You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
An hana jami'an Birtaniya shiga Douma
Rasha da Siriya sun hana ba da dama ga kowa ya shiga yankin na Douma.
Shugaban Jamus ya yi kira ga Amirka da Rasha
Shugaban kasar Jamus Frank-Walter Steinmeier ya yi kira ga shugaban Amirka na Rasha da su fuskanci juna kan Siriya.
Siriya: Sojojin gwamnati sun kwace Ghouta
Rundinar sojojin Siriya ta sanar da karbe iko da illahirin yankin gabashin Ghouta daga hannun 'yan tawaye.
Jamus ta goyi bayan hari kan Siriya
Gwamnatin Jamus ta goyi bayan harin hadakar Amirka da Birtanioya da Faransa akan Siriya
Shirin safe na DW na 14.04.2018
A cikin shirin za a ji cewa kasashen Amirka, Faransa, da Britaniya, sun kai hari a kasar Siriya, inda suka lalata wasu wurare guda uku da suka hada da wata cibiyar bincike, da kuma wani barakin sojoji.
Gwajin jini kan harin makami mai guba a Siriya
Manyan kasashen duniya na bayyana bukatar daukar mataki, in har aka tabbatar da yin amfani da makami mai guba a Siriya.
Fargabar barkewar sabon yaki a Gabas ta Tsakiya
Sojojin Siriya da kawayensu na Hezbollah da na Iran, sun fara canza dabarun yaki da canza wa muhimman makamai wurare.
Ana ci gaba da gangamin yaki a Gabas ta Tsakyia
A daidai lokacin da Amirka da kawayenta ke aika jiragensu na ruwa masu dakwan jiragen yakin sama zuwa yankin Gabas ta Tsakiya, ana sake shiga cikin halin zaman dar-dar kan fargabar barkewar yakin gama-gari a Siriya.
Amirka: Ci gaba da barazanar kai hari Siriya
Shugaban Amirka Donald Trump ya sanar da Rasha cewa, za su kai hare-hare a kowane lokaci kan muradun gwamnatin Siriya.
Rikicin Amirka da Rasha kan Siriya na zafafa
Yayin da Kasar Amirka da Rasha ake ci gaba da kallon juna cike da tuhuma, lamarin na kara dagulewa.
Kasar Rasha ta gargadi Amirka kan Siriya
Jakadan Rasha a MDD ya bayyana cewar duk wani hari na Amirka a Siriya zai mayar da hannu agogo baya a kasar
Shirin safe na DW na 10.04.2018
Jakadan Rasha a Majalisar Dinkin Duniya Wassily Nebensja ya bayyana cewar duk wani hari na Amirka a Siriya bisa zargin amfani da makami mai guba zai mayar da hannu agogo baya a kokarin warware rikicin kasar.
Rasha ta gargadi Turkiyya a kan Afrin
Gwamnatin kasar Rasha ta gargadin gwamnatin Turkiyya da ta hanzarta barin yankin Afrin da ke arewacin kasar Syria.
Siriya: Hari kan sojojin gwamnati a Homs
Mutane 14 ne suka mutu wasu da dama suka sami raunuka a sanadiyar wani hari da aka kai wa sojin gwamnatin Siriya.
Yakin kasuwanci tsakanin China da Amirka
Shugaban kasar Amirka Donald Trump ya nuna fushinsa kan martanin da kasar China ta dauka na saka haraji.
Rasha ta nemi zaman Kwamitin Sulhu
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai yi zama na musamman bisa bukatar kasar Rasha kan batun Skripal.
Shirin Yamma 04.04.2018
Cikin shirin za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta ware kudi dala miliyan dubu guda don cefano makaman yaki da harkokin ta'addanci da kasar ke fama da shi. Turkiyya kuma ta ce ba za ta daina yaki da Kurdawa ba a arewacin Syria.
Rasha: MDD ta bincika zargin Birtaniya
Rasha ta bukaci kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya da ya bincika zargin guba kan tsohon jami'in diflomasiyyarta.
Rasha da Birtaniya na zargin juna kan guba
Kasar Rasha ta zargi jami’an leken asirin Birtaniya da Amirka da bayar da guba ga tsohon jami’in leken asirinta Sergei Skripal wanda da farko aka zargeta da aikatawa. Cibiyar bincike ta Birtaniya ta ce bata gano wata kasa ba.
Rasha ba za ta shiga binciken guba ba
Kasar Rasha ta zargi jami’an leken asirin kasashen Birtaniya da Amirka da bayar da guba ga tsohon jami'inta.
Shirin Rana 04.04.2018
Cikin shirin za a ji a Najeriya gwamnatin jihar Borno ta fara kwashe dubban ‘yan gudun hijira domin mai da su garuruwan su na asali. A nahiyar Turai kuwa akwai rahoto kan takaddamar Rasha da kasashen Turai.
An kama hanyar warware rikicin Syria
Kasashen Turkiyya da Rasha da kuma Iran, sun jaddada aniyarsu ta hanzarta shinfida matakan kwantar da yakin kasar Syria.
Shirin yamma na DW na 30.03.2018
A cikin shirin za ku ji cewa gwamnatin Rasha ta yi kira ga jami'an diplomasiyyar Jamus hudu da su bar kasar, jim kadan da gayyatan jakadun kasashen yammacin duniya tara a ma'aikatar harkokin waje da ke birnin Moscow.
Rasha ta kori jami'an diplomasiyyar Jamus
Rasha ta sanar da sallamar jami'an jakadancin Jamus da wasu kasashen Turai biyo bayan rikicin sanya wa Skripal guba.
Rasha na ci gaba da sallamar jakadun waje
Gwamnatin Rasha ta sallami jami'an Diflomasiyyar kasar Holland bayan zargin yunkurin kisan Serguei Skripal.
Mubayi'ar kasashe ga Birtaniya kan Rasha
Kawo yanzu sama da kasashe 20 suka bi sahun Birtaniya wajen daukar matakin korar jami'an diflomasiyyar Rasha
Mubayi'ar kasashen Turai ga Birtaniya kan Rasha
An kori jami'an diflomasiyar Rasha 100
Firaminisatar Birtaniya Theresa May ta bayyana cewa kasashe18 sun nuna goyon baya a ladaftar da Rasha.
Rasha: Mutane 64 suka halaka a gobara
Ministan ma'aikatar da ke lura da aiyukan agajin gaggawa Vladimir Puchkov ya bayyana haka a wannan Litinin.
Tarayyar Turai ta soki zaben Rasha
Kungiyar Tarayyar Turai ta sanar da damuwarta kan abun da ta kira take hakkoki, da hana incin walwala a Rasha.
Martanin kasashen duniya kan zaben shugaba Putin
Kasashen duniya na taya shugaban Rasha Vladimir Putin murnan sake lashe zaben shugaban kasa da ya gudana a ranar Lahadi.
Martanin kasashen duniya kan zaben shugaba Putin
Kasashen duniya na taya shugaban Rasha Vladimir Putin murnan sake lashe zaben shugaban kasa da ya gudana a ranar Lahadi.
Rasha ta bukaci nadamar Birtaniya
Fadar shugaban Rasha ta Kremlin ta bakin mai magana da yawunta Dmitri Peskov, ta nemi kasar Britaniya ta nemeta gafara.
Shirin safe na DW 19.03.2018
A cikin shirin za a ji Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya samu nasarar zabe a karo na hudu. A Najeriya Shugaba Buhari zai kaurace wa taron koli na kasashen Afirka a Ruwanda.
Alkiblar da Putin ya dauka ta ba shi nasara a zabe
Da gagarumin rinjaye Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya sake lashe zaben kasar, inda zai samu damar yin wa'adi na hudu.
Shirin Yamma:18.03.2018
Cikin shirin za ku ji cewa shugaba Putin na Rasha ya kama hanyar lashe zaben kasar a wa'adi na hudu
Rasha: 'Yan adawa sun yi zargin magudin zabe
'Yan adawa sun yi zargin cewa an tafka magudi a zaben shugaban kasar Rasha da ake sa ran Vladimir Putin zai lashe.
Shirin Safe 18.03.2018
A cikin shirin za a ji cewa, an kashe wasu masunta biyar a jahar Borno da ke a Najeriya a yayin da can kasar Rasha kuwa jama'a ke kada kuri'ar su don zaben shugaban kasa.
Jamus na neman sabuwar hulda da Rasha
Danganta ba ta tafiya da kyau tsakanin Jamus da Rasha
Saurari shirin rana na DW na 17-03-18
Rasha ta kuma dauki matakin rufe ofishin diplomasiyyar kasar da ke birnin Moscow, biyo bayan abun da ta kira" tunzurata" da Birtaniyar ta yi dangane da gubar da aka sawa tsohon jami'in leken asirinta da 'yarsa.
Rasha ta kori jami'an Birtaniya 23
Rasha ta baiwa jami'an diplomasiyyan Birtaniyar mako guda na su fice daga kasar tare da dakatar da dukkan ayyukan kasar
Saurari shirin Safe naDW Hausa ( 17.03.2018)
Majalisar wakilan China ta tabbatar da Xi Jinping a matsayin shugaban kasa na sai madi ka ture mara karshen wa'adi
Birtaniya ta kori wasu jami'an diplomasiyyar Rasha
Jami'an diplomasiyyar Rasha su 23 gwamnatin London ta kora dangane da takaddamar harin guba kan wani dan Rasha.
Saurari shirin yamma na DW 08-03-13
Saurari shirin yamma na DW 08-03-13
Takaddama tsakanin Rasha da Birtaniya
Birtaniya ta ce Rasha ce ke da alhakin kai harin a kan Serguei Skripa
Rasha: Ziyarar karfafa cinikayya da Afirka
Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya fara ziyarar kwanaki biyar a wasu kasashen Afirka.
Za a kara agaji a Ghouta
Rahotannin da ke fitowa daga Syria na cewa tawaga ta biyu ta kayan agaji zata isa gabashin Ghouta a wannan Alhamis.
Yan majalisar Jamus sun fusata kan kutsen Intanet
'Yan majalisun dokokin Jamus sun ce mai yiwuwa an dade tsawon lokaci ana yiwa gwamnati kutse ta Intanet
Putin: Rasha na da sabbin makamai masu linzami
Putin ya yi amfani da jawabinsa ga al'ummar kasa wajen sanar da sanar da sabbin makamai masu linzami
Babu alamar tsagaita wuta a Siriya
Yunkurin tsagaita wuta a Siriya ya ci tura, rahotannin daga kasar na cewa ana ci gaba da barin wuta a gabashin Ghouta.
Shafin da ya wuce
Shafi 32 daga 47
Shafi na gaba