu 'yan kasashen waje da aka sace a Najeriya
Masu garkuwa da mutane a yankin Niger Delta na Najeriya sun sallamo mutane biyar.
Saurari shirin yamma na DW Hausa
Shirin sashen Hausa na DW na yammacin Asabar 20 ga watan Fabarairu, 2016.
Takun saka tsakanin Turkiyya da Siriya
A daidai lokacin da ake ƙoƙarin tsagaita wuta a yaƙin da ake yi a Siriya,hare-haren da Turkiyya ke kai wa a kan Kurdawa na iya ƙara dagula al'amura:
Takun saka tsakanin Turkiyya da Siriya
Tun farkon yaƙin basasar ƙasar Siriya ƙasashe da dama suka shiga cikin rikicin don kare muradunsu iri daban-daban
Iran ta yi fatali da shirin kayyade yawan fetir
Iran ta nema da a tattauna da ita game da shirin na takaita yawan man fetir.
Taron Munich kan Siriya ya cimma matsaya
An ba da rahoton cewar dakarun gwamnatin Siriya sun ci gaba da buɗe wuta duk da taron da ake yi a birnin Munich
'Yan adawar Siriya za su halarci taron zaman lafiya na gaba
Amma masu kokarin ganin bayan shugaba al-Assad sun ce dole sai Rasha ta daina kai musu farmaki.
Ana mummunan yaki a Aleppo
Wannan dai yaki ankwato birnin Aleppo ne daga hannun yan tawayen Siriya
Zaman sasanta rikicin Siriya ya wargaje
Majalisar Dinkin Duniya ta sake tsayar da ranar 25 ga watan Febrairu domin sake zama.
Sa-in-sa tsakanin Rasha da Turkiya
Mai magana da yawun ma'aikatar tsaron Igor Konashenkov Rasha din ya ce wannan zancen ba shi da tushe balle makama
Saurari shirin yamma na DW Hausa
Shirin yamma na sashen Hausa na DW. 30 ga watan Janairu, 2016
Sabuwar takaddama tsakanin Turkiya da Rasha
Tirka-tirka tsakanin kasashen Rasha da Turkiya.
Rasha: Ukraine na kin daukar nauyi da ke wuyanta
Rasha ta ce muddin za a yi mata kutse ba za a ji da dadiba.
Yiwuwar cirewa Rasha takunkumi
Amirka za ta iya janyewa Rasha takunkumi in aka cimma yarjejeniyar Minsk
Afghanistan ta fuskanci harin ta'addanci
Kasar Afghanistan na ci gaba da fuskantar hare-haren ta'addanci.
An tsawaita yarjejeniyar tsagaita wuta a gabashin Ukiraine
Shugabannin kasashen Rasha da Ukraine da Faransa da kuma Jamus, sun amince da tsawaita yarjejeniyar sulhun Ukraine
EU ta aminta da kara wa Rasha takunkumi
Harkokin kasuwanci dai tsakanin Rasha da Turai sun shiga tasku tun bayan wannan takunkumi.
Taron EU kan 'yan gudun hijira
Matsalolin 'yan gudun hijira Britaniya sune akan gaba a taron
Kokarin magance rikicin kasar Siriya
John Kerry zai tattauna da takwaransa na Rasha gami da shugaba Putin a Moscow
Ministocin kasashen Rasha da Turkiyya sun gana
An fara tattaunawar neman yin sulhu tsakanin kasashen Rasha da Turkiyya a karo na farko tun bayan harbo jirgin Rasha
Turkiyya ta ce ba ta cinikayya da 'yan IS
Turkiyya ta ce ba ta yi cinikin man da ta ke amfani da shi da 'yan kungiyar IS
Shafin da ya wuce
Shafi 37 daga 47
Shafi na gaba