You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Kokarin karbe iko da Deir Ezzor a Siriya
Hukumomin Siriya sun aike da karin dakaru domin karbe iko da birnin nan Deir Ezzor da ke hannun IS
Fararen hula 30 sun mutu a harin Siriya
A Siriya an sami asarar rayukan fararen hula akalla 30 a yayin wani hari da aka kai mabuyar IS a Deir al-Zour.
Amirka ta bukaci daukar sabbin matakai kan Koriya ta Arewa
Rasha da Chaina sun bayyana adawarsu da yinkurin saka wa Koriya ta Arewa sabbin takunkumai.
Jamus da Faransa sun ce a mutunta yarjejeiyar Ukraine
Merkel da Macron sun yi kira ga kasar Rasha da ta kara kaimin ganin yarjejeniyar tsakaiga wuta a gabashin kasar Ukraine.
An yi wa mayakan IS kawanya a Siriya
Dakarun gwamnatin Siriya da ke samun goyon bayan Rasha sun yi wa mayakan IS kawanya a yankin Okayrbat.
Siriya: Sojojin gwamnati sun yi nasara a Homs
Dakarun gwamnatin Siriya sun yi nasarar kwato yanki na karshe da ya rage a hannun IS a jihar Homs.
Tsamin dangantaka tsakanin Rasha da Amirka
Rikicin diplomasiyya tsakanin Rasha da Amirka ta dauki sabon salo.
Rikicin Rasha da Amirka ya kazanta
Shugaba Vladimir Putin na kasar Rasha ya bayar da umurnin korar jami'an jakadancin Amirka akalla 700 daga Rasha.
Faransa ta soki shirin kakaba wa wasu kasashe takunkumi
Kasar Faransa ta soki yunkurin Amirka na kakaba wa kasashen Rasha da Koriya ta Arewa da kuma Iran sabbin takunkumi.
Shirin yamma na DW na ran 23.07.2017
A cikin shirin za a ji cewa 'yan majalisar dokokin Amirka sun cimma daidaito kan batun sakawa kasashen Rasha, Iran da kuma Koriya ta Arewa takunkumi.
Shirin Safe, 23.07.2017
A cikin shirin za a ji cewa 'yan jam'iyyun Republicans da na Democrat a majalisar dokokin Amirka, sun amince da samar da kudurin dokar da za ta sanya takunkumi kan kasashen Rasha da Iran da kuma Koriya ta arewa.
Saurari shirin safe na 19.07.2017
An yi gargadi kan samun ambaliyar ruwa a Jihar Adamawa da ke Najeriya, yayin da gwamnatin Sudan ta Kudu ta kafa dokar ta baci a yankin arewacin kasar.
Ganawa ta biyu tsakanin shugaban Amirka da na Rasha
Fadar mulkin Amirka ta tabbatar da ganawa ta biyu tsakanin shugaban kasar da na Rasha.
An kama Jamusawa 'yan IS a birnin Mosul na Iraki
An samu mata da suka hada da yarinya 'yar shekaru 16 a rukunin mayakan IS 'yan asalin Turai da aka kama a Mosul
Rasha ta nuna bacin ranta kan Amirka
Rasha ta bukaci Amirka ta mayar mata da ikon amfani da wasu sassan ofisoshin jakadancinta da ke wasu biranen Amirkar.
Amirka da Rasha za su yi maganin kutse
Amirka da Rasha sun tattauna kan dabarun samar da wata cibiyar da za ta maganta barazanar kutse ta yanar Internet
G20: Haduwar farko tsakanin Trump da Putin
Shirin haduwar farko tsakanin Shugaban Amirka Donald Trump da Shugaba Vladimir Putin na Rasha.
Saurari shirin DW na safe na 06-07-2017
A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa Amirka da Faransa na shirin gabatar wa da MDD bukatar daukar sabbin matakai kan Koriya ta Arewa, amma Rasha ta nuna adawarta da shirin.
Macron da Poroshenko sun yi fatan warware rikicin Ukraine
Shugabannin biyu na sa ran shirya wani taro kan Ukraine ko dai a karshen wannan wata na Yuni ko a farkon watan Yuli.
NATO da Rasha sun yi wa juna barazana
Jirgin yakin Rasha ya Tialsta wa jirgin NATO nisantar jirgin ministan tsaron Rasha a saman tekun Baltika
Takaddama tsakanin Rasha da Amirka kan rikicin Siriya
Amirka ta sake kakkabo jirgin yakin Siriya karo na biyu cikin mako guda.
Takaddama tsakanin Rasha da Amirka kan rikicin Siriya
Amirka ta sake kakkabo jirgin yakin Siriya karo na biyu cikin mako guda.
Mutuwar Al-Baghdadi jagoran IS
Rasha ta ce tana binciken sanin ko harin sama da ta kai a kasar Syria ya halaka shugaban IS Abu Bakr al-Baghdadi.
Rasha ta tsare masu zanga-zanga
Mahukuntan Rasha sun dauki matakan doka kan wadanda ke nuna kyamar gwamnatin shugaba Putin.
'Yan sandan Moscow sun kama jagoran Adawa
Ana zanga-zanagar adawa da rashawa a Rasha.
Sauri shirin rana na DW na ran 10-06-17
Sauri shirin rana na DW na ran 10-06-17
Lavrov: Za mu shiga tsakanin rikicin Katar
Ministan harkokin wajen Rasha Serguei Lavrov ya ce kasar sa a shirye take ta shiga tsakanin rikicin Katar
Shirin Yamma, 08.06.2017
Cikin shirin za a ji cewa tsohon shugaban hukumar binciken laifukan Amirka James comey ya bayyana gaban majalisar dattawan kasar inda ya zargi gwamnatin Trump da bata masa suna.
Comey ya zargi gwamnatin Trump da bata masa suna
Tsohon shugaban hukumar binciken FBI James Comey, ya zargi gwamnatin shugaba Donald Trump da bata masa suna.
Macron ya karbi bakoncin Putin a fadar Versaille
Ganawar shugabannin biyu na zama wani matakin bude sabon babi na huldar dangantaku tsakanin Faransa da Rasha.
Shirin safe na DW na 28.05.2017
A cikin shirin za a ji cewa bayan ziyarar da ya kai a yankin Gabas ta Tsakiya da kuma Turai, Shugaban Amirka Donald Trump ya koma gida inda ya iske sabon cecekuce kan batun kutsen Rasha a siyasar ta Amirka.
EU ta bukaci tsawaita takunkumi kan Rasha
Donald Tusk ya bukaci sauran aksashen G7 su tsawauta takunkumi kan Rasha.
Trump da EU sun gaza fahimtar juna kan Rasha
Shi dai Trump ya sosa zuciya ta jami'an na EU bayan da ya nuna goyon bayansa karara ga shirin ficewar Birtaniya daga EU.
An nada mai bincike kan huldar Trump da Rasha
Shugaba Trump ya ce ba shi da fargaba kan makomar binciken da za a yi kan huldar wasu na hannun damarsa da Rasha
Cece-kuce kan alakar Trump da Rasha
Rahotanni na cewa an gano wasu bayanai da suka nuna cewa Trump ya nemi a yi watsi da bayanai kan alakar Flynn da Rasha
Cece-kuce kan alakar Trump da Rasha
Rahotanni na cewa an gano wasu bayanai da suka nuna cewa Trump ya nemi tsohon daraktan hukumar FBI da ya yi watsi da wasu bayanai kan alakar tsohon mai baiwa Trump din shawara kan harkokin tsaro Michael Flynn da Rasha.
Trump ya sanar da Rasha muhimman bayanai.
Fadar White ta musanta cewa shugaba Trump ya sanar da Rasha bayanan sirri.
An yi gumurzu tsakanin sojin Isra'ila da Falasdinawa
Faladinawa na zanga-zanagar nuna goyon bayan yajin cin abinci a gidan yari.
Shugaba Trump ya gana da Sergei Lavrov
Shugaba Trump ya gana da ministan harkokin waje Rasha Sergei Lavrov ganawa ta farko da wani babban jami'in Rasha.
Lavrov a Washington
Shugaban Amirka zai gana da sakataren harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov, a cewar fadar White House ta Amirka.
Tuddan tsira a wasu yankunan Siriya
An ware wasu yankuna a kasar Siriya domin kasance wa tudun mun tsira.
Bukatar shata yankin da babu fada a Siriya
Takaita fada a Siriya zai tasiri wajen kawo karshen yakin.
Saurari shirin dare na 03.05.2017
Shugaba Recep Tayyip Erdogan na Turkiya ya ganawa da Shugaba Vladimir Putin na Rasha kana karo na uku shugaban Najeriya ya gaza fitowa taron majalisar zartaswa.
Shirin Safe na 03.05.2017
Cikin shirin za a ji Jamus ta gargadi gwamnatin Rasha kan bukatar kiyaye hakkin fararen hula.
Jamus ba ta fargabar kutsen Rasha a zabe
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta ce basa fargabar kutsen Rasha a babban zaben kasar mai zuwa.
Shirin Nukiliyar Afirka ta Kudu ya ga cikas
Fadada aikin makamashin nukiliyar dai ya samu suka ta kungiyoyi masu kare muhalli.
Amirka ta yi fatan ganin an samu shiri da Rasha
Sakamakon da za mu gani nan gaba shi ne mafi muhimmanci ba wai maganganun da aka yi ba a cewar Trump.
Shirin safe na DW na 12.04.2017
A cikin shirin za ji cewa Sakataran harkokin wajen Amirka ya isa birnin Moscow na kasar Rasha a wannan Laraba domin ganawa da takwaransa na Rasha Sergueï Lavrov.
Iran ta jaddada hadin kai da kasashen Rasha da Siriya
Gwamnatin Iran ta ce harin da Amirka ta kai a Siriya ya nuna gazawarta a filin daga.
An samu sabanin ra'ayi kan harin Amirka a Siriya
Faransa da Jamus sun yaba harin da Amirka ta kaddamar a Siriya, yayin da Rasha da Iran sun soki wannan mataki.
Shafin da ya wuce
Shafi 34 daga 47
Shafi na gaba