You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Tsagaita wuta tana tangal-tangal a kasar Siriya
Tsagaita wuta a rikicin Siriya ya gamu da cikas sakamakon hare-hare da aka samu.
Rasha: A sagaita wuta a Ghouta
Shugaba Putin na Rasha ya bayar da umurnin takaita wuta don bada damar shigar da kayan agaji a gabashin Ghouta
MDD ta amince da tsagaita wuta a Siriya
Kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya ya amince da tsagaita wuta a Siriya ba tare da jinkiri ba.
Afrin ya zama sabon fagen yaki a Siriya
Turkiyya ta yi gargadi dangane da abin da zai faru bayan dakarun Siriya sun fara taimaka wa Kurdawa a Afrin.
Afrin ya zama sabon fagen yaki a Siriya
Turkiyya ta yi gargadi dangane da abin da zai faru bayan dakarun Siriya sun fara taimaka wa Kurdawa a Afrin.
Shugaba Trump ya caccaki FBI
Shugaba Donald trump ya ce hukumar FBI ba ta aikinta, a cewarsa hukumar na ta fifita hannun Rasha ne a zaben Amirkar.
Saurari shirin rana na DW na 11-02-18
Saurari shirin rana na DW na 11-02-18
Jirgin fasinja a Rasha ya yi hadari
Jirgin dai dauke da fasinja ya bace wa na'urar da ke nazarin jirage a samaniya jim kadan bayan tashinsa.
Siriya: Putin ya tattauna da Macron
Shugaba Vladimir Putin na Rasha da takwaransa na Faransa Emmanuel Macron sun tattauna ta wayar tarho.
Trump ya bada umarnin fidda rahoton FBI
Bayanan sun nuna adawa da Trump a hukumar FBI da ma'aikatar shari'a a cewar wasu 'yan majalisar dokoki na Repumblican
Rasha: Iran ta karyata ba wa Yemen makamai
Rasha ta yi watsi da shaidar da Amurka da kwararrun MDD suka gabatar na zargin Iran da ba wa Yemen makamai
An haramta wa Rasha halartar kakar wasannin nakasassu
Rasha ba za ta halarci wasannin nakasassu a wannan shekara a kasar Koriya ta Kudu ba.
Saurari shirin rana na 28.01.2018
A cikin shirin bayan labaran duniya za a ji hukumomin Rasha sun kama jagoran yan adawa Alexei Navalny. Akwai kuma shirin tushen Afirka da ku shiga Kulob da kuma zabi sonka.
Jagoran adawa a Rasha ya kira gangami
Jagoran adawa a kasar Rasha Alexei Navalny da magoya bayansa sun sha alwashin fita gangami a wannan rana ta Lahadi.
Shirin safe na DW 27.01.2017
A cikin shirin za a ji 'yan adawa a Siriya sun ce ba za su halarci taron zaman lafiya na Sochi ba da Rasha ta tsara, yayin da Majalisar Dinkin Duniya ta nuna tantamar zuwa. Akwai shirin Afirka a Mako.
Putin zai kauracewa taron sulhunta rikicin Siriya
Vladimir Putin na Rasha ba zai hallaci taron sulhunta rikicin kasar Siriya da zai gudana a birnin Sochi na kasar ba.
Putin ya yi tayin huldar mutunci da gaskiya da Amirka
Kyakkyawar hulda tsakanin Rasha da Amirka a kuma cikin mutunci, abu ne da ke da muhimmanci.
Shirin rana: 30.12.2017
A cikin shirin za ku ji cewa an kama mutumin da ake zargi da kashe jami'an Majalisar Dinkin Duniya Kwango.
Saurari shirin safe na 27.12.2017
An fara kirga kuri'u a zaben shugaban kasar Laberiya zagaye na biyu sannan an fara kwashe marasa lafiya a yankin gabashin Ghouta na Siriya.
Kungiyoyi a kasar Siriya sun juya wa batun sulhu baya
Kungiyoyin da ke adawa da gwamnatin Bashar al-Assad sun yi watsi da batun sulhun da kasar Rasha ta dauki aniyar yi.
Rasha za ta sasanta Amirka da Koriya ta Arewa
Rasha na fatan sulhunta rikici da ke tsakanin kasashen Amirka da Koriya ta Arewa.
Saurari shirin DW na yamma na 17-12 2017
A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa Shugaba Putin na Rasha ya gode wa Shugaba Trump na Amirka kan bayanan sirrin da CIA ta bai wa Rasha da suka taimaka ga bankado harin da IS ta nemi kai wa a birnin Saint-Petersboug.
Putin ya gode wa Amirka kan kungiyar IS
Rasha ta kama wasu mutane bakwai da suka yi yunkurin kai harin ta'addanci a birnin Saint-Petersboug a jiya Asabar.
Saurari shirin DW na safe na 13-12-2017
A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa kasar Rasha za ta samar da makamai da sauran kayan aiki ga sojojin kasar Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.
Gogayyar Rasha da Amirka a Gabas ta Tsakiya
Putin na yunkurin karfafa fada ajin Rasha a Gabas ta Tsakiya
Sharhi kan tasirin Rasha a Gabas ta Tsakiya
Gogayyar Amirka da Rasha a Gabas ta Tsakiya
Rasha za ta gina wa Masar tashar nukiliya
Shugaba Putin na Rasha ya isa a kasar Masar a ci gaban ziyarar da yake a wasu kasashen duniya
Rasha za ta janye sojoji daga Siriya
Sojojin Rasha da na Siriya sun karya lagon kungiyoyin 'yan ta'adda a Siriya a shekaru biyu da suka gabata in ji Poutin
Vladmir Putin zai yi takara a karo na hudu
Putin zai yi takara
Flynn: Mahawara kan amsa laifin yin karya
Michael Flynn ya amsa laifin yin karya dangane da sa bakin Rasha cikin zaben shugaban kasar Amurka da ya gabata
Saurari shirin safe na DW Hausa (2.12.2017)
Michael Flynn ya amsa laifin yin karya dangane da sa bakin Rasha cikin zaben shugaban kasar Amurka da ya gabata
Wasannin Olympic na lokacin kankara
A watan Febrairun sabuwar shekara ta 2018 ne dai Koriya ta Kudu za ta dauki nauyin gudanar da wasannin Olympic
Rasha da Turkiya da Iran za su gana kan Siriya
Shugabannin za su gana da Putin a gidansa da ke Sochi inda za su tattauna ci gaban da ake samu a Siriya.
Manya masu guje wa haraji
Wasu manyan mashahuran mutane na zuba jari a wasu wuraren da ake ganin na gujewa biyan haraji ne.
Shirin Safe, 06.11.2017
Cikin shirin, za a ji wasu bayanan sirri kan harkokin kudade sun kwarmato yadda wasu manyan mashahuran mutane ke zuba jari a wasu wuraren da ake ganin na gujewa biyan haraji ne. Daga cikinsu kuwa har da sakataren hakokin kasuwancin Amirka.
'Yan sandan Rasha sun kame 'yan adawa 263
'Yan sandan Rasha sun tsare sama da masu zanga-zanga da ke adawa da salon mulkin shugaba Putin
Shirin Safe na DW na 03.11.2017
A cikin shirin za a ji cewa dakarun sojojin gwamnatin Siriya masu samun goyon bayan Rasha, sun kwace iko da birnin Deir Ezzor daga hannun mayakan IS a gabashin kasar iyaka da Iraki.
Hadin kai zai taimaka wajen yaki da ta'addanci
Hadin kai tsakanin kasashe zai taimaka wajen yaki da ta'addanci
Rasha da Iran za su ci gaba da yin aiki tare
Vladimir Putin ya jadadda goyon bayan Rasha ga Iran duk da barazanar da shirin nukiliyarta ke fuskanta.
Karfi sojoji tsakanin kasashen duniya.
Karfin makamai da yawan sojoji tsakanin kasashen duniya da hanyoyin da ake bi domin sanin haka.
Rasha: Muna tare da Iran kan nukiliya
Rasha ta ce tana nan kan bakarta dangane da matsayin da kasashe suka cimma na yarjejeniyar makamin nukiliyar kasar Iran.
Amirka ta zargi Rasha da yi mata leken asiri
Isra'ila ta sanar da Amirka yadda Rasha ta yi amfani da kandagarkin komfuta na Kaspersky domin leken asirinta.
Saurari shirin DW na safe na 08-10-2017
A labarin duniya na cikin shirin za ku ji cewa Najeriya ta zamo kasar Afirka ta farko da ta samu tikitin halartar gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya ta 2018 da za a buga a kasar Rasha.
Saudiyya da Rasha na fatan karfafa dangantaka
Saudiyya da Rasha na fatan kyautata kyakkyawar dangantaka
Al-Baghdadi ya fitar da sakon murya
Kungiyar IS ta fitar da wani faifain sautin muryar da take ikirarin na shugaban ta ne Abu Bakr al-Baghdadi
Zirga-zirgar jiragen sama ta dawo tsakanin Rasha da Iraki
Rasha ta sanar da farfadowar zirga-zirgar jiragen sama na kasuwanci tsakaninta da Iraki bayan shekaru 13.
Koriya ta Arewa ta yi gwajin makami
Antonio Guterres ya yi alla-wadai da gwajin makami mai linzami da Koriya ta Arewa ta yi a wannan Juma'ar.
Koriya ta Arewa ta gamu da sabon takunkumi
Ana ci gaba da martani kan sabon takunkumin da Majalisar Dinkin Duniya ta kakaba wa Koriya ta Arewa saboda gwajin makamin nukiliya kashi na shida da ta yi a ranar uku ga watan nan na Satumba.
Koriya ta Arewa ta gamu da sabon takunkumi
Ana ci gaba da martani kan sabon matakin takunkumin da Majalisar Dinkin Duniya ta kakaba wa Koriya ta Arewa.
Shafin da ya wuce
Shafi 33 daga 47
Shafi na gaba