You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Rikicin tattalin arziki tsakanin Rasha da Amirka
Rasha ta ce za ta maidawa Amirka martani kan yunkurin da Washington ta yi na kakaba mata takunkumi
Trump na shirin dora sabon takunkumi ga Rasha
Amirka ta bayyana shirin maka sabon takunkumi ga kasar Rasha saboda yunkurin kisa ta hanyar amfani da sinadari mai guba.
Putin ya gayyaci Trump zuwa Rasha
Putin ya bayyana a wajen taron BRICS cewa akwai tsarin wata ganawar da Trump a cikin ajandarsa.
Shirin Rana na 22.07.2018
Dakarun Rasha da Siriya na lugudan wuta kan IS a iyakar Isra'ila da Jodan
Trump zai sake ganawa da Putin
Shugaba Donald Trump na Amirka ya mika wa takwaransa na Rasha Vladimir Putin goron gayata zuwa fadar White House.
Dakarun Siriya na luguden wuta a Nawa
Mutane 12 sun mutu a wani sabon samame da ake zargin sojojin Siriya da kaiwa a kudancin kasar.
Trump ya yi amai ya lashe kan Rasha
Shugaba Trump ya sauya kalamansa na wanke Shugaba Putin daga zargin kutse a zaben Amirka na 2016.
Sharhi: Gazawar Trump a ganawa da Putin
Bernd Riegert
Donald Trump ya nuna gagarumin rauni a lokacin da ya gana da Vladmir Putin a cewar Bernd Riegert wakilin DW.
Trump da Putin sun kawo karshen gaba tsakaninsu
Shugabannin biyu sun hadu a birnin Helsinki na kasar Finland inda suka tattauna batutuwan da ke haddasa sabani tsakanin Amirka da Rasha.
Trump da Putin sun kawo karshen gaba tsakaninsu
Ganawar musamman a karon farko tsakanin Shugaba Trump da Putin ya dauki hankalin duniya
Babbar haduwar farko ta Trump da Putin a Helsinki
Shugaban Amirka Donald Trump da takwaransa na Rasha Vladimir Putin na shirin ganawa a birnin Helsinki.
Shirin Safe 16.07.2018
A cikin shirin za a ji cewa, a yau Litinin ce al'ummar kasar Faransa ke jiran isowar 'yan wasansu na kwallon kafa daga kasar Rasha, bayan da suka kasance zakarun duniya a karawar karshe da suka yi tsakaninsu da 'yan wasa na kasar Kuroshiya.
Shirin yamma 15.07.2018
A cikin shirin za a ji cewa Faransa ta lashe gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya na 2018 a Rasha. Akwai kuma shirin ra'ayin malamai da amsoshin takardunku.
Kasar Rasha tamayar wa da Trump martani
Furucin da Donald Trump ya yi akan Jamus na cigaba da samun ra'ayoyi daban daban.
Merkel ta mayar wa Trump martani
Jamus ta mayar wa Amirka martani dangane da kalaman cewar Jamus na gudanar da harkokinta ne yadda kasar Rasha ke bukata.
An yaudari 'yan Najeriya zuwa Rasha
Tare da yi musu alkawarin zama kwararrun 'yan wasan kwallon kafa a manyan kungiyoyi na kwallon kafa suka isa Rasha.
Shirin Yamma na 22.06.2018
Najeriya ta samu nasara kan kasar Iceland a gasar neman cin kofin kwallon kafa na duniya kana ana ci gana da samun hatsaniya a yankin Kameru mai magana da harshen Ingilishi.
Gasar kwallon kafa ta duniya: Tarihi da misalai cikin hotunan barkwanci
Cikin littafinsa, German Aczel ya tabo wasu lamuran da suka wakana a tarihin gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya
Shirin Safe na 19.06.2018
Sabuwar gwamnatin Italiya ta bukacin taikon Jamus kan magance matsalolin bakin haure kana ana samun sakamako na mamaki a gasar neman cin kofin kwallon kafa na duniya.
An samu raguwar makaman nukiliya a duniya
Rahoton cibiyar bincike ta SIPRI ya gano manyan kasashen duniya na kera sabbin makaman nukiliya na zamani.
Rasha 2018: Ra'ayin jama'a kan wasan Najeriya
Magoya bayan kungiyar Super Eagles a Najeriya, sun bayyana ra'ayinsu kan yadda kasar Kwuroshiya ta duke Najeriya
17.06.2018: Shirin Safe
'Yan Najeriya sun yi martani kan yadda Super Eagles suka sha kashi a fara wasan cin Kofin Duniya da suka yi da Kwuroshiya.
Shirin safe na DW na ran 15.06.2018
A cikin shirin za a ji cewa, a karawar da aka soma ta gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da ke gudana a kasar Rasha, a wannan Juma'a ce ake wani karon battar karfe tsakanin Portugal da ke rike da kambu na zakaran Turai, da kuma Spain wadda ke matsayin zakaran duniya ta shekara ta 2010.
Shirin Yamma: 14.06.18
Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni inda a cikinsa aka ji cewar an fara gasar cin kofin duniya na kwallon a Rasha har ma Rashan mai masaukin baki ta lallasa Saudiyya da ci biyar da nema.
Russia 2018: An lallasa Saudiyya
Rasha ta lallasa Saudiyya da ci bayar da nema
Rasha 2018
Farin ciki da annashuwa da al'ummar kasar ke ciki na daukar nauyin wasan ba wai a birane 11 na kasar da za a buga wasanni ya tsaya ba har ma da sauran kauyuka da ke wajen birnin na Rasha.
Bude gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya
Ma'abota wasan kwallo kafa a wajen gari a Rasha, na buga wasannin sada zumunta yayin da ake gasar a manyan birane.
Labarin wasanni
Shirin zai mayar da hankali kan gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya ta 2018 a Rasha.
Saurari shirin rana na DW na 07-06-18
Saurari shirin rana na DW na 07-06-18
Rasha ta ja kunnen Ukraine kan kai hari
Moscow ta ce za ta maida martani kan ukraine in ta kai hari a gabashin kasar
'Yan wasan Jamus na kofin duniya na 2018
Mai horas da 'yan wasa na kasar Jamus Joachim Löw na da burin kare kofin duniya da 'yan wasan lokacin gasar ta Rasha.
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya soma rangadi a Austria
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya baiyana fatansa na son gyara dangantaka a tsakaninsa da sauran kasashe mambobin EU.
Rasha za ta fara amfani da wata sabuwar doka
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya rattaba hannu kan dokar mayar da martanin takunkumi a kowane lokaci.
Ana binciken dan jaridar Rasha da ya mutu a Kiev
'Yan sanda a kasar Ukraine na binciken kisan da aka yi wa wani dan jaridan Rasha a Kiev babban birnin kasar.
Makamin Rasha ya harbo jirgin Malesiya a Ukraine
Rasha ta sha musunta zargin harbo jirgin Malesiya Airlines a Ukraine
Putin: Huladar Gas da Jamus ba fashi
Gwamnatin Moscow za ta kalubalanci shugaban Amirka, idan zai yi kutse a shirin samar da Gas daga Rasha zuwa Jamus
Shirin safe na 18:05:2018
A cikin shirin za a ji cewa, a wannan Juma'a, shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel za ta kai ziyara kasar Rasha inda za ta gana da shugaba Vladimir Putin, shugabanin biyu za su tattauna ne kan batun rikicin kasar Siriya. Sannan za a ji hukumar lafiya ta duniya WHO ta baiyana fargabar yaduwar cutar Ebola a Kongo.
Merkel za ta gana da Putin kan rikicin kasar Siriya
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel za ta kai ziyara Rasha don ganawa da Vladimir Putin kan rikicin Siriya.
Turai za ta kewaye wa takunkumin Amirka kan Iran
Rasha da China na daukar matakan maye gurbin kamfanonin Amirka da Turai a Iran.
Iran na ci gaba da kamun kafa na diflomasiyya
Shugaban diflomasiyyar kasar Iran Javad Zarif na ci gaba da rangadin neman mafita kan yarjejeniyar nukiliyar Iran.
Martanin Larabawa kan yarjejeniyar Iran
Kungiyar kasashen Larabawa ta yi kira da a sake tattauna yarjejeniyar nukiliyar kasar Iran
Shugaba Putin ya sha alwashin farfado tattalin arzikin Rasha
Vladimir Putin ya sha rantsuwar zarcewa a kan kujerar shugabancin Rasha na wasu karin shekaru shida. Wannan shi ne wa'adin na hudu na mulkin shugaban kan karagar mulkin kasar ta Rasha.
Putin ya sha alwashin farfado da tattalin arzikin Rasha
Duk da raunin dangantakarsa da Turai, da matsalar tattalin arzikin kasarsa, Putin na da goyon bayan al'ummarsa.
Rasha: Za a rantsar da Putin wa'adi na hudu
An saki madugun adawan Rasha kwana guda kamin rantsar da shugaba Putin.
Shirin Rana 06.05.2018
Cikin shirin za ku ji cewa an sako madugun adawar kasar Rasha da aka tsare yayin da Boko Haram suka kai hari a Tafkin Chadi da hallaka akalla mutane shida.
'Yan sanda sun kama jagoran adawa a Rasha
Jagoran adawa a Rasha Alexei Navalny an kama shi a wannan rana ta Asabar bayan fita zanga-zangar adawa da Putin.
Jam'iyyar Democrats ta Amirka ta yi tsokaci a kan Rasha
Jam'iyyar Democrats a zauren majalisar dokokin kasar Amirka ta bukaci rahoton binciken kasar Rasha
EU: Taro domin taimakon Siriya
Kungiyar Tarayyar Turai EU, ta bukaci da a kawo karshen yakin Siriya.
Rasha na duba yiwuwar kai wa Siriya gudummawa
Rasha ta dauki aniyar taimaka wa shugaba Assad na Siriya da makamai masu linzami
EU: Takunkumi ga masu hannu a harin Siriya
Taron ministocin harkokin waje na kungiyar Tarayyar Turai EU kan rikicin Siriya.
Shafin da ya wuce
Shafi 31 daga 47
Shafi na gaba