You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Murkushe zanga zanga da sojan haya
Jaridar Times ta Amirka ta fallasa cewa, Shugaba al-Bashir na Sudan na amfani da sojojin haya na kasar Rasha don murkushe zanga zangar da ke kara yin kamari.
Sudan: Murkushe zanga-zanga da sojan haya
Jaridar Times ta Amirka ta fallasa Shugaba al-Bashir cewa na amfani da sojojin haya na kasar Rasha kan masu zanga-zanga.
Shirin Rana 29.12.2018
A cikin shirin zaku ji cewar rundunar 'yan sandan kasar Masar ta sanar da harbe wasu mutane da take zargi da kai harin bam a kasar. Akwai rahoto kan rasuwar tsohon shugaban Najeriya Alhaji Shehu Shagari da sauran shirye-shiryenmu.
Siriya: Rasha da Turkiyya za su gana
Bayan aniyar janye sojojin Amirka daga Siriya da Shugaba Donald Trump ya ayyana, Rasha da Turkiyya za su gana kan batun.
Jamus da Faransa sun ja hankalin Rasha
Hukumomin Jamus da Faransa sun ce Rasha ta gaggauata sakin jiragen Ukraine da ta kama cikin watan jiya a yankin Kerch.
Jamus: Rasha ta sansanta da Ukraine
Shugabar gwamnatin Jamus ta bukaci Rasha da Ukraine su daidaita rikicinsu don kwantar samun kwanciyar hankali.
NATO: Kokarin tabbatar da adalci a duniya
Kokarain tabbatar da adalci a duniya
Amirka ta ce tana aiki tukuru don tabbatar da adalci a duniya lamarin da yanzu ke fuskantar tirjiya daga wasu kasashe.
Amurka na shirin ficewa daga yarjejeniya da Rasha
Gargadin ya biyo bayan wa'adin kwanaki 60 da Washington ta bai wa Moscow.
Kungiyar tsaro ta Nato zata gudanar da taro a Brussels
Kasashen kungiyar tsaro ta NATO na cigaba da baiyana mabanbantan ra'ayoyi game da rikicin Rasha da Ukraine
Jamus ta dage kan aikin turo mata gas daga Rasha
Ana cece kuce kan aikin shimfida bututun gas da zai ratsa ta kasar Ukraine.
Ukraine ta dau tsattsauran mataki kan Rasha
Ukraine ta kuma daukar sabon mataki kan Rasha duk kuwa da cewar gwamnatin Rasha na cigaba da gargadin ta
Jamus ta yi tayin sasanta Rasha da Ukraine
Jamus ta ce za ta sjhiga tsakani domin sulhunta rikicin Ukraine da Rasha
Rasha ta baiyana kaduwa kan matakin da Ukraine
Rikici ya kunno kai tsakanin kasashen Rasha da Ukraine ya fara daukar hankalin kasashen Duniya
Ana kokarin sasanta Rasha da Ukraine
Manyan jami'an wasu kasashen Turai na wata ganawa domin nazarin sabon rikicin nan da ya taso tsakanin Rasha da Ukraine.
Rasha ta kame wasu jiragen ruwan kasar Ukraine
Sabon rikici ya kunno kai tsakanin kasashen Rasha da Ukraine sakamakon harbin wasu jiragen ruwan Ukraine da Rasha tayi
Shekaru 100 bayan yakin duniya na farko
Ranar 11 ga watan Nuwamba 1918 aka akwo karshen yakin duniya na farko inda yanzu ake bikin cika shekaru 100.
Shirin Rana 03.11.2018
Cikin shirin za a ji jagoran adawa a Kamaru, ya ce a sake lissafin kuri'un zaben shugaban kasa da aka kammala bisa zargin magudi. Dan adawar ya yi shirin kalubalantar Shugaba Paul biya ne kwanaki kadan bayan sanar da sakamako.
Merkel ta yi wa Ukraine alkawarin goyon baya
Merkel ta jaddada wa Ukraine goyon bayan Jamus a rikicin da take da kasar Rasha a yankin Kirimiya.
Rasha ta saka takunkumi ga 'yan Ukraine
Rasha ta saka takunkumin tattalin arziki ga wasu jami'an gwamnati da 'yan siyasa da kamfanonin kasar Ukrane.
Rasha ta kare kanta game da makamai masu Linzami
Kasashen kungiyar tsaro ta NATO sun zargi Rasha da mallakar sabbin makamai masu linzami.
Shirin yamma na DW na 27.10.2018
Shugabannin kasashen Turkiyya, Rasha, Faransa da kuma Jamus, da suka yi wani zama a birnin Istanbul na kasar Turkiyya kan batun rikicin kasar Siriya, sun yi kira ga baki dayansu na ganin an mutunta tsagaita buda buda wuta a yankin Idleb na kasar ta Siriya.
Taro a Santanbul don gano bakin zaren rikicin Siriya
Shugabannin kasashen Jamus da Rasha da Faransa da Turkiyya na neman hanyoyin warware rikicin Siriya.
Shirin rana 17.10.2018
A cikin shirin za a ji cewa, kusan mutane 20 ne suka halaka bayan da aka samu fashewar wani abu da ke zargin bam ne a wata makaranta a yankin Kirimiya da Rasha ta mamaya daga kasar Ukraine.
Rasha tana binciken harin ta'addanci
Kusan mutane 20 ne suka halaka bayan fashewar wani abu da ke zargin bam ne a wata makaranta a yankin Kirimiya na Rasha.
Turai na zargin Rasha da satar bayanai
Jamus ta bi sahun takwarorinta wajen zargin Rasha da kutse cikin bayanan gudanrawar kasar.
Rasha ta yi yunkurin yi wa OPCW kutse.
Netherland ta zargi Rasha da yunkurin kutse kan hukumar binciken makamai masu guba OPCW
An sake zargi Rasha da kutsen internet
Birtaniya da Ostareliya sun zargi hukumar leken asirin sojan Rasha da yin kutsen yanar gizo ga kasashe da dama.
EU da Iran sun amince da kasuwanci na musamman
Kasashen EU da Iran sun amince su samar da "tsari na musamman" da zai sanya su ci gaba da harkokinsu na kasuwanci.
Saurari shirin yamma 18.09.2018
A cikin shirin za a ji cewar Sakataren MDD Antonio Guterres ya yaba da yarjejeniyar da aka cimma tsakanin Rasha da Turkiyya na samar da yankin tudun mun tsira a birnin Idlib na kasar Siriya. Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta sauke shugaban hukumar leken asiri na cikin gida Hans-Georg Maasen daga mukaminsa.
Shirin Rana 18.09.2018
Cikin shirin za a ji kasar Rasha ta yi barazanar daukar fansa kan Isra'ila kan harbo jirgin yakinta a sararin samaniyar kasar Syria. Barazanar dai na zuwa ne yayin da Rashar da Turkiya ke cimma yarjejeniyar samar da tudun mun tsira a yankin Idlib.
Samar da tudun mun tsira a yankin Idlib
Rashar da Turkiyya na shirin shata tudun mun tsira a yankin Idlib da ake kokarin kakkabe 'yan tawayen Siriya daga cikinsa a wani mataki na kauce wa hadarin kisan fararan hula a yankin.
Siriya: Samar da tudun mun tsira a yankin Idlib
Rashar da Turkiyya na shirin shata tudun mun tsira a yankin Idlib a kokarin rage asarar rayukan farar hula a cikin yaki.
Isra'ila ta yi takaicin harbo jirgin Rasha
Mahukuntan Israila sun yi nadamar harbo jirgin saman Rasha bisa kuskure
Wani jirgin sojoji na Rasha ya yi batan dabo
Jirgin saman sojoji na kasar Rasha ya yi batan dabo dauke da sojoji 14 a daren Litinin wayewar Talata.
Putin da Erdogan za su gana kan Idlib
A wannan Litinin ake sa rai Shugaba Vladimir Putin na Rasha zai karbi bakuncin takwaransa na Turkiyya Erdogan.
Shirin safe 17.08.2018
A shirin za a ji shugaban kasar Turkiyya zai kai ziyara Rasha a kokari na shawo kan rikicin yankin Idlib da dakarun Siriya ke barin wuta. Amirka za ta sauya kwamandan sojojinta a Koriya ta Kudu.
Jamus da Rasha na yunkurin hana farmakin Idlib
Jamus da Rasha na shirin ganawa da ganin an hana yunkurin kwato Idlib daga hannun 'yan tawayen Siriya
Shirin safe 14.09.2018
A cikin shirin za a ji cewa, batun hana kai farmakin kwato birnin Idlib daga hannun 'yan tawayen Siriya zai kasance muhinmin batu da a wannan Juma'a, ministan harkokin wajen Jamus Heiko Maas zai tattauna da takwaransa na Rasha Sergei Lavrov a birnin Berlin na kasar Jamus.
An soma ruwan bam a Idlib na Siriya
Jiragen yakin Rasha da ma na gwamnatin Siriya sun soma lugudan wuta a yankin Idlib da ke a Arewa maso yammacin Siriya.
Taro a Iran na duba makomar Siriya
Shugabannin kasashe uku na Iran da Rasha da Turkiyya sun fara taron koli kan makomar yankin Idlib na Siriya.
Putin ya kare kansa daga zargin Birtaniya
Rasha ta musanta zargin Birtaniya kan Shugaba Putin a harin gubar da aka kai wa tsohon jami'in leken asirin Rasha.
Siriya: Kokarin samun mafita kafin sumame a Idleb
Ci gaba da tattaunawar neman mafita domin kaucewa afka wa yankin Idleb da sojojin gwamnatin Siriya ke shirin yi.
Rasha; An daure jagoran adawa
Wata kotu a birnin Moscow na Rasha a wannan Litinin ta daure jagoran adawa Alexei Navalny saboda wata zanga-zanga.
Jami'an tsaron Rasha sun tsare Alexei Navalny
Jagoran adawa a kasar Rasha na cigaba da ja da tsare-tsaren gwamnatin shugaba Vladmir Putin
Cafke wani dan Rasha a Jamus
Binciken jami'an tsaro a Jamus ya gano wani matashi da mallakar sinadarin hada bama-bamai
Birtaniya ta nemi karin takunkumi ga Rasha
mahukuntan birnin na Moscow sun ce masu iko na birnin London ba su da baki kan harkokin EU.
Karfafa hulda tsakanin Rasha da hukumomin Bangui
Rasha da Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sun saka hannu kan wata yarjejeniya ta fannin tsaro.
Shirin yamma 21.08.2018
A cikin shirin za a ji cewa Rasha da Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya ta horas da sojojin Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya 'yan kwanaki bayan kashe wasu 'yan jaridar kasar ta Rasha a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
Jamus da Rasha za su karfafa dangantaka.
Merkel ta ce masalaha ita ce hanya mafi dacewa ta magance rikice rikice
Shafin da ya wuce
Shafi 30 daga 47
Shafi na gaba