You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Harin kunar bakin wake aka kai Rasha
Gwamnati Rasha ta zargin dan kunar bakin wake da kai harin da ya hallaka mutane 14.
Saurari shirin safe na DW na ran 04-04-17
Majiyoyin yada labarai na Rasha na cewar mutumin da ake zargin da kai tagwayen hare-hare na kunar bakin wake a tashar jiragen kasa ta birnin St. Petersburg yana da kimanin shekaru 23 da haifuwa kuma dan asilin yankin Asiya ne ta tsakiyya ne.
'Yan sanda na ci gaba da yin bincike a St. Petersburg
Mutane guda 11 suka kana wasu 50 suka jikkata bayan da bam ta tawartse a cikin tashar jiragen kasa ta St. Petersburg
Rasha na binciken harin Bom na kasar
Mahukuntan Rasha sun sha alwashin gano tushin harin birnin tasahoshin jiragen kasa da ya halaka rayukan jama'a.
Tagwayen hare-hare a Rasha
Wasu tagwayen abubuwa masu fashewa suntarwatse a tashar jiragen kasa a birnin St. Petersburg na kasar Rasha.
Shirin rana: 26.03.2017
Masu ayyukan ceto sun ceto daruruwan 'yan gudun hijira a yankin ruwan Libiya.
Saurari shirin rana na 18.03.2017
Cikin shirin za a ji 'yan tawaye da iyalansu na kaurace birnin Homs na Syria zuwa arewacin Aleppo.
Putin na tsammanin ziyarar Merkel a Rasha
Dangantaka tsakanin kasar ta Rasha da Jamus ta yi tsami saboda yadda Jamus ta goyi bayan sanya wa Rasha takunkumi.
Shekaru shida da rikicin Siriya
Hare-haren kunar bakin wake a Siriya a dai-dai lokacin da rikicin kasar ke cika shekaru shida.
Siriya ta tsira daga takunkumi
An dakile yunkurin Majalisar Dinkin Duniya da ke bukatar kakabawa Siriya takunkumi.
Rasha na adawa da takunkumi a kan Siriya
MDD na shirin kada kuri'ar amincewa da kudurin kakaba wa gwamnatin Siriya takunkumi, saboda amfani da makamai masu guba.
Saurari shirin safe na DW Hausa (28.02.17)
Kwamitin sulhu na MDD na shirin kakabawa Siriya takunkumi saboda amfani da makamai masu guba kan 'yan tawaye.
Kokarin warware rikicin Siriya
Batun kafa gwamnatin rikon kwarya na daya daga cikin abin da taron sulhu na Geneva ke son cimma.
Saurari shirin yamma na DW Hausa
Shirin yammam na sashen Huasa na DW. Litinin: 27 ga watan Fabarairu, 2017
Shirin safe na DW na 21.02.2017
A cikin shirin za a ji cewa jakadan kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya Vitali Tschurkine ya mutu sakamakon sanadin da ake zato na bugun zuciya.
Mr Vitaly Churkin ya mutu a kasar Amirka
Mutuwar jakadan kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya.
Sojojin Ukraine sun halaka a fada da 'yan tawaye
An dai bada rahotannin cewa an ji fada ya yi tsamari a kusa da garuwan da ke kusa da birnin Donetsk.
Shirin rana na DW na 16.02.2017
A cikin shirin za a ji cewa yan ne aka buda taron ministocin harkokin waje na G20 a nan birnin Bonn na Tarayyar Jamus.
Amirka zata hada kai da kasar Rasha
Alkawarin kawance Amirka da Rasha
Bukatar kawo karshen rikicin Ukraine
Nato ta bukaci Rasha da ta yi amfani da tasirin fada aji da take da shi, domin kawo karshen rikicin Ukraine.
An gargadi Trump kan cirewa Rasha takunkumi
An ja kunnen Trump kan janye takunkumin da Amirka ta snayawa Rasha
Hanyoyin da ake cinikin ma'adinai
Harkokin kasuwancin ma'adanai a kasuwannin duniya, da kasar da ta fi yawan ma'adinai a duniya.
Bude tattaunawar Siriya da 'yan tawaye
Tattaunawar keke da keke tsakanin gwamnatin Siriya da 'yan tawaye a birnin Astana na Kazastan.
Za a yi taro kan Siriya a Astana
Ana sa ran taron zai samar da mafuta
Rasha ta fara rage sojojinta a Siriya
Rasha na kan hanyar rage sojojinta a siriya
Rasha na nazarin mayar da martani kan Amirka
Shugaba Vladimir Putin ya ce Rasha za ta jira ta ga kamun luddayin Gwamnatin Donald Trump.
Rasha ta amince da tsagaita wuta a Siriya
Turkiyya da Rasha sun fara shirin kawo karshen yakin Siriyaa
Rasha ta ayyana zaman makoki na yini daya
Rasha ta kafa kwamitin binciken gano musabbabin faduwar jirgin sojan kasar a Bahar Asuwad
Saurari shirin DW na safe na 26-12-2016
A cikin shirin za ku ji cewa Rasha ta ayyana zaman makoki na yini kan mutuwar 'yan kasar 92 a cikin hadarin jirgin sama karshen mako
Rasha: Fasinjojin jirgin da ya fadi sun rasu
Akwai yiwuwar fasinjoji da ke cikin jirgin nan na Rasha da ya yi hadari a tekun Black Sea sun rasu
Jirgin sama na Rasha ya bace da fasinjoji 91
Rasha ta aika da jirage wajen binciken gano jirgin da ya bata
Saurari shirin DW na safe na 25-12-2016
A cikin shirin za ku ji cewa wani jirgin sama na sojin Rasha ya fadi da fasinjoji 91 a ruwan Bahar Asuwad
An hallaka jakadan Rasha da ke Turkiyya
Jakadan Rasha ya rasu ne sakamakon harbi da aka yi masa
EU ta tsawaita takunkumi kan Rasha
Taron shugabannin kasashen Tarayyar Turai ya dauki matakin tsawaita takunkumi kan Rasha.
Saurari shirin safe na 16.12.2016
A cikin akwai matakin toshe kafofin sadarwa na zamani a Jamhuriyar Demokaradiyar Kwango, sannan Jamus ta fara mayar da 'yan Afghanistan da aka yi watsi da takardunsu na neman mafaka gida.
Shirin yamma na DW na 15.12.2016
A cikin shirin za a ji cewa shugabannin kasashe da na gwamnatocin Tarayyar Turai, sun gudanar da taronsu a birnin Brussels na Beljiyam ciki kuwa har da batun rikicin Ukraine, da na Siriya.
Kokarin samun mafita ga fararan hull a Aleppo
Bayan wata 'yar lafawa da aka samu ta tsawon awoyi 15 sojojin Siriya sun ci gaba da kai farmaki a Aleppo.
Aleppo: An sami tsaikon kwashe fararen hula
Kwashe fararen hula daga gabashin Aleppo ya sami tsaiko yayin da jama'a ke fargabar makomarsu
Trump ya nada Tillerson sakataren harkokin waje
A nan gaba majalisar dattawan Amirka za ta tabbatar da nadin Rex Tillerson mai alaka kut da kut da Putin na Rasha.
Siriya ta yi watsi da tayin tsagaita wuta a Aleppo
Taron manyan kasashen duniya a birnin Hamburg kan neman tsagaita wuta a Aleppo ya watse baram-baram.
Likitocin Rasha biyu sun halaka a Aleppo
'Yan tawayen Siriya sun yi watsi da tayin ficewa daga birnin Aleppo
Dubban mutane na tserewa daga yankin 'yan tawaye a Aleppo
Kimanin mutane dubu 30 sun tsere daga gabacin birnin Aleppo a 'yan kwanakin da suka wuce.
Fararen hula na ci gaba da kauracewa Aleppo
Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai yi ganawar gaggawa kan makomar birnin Aleppo na Siriya.
An bude Taron kotun ICC na shekara
Bude taron kotun hukuntan manyan laifukan ta kasa da kasa wato ICC na shekarar bana ya zo a dai-dai lokacin da kasahen duniya da dama ke kaurace mata a bisa nuna rashin gamsuwarsu da yadda take tafiyar da aikinta.
Obama ya yi fatan Trump zai iya fuskantar Rasha
Barack Obama ya yi wannan furucin ne a birnin Berlin bayan ganawarsa da Angela Merkel wadda ta yaba dangantakarsu.
An bude Taron kotun ICC na shekara
Rasha ta bi sahun sauran wasu kasashen duniya wajen janyewa daga kotun ICC.
Saurari shirin safe na DW na 15-11-2016
A cikin shirin za ku ji cewa mahukuntan kasar Rasha sun kame ministan ma'aikatar kudin kasar Alexei Oulioukaiev a bisa zargin karbar rashawa
An kama ministan kudi na kasar Rasha
Alexei Oulioukaiev na fuskantar barazanar zaman gidan kaso na shekaru takwas zuwa 15.
Dusar kankara ta yi kamari a Rasha
Magajin garin birnin Moscow ya yi kira ga mutanen birnin da su zauna a gidajensu.
Jamus na fargabar leken asirin Rasha a zaben majalisa
Jamus za ta dauki matakan rugakafi na kare zaben 'yan majalisar dokoki na 2017 daga katsalandan din Rasha.
Shafin da ya wuce
Shafi 35 daga 47
Shafi na gaba