You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Kungiyar Amnesty International ta koka da rufe ofishinta
Mai magana da yawun fadar shugaban kasar Rasha ya ce ba shi da wata masaniya kan rufe ofishin.
MDD ta bukaci binciken harin Idlib a Siriya
Yan tawaye sun Dora alhakin harin da aka kai wata makaranta a Siriya akan Rasha sai dai kuma Rashar ta musanta.
An kashe dalibai da malamai a Siriya
An zargi Rasha da kai hari kan makaranta a Siriya.
Fada ya sake barkewa a Aleppo
Fada ya sake barkewa a Aleppo bayan cikar wa'adin tsagaita wuta.
Saurari shirin yamma na 22 ga watan Oktoba 2016
Tsagaita wuta kan rikicin Siriya ta kawo karshe
An gaza kwashe fararen hula daga birnin Aleppo har zuwa karshen wa'adin tsagaita wuta kan rikicin Siriya.
Shirin Rana: 21.10.2016
Matsin lamba ga Rasha kan Aleppo
Kungiyar Tarayyar Turai ta sha alwashin kakakbawa Rasha sababbin takunkumi a kan rikicin Siriya.
Rasha za ta tsaigaita wuta a Aleppo
Kungiyoyin agaji na sa ran kai kayan agaji a yankin arewacin Aleppo.
Saurari shirin yamma na DW (19.10.2016)
Shugabannin Jamus da Faransa da Rasha da Ukraine sun zauna a birnin Berlin na Jamus don gano mafita a rikicin Ukraine.
Jamus na karbar bakuncin shugabanni kan rikicin Ukraine
Duk da cewa ci gaban da aka samu a a rikicin Gabashin na Ukraine bai da yawa Merkel ta ce za ta yi abin da ya dace.
Saurari shirin safe na 19 ga watan Oktoba 2016
Rasha ta yi wa 'yan tawayen Siriya tayin ficewa daga Alepo
Rasha ta yi tayin amincewa ga shigar da kayan agaji a birnin Alepo
Putin ya soke wata ziyarar da ya shirya kai wa a Faransa
Ziyarar ta Vladmir Putin wacce ba ta aiki ba ce, an dade da tsarata domin halartar wani bikin kaddamar da wata Cocin
Kwamitin sulhu zai kada kuri'ar neman sulhu a Aleppo
Faransa da Spain sun gabatar da kuduri da ke bukatar Rasha da Amurka su sulhunta rikicin Aleppo.
Saurari shirin yamma na DW Hausa
Shirin yamma na sashen Hausa na DW. Lahadi: Biyu ga watan Oktoba, 2016.
Kerry: Za mu iya katse hulda da Rasha
Sakataren harkokin wajen Amirka John Kerry ya yi barazanar yanke tattaunawa da kasar Rasha a kan rikicin Syriya.
An zargi Rasha da harbo jirgin Malesiya
Rasha ta yi watsi da zargin harbo jirgin Malesiya
An zargi Rasha da harbo jirgin Malesiya
Rasha ta yi watsi da sakamakon bincike kan harbo jirgin MH17 na Malesiya
Amirka ta yi barazana ga Rasha kan Aleppo
Amirka ta yi barazanar cewa za ta tsaida duk wata hulda da Rasha a neman warware yakin da Siriya ta fada.
Jiragen yaki na ci gaba da barin wuta a Aleppo
kasar Siriya da ke hallaka al'umma sama da shekaru biyar
Taron gaggawa kan rikicin Siriya
Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya kira taron gaggawa don warware rikicin Siriya.
Rasha ta zargi Amirka kan hari a Siriya
Amirka ta Rasha suna ci gaba da zargin juna kan tashe-tahsen hankula da ke ci gaba da ritsawa da Siriya.
Siriya: Hari ya ritsa da masu kai agaji
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Siriya ta ruguje tsakanin bangarorin gwamnati da 'yan tawaye.
Al'ummar Rasha na zaben 'yan majalisa
Wannan zabe dai ana masa kallon zakaran gwajin dafi na makomar jam'iyya mai mulki.
Saurari shirin DW na safe 18.09.2016
Za a ji Shugaba Buhari na Najeriya ya bi sahun takwarorinsa na duniya a taro na 71 na MDD a birnin New-York.
Kurdawa za su ajiye makamai a Siriya
Anyi fito na fito tsakanin dakarun gwamnatin Siriya da 'yan tawaye gabannin isowar wa'adin tsagaita wuta.
Siriya: Kokarin kawo karshen yakin basasa
Amirka da Rasha sun cimma matsaya ta kawo karshen rikcin Siriya
Bukatar kai kayan agaji Aleppo
Ana son ganin an samu hadin kai daga sojin dakarun Assad da 'yan tawaye don kai agaji birnin Aleppo ga wanda ke bukata
Mosko na adawa da tsagaita wuta a Aleppo
Sergey Lavrov ya yi watsi da kiran da Farnk-Walter Steinemeier ya yi na tsagaita a Aleppo.
Siriya: Kokarin samar da kayan agaji a Aleppo
Dubban mutane ke takure a birnin Aleppo ta sanadiyyar yake-yake kuma su na bukatar agajin gaggawa.
Ana ci gaba da gumurzu a birnin Aleppo
Sau da yawa an ji karar hare-haren gurnati lokacin tsagaita wutar tsawon awoyi uku.
Putin da Erdogan sun gana a St.Petersburg na Rasha
Wannan ziyara ta shugaba Recep Tayyip Erdogan a St. Petersburg na kasar Rasha na zaman wani mataki na daidaitawa
Putin da Erdogan sun gana a St. Petersburg na Rasha
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan na Turkiyya na yin ziyara a Rasha inda ya gana da takwaran aikinsa na Rasha
Sabuwar dangantakar Rasha da Turkiya
Shugaba Erdogan zai gana da Putin a St Petersburg ranar Talatan nan.
Saurari shirin DW na yamma na 07-08-2016
A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa kwamitin shirya wasannin Olympic na nakasassu ya dakatar da Rasha daga shiga wasannin nakasassun na watan gobe a bisa laifin amfani da kwayoyin masu kara kuzari a wasannin 2014
An dakatar da Rasha daga wasannin Olympic na nakasassu
Kwamitin wasannin Olympic na nakasassu ya dakatar da Rasha a bisa laifin amfani da kwayoyi na kara kuzari a 2014
Kakkabo jirgin Rasha a Siriya
'Yan tawayen Siriya sun kakkabo jirgin kasar Rasha a gundumar Idlib
Wakilin MDD a Siriya zai gana da jami'an Amirka da Rasha
A wani mataki na farfado da shirin tsagaita wuta a Siriya, za a gana tsakanin tsakanin manyan jami'an duniya.
An kai hari kan Asibitoci a Siriya
Jarirai biyu sun mutu a harin da ya ritsa a kan asibitoci a abirnin Aleppo.
Yunkurin hana Rasha zuwa gasar birnin Rio de Janeiro
An dai samu 'yan wasan na Rasha da dama a badakalar shan kwayoyi da ke kara kuzari 'yan wasa.
Zuwan Rasha wasannin Rio na tangal-tangal
Hukumar da ke yaki da shan kwayoyi a wasanni ta duniya WADA ta gudanar da wani bincike kan harkokin wasannin a kasar.
John Kerry zai fara yin ziyarar aiki a Turai
Da farko kerry zai yadda zango a birin Paris na Faransa,kafin ya isa a birnin Moscow na Rasha
Kungiyar NATO za ta girke dakaru dan tinkaran kasar Rasha
Kungiyar kawancen tsaron ta kuduri aniyar kare iyakokinta na gabashin Turai.
Jawabin Merkel a majalisa kan Nato da Rasha
Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel ranar Alhamis ta yi wa majalisar dokokin kasar ta Bundestag bayani a game da manufofin gwamnatinta kan batun tsaro da kuma dangantaka tsakain Kungiyar NATO da Rasha.
Jawabin Merkel a majalisa kan NATO da Rasha
Angela Merkel ta shaida wa majalisar Bundestag tasirin da rikicin Ukraine ya yi kan dangantakar Rasha da NATO.
Sabon salonTurkiyya a hulda da kasashen waje
Firaministan Turkiyya ya sanar da cewar lokaci ya yi da kasarsa za ta yi gyaran manufofinta na ketare.
Rasha ta karfafa tsaro a Baltik
Rasha ta dauki matakin kare jiragenta daga barazanar NATO a kasashen yankin baltic
EU ta tsawaita takunkumi wa Rasha
Kasahen na EU sun ce har yanzu rasha ta yi fatali da yarjejeniyar da aka cimma a birnin Minsk
Shirin yamma na DW na ran 25.06.2016
A cikin shirin za a ji cewa a wannan Asabar din shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya soma wata ziyara a kasar Chaina a wani mataki na karfafa dangantaka tsakanin kasashen biyu.
Shafin da ya wuce
Shafi 36 daga 47
Shafi na gaba