You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Putin ya ba da shawarar Ukraine ta dawo karkashin MDD
Shugaba Putin ya ba da shawarar kafa gwamnatin rikon kwarya a Ukraine karkashin inuwar MDD.
Macron na jagorantar gangamin tallafawa Ukraine
Kasashen Turai na halartar taron tallafawa kasar Ukraine da karin kudi da makamai a birnin Paris na kasar Faransa.
Ukraine da Rasha sun zargi juna da karya yarjejeniyar yaki
Amurka ta cimma masalaha bayan tattauna da Rasha da kuma Ukraine don dakatar da kai hari kan makamashin kasashen biyu.
Rasha da Ukraine za su daina far wa tashoshin makamashi
Matakin na tsagaita wuta kan tashohin makamashi da kuma teku, shi ne na farko da kasashen biyu suka cimma a hukumance.
Ukraine da Rasha sun amince da tsagaita wuta a Bahar Maliya
Amurka za ta taimaka wa Rasha fitar da amfanin gona , tare da taimaka wa Ukraine musayar fursunoni bayan tsagaita wuta.
Tattaunawar Amurka da Rasha
Jami'an Rasha da Amurka na ganawa a kasar Saudiyya kan kawo karshen yaki tsakanin Rasha da Ukraine.
Rasha ta ce da sauran tafiya kafin dakatar da yakin Ukraine
Amurka na fatan cimma matakin karshe na sulhun cikin makonni masu zuwa, a kalla nan da ranar 20 ga watan Afirilu 2025.
Amurka za ta gudanar da ayyukan tashoshin makamashin Ukraine
Trump ya yi wa Ukraine tayin gudanar da ayyuka a tasahr makamashin kasar.
Tasirin sojojin hayan Rasha a Afirka
Sojojin hayar Rasha a Afirka sun dade suna samun nasara. Amma a yanzu suna ci gaba da fuskanta matsin lamba.
Trump zai tattauna da Putin don kawo karshen yaki a Ukraine
Shugaban na Amurka Donald Trump ya ce zai yi magana da Vladimir Putin a ranar Talata don diga wa yakin Rasha aya.
Chaina, Iran da Rasha na taro kan makamashin nukiliyar Iran
Taron kasashen a Beijing na zuwa a daidai lokacin da Tehran ta yi fatali da bukatar tattaunawa da Amurka kan nukiliya.
Rasha ta amince da sulhu da Ukraine bisa manufa
Shugaba Vladmir Putin na Rasha, ya ce akwai magance matsalar da ta haddasa rikicin kasarsa da Ukraine daga tushe.
Ukraine ta amince da kudurin tsagaita wuta na kwana 30
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Marco Rubio ne ya sanar da batun a yunkurin kawo karshen yakin Rasha da Ukraine.
An fara tattaunawa don dakatar da yakin Rasha da Ukraine
Jami'an Amurka da na Ukraine sun isa Saudiyya domin fara tattauna yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Rasha da Ukraine.
Shugaba Zelensky na Ukraine na kan hanyar zuwa Saudi Arebiya
Ganawar Zelenskiy da jakadun Amurka ita ce ta farko tun bayan tashi baran-baran da shugaban Amurka Trump a White House.
Ukraine ta kakkabo gomman jiragen yakin Rasha
Ukraine ta ce Rasha ta kai mata hare-haren jirage marasa matuka sama da 100 cikin daren Asabar.
EU ta ware makudan kudi kan tsaronta
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce tilas Turai ta tashi tsaye ta kare kanta, ya kuma dakatar da tallafawa Ukraine.
Kungiyar EU za ta yi taron gaggawa da Zelensky
Karfafa tsaron Turai a fuskantar barazanar ballewar Amurka
Ukarine: Rasha na maraba da matakin sulhu
Fadar Kremlin ta Rasha ta ce, matakin shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky na amincewa da tttaunwar sulhu ci-gaba ne.
Trump: Amurka ta shiga karnin ci-gaban arziki
Yan majalisar dokoki na Republican sun jinjina wa Trump yayin jawabinsa a majalisa
Taron kawo karshen yakin Ukraine a Landan
Kasashen Turai sun tattauna hanyoyin kawo karshen yakin Ukrine da Rasha.
Me ya rage wa Amurka da Ukraine bayan raba gari?
Shugabannin EU sun jaddada goyon bayan ga Ukraine bayan zazzafar tattaunawar da ta kaure tsakanin Zelenskyy da Trump.
Amurka ta karbi sabon jakadan Rasha a Washington bayan sulhu
Sabon jakadan zai maye gurbin Anatoly Antonov da Rashan ta yi wa kiranye a 2024 bayan shekaru 7 yana aiki a Amurka.
Trump ya sassauta matsaya kan hanyar warware yakin Ukraine
Yayin karbar bakuncin Firaminista Starmer, Shugaban Amurka ya ce an samu ci gaba a yarjejeniyar juya babin yakin Ukraine
Hasashe ya nuna tattalin arzikin Ukraine ka iya habaka
Ta yiwu tattalin arzikin Ukraine ya farfado zuwa 2026 idan aka kawo karshen yakin kasar.
Macron na neman shawo kan Trump game da rikicin Ukraine
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya bayyana wa Trump cewa samun zaman lafiya a Ukraine ba yana nufin kasar ta mika wuya.
Macron ya nemi goyon bayan Trump ga Ukraine
A daidai lokacin da kasashen Turai ke taron cika shekara uku da yakin Ukraine Macron ya bukaci goyon bayan Trump ga Kiev
Kasashen EU na taron cika shekaru uku da fara yakin Ukraine
Gwamnatocin Turai na taron cika shekaru uku na alhinin yakin Rasha da Ukraine tare kuma da jaddada goyon baya ga Kiev.
Burtaniya ta kara sanya wa Rasha takunkumi saboda Ukraine
Burtaniya ta ce shirye take ta aike da sojojinta Ukraine aikin wanzar da zaman lafiya idan har akwai bukatar hakan.
Rasha ta kwace iko da wasu yankuna a Ukraine
Rasha ta kara kwace iko da wasu kauyuka biyu da ke yankin Donetsk.
Donald Trump ya tsaurara kalamai a kan Zelensky
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana shugaban Ukraine Volodymyr Zelenskyy a matsayin shugaba na kama-karya.
Rasha: Sabon takunkumi daga EU
Kwanaki kalilan kafnin cika shekaru uku da yakin Rasha da Ukraine, kungiyar EU ta saka takunkumi ga Moscow.
Amurka da Rasha na tattaunawa kan yakin Ukraine
A kokarin kawo karshen yakin Ukraine, jami'an Amurka da Rasha na ganawa a Riyadh. matakin da ke fuskantar adawar Ukraine
Taro tsakanin Amurka da Rasha
Manyan jami'an diflomasiyyar Amurka da Rasha sun gana kan hanyar magance yaki tsakanin Rasha da Ukraine.
Jami'an Amurka da Rasha za su gana a Riyadh kan Ukraine
Bangarorin biyu na da ra'ayin cewa ba lallai ne ganawar ta kawo karshen yakin ba, tun bayan da Rasha ta mamayi Ukraine.
Hungary ta zargi Turai da yin kafar ungulu a yakin Ukraine
Hakan na zuwa ne bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya jingine Ukraine yayin tattaunawa da shugaban Rasha Putin.
Kasashen Turai za su tattauna makomar Ukraine
Tattaunawar ta biyo bayan take-taken shugaban Amurka Donald Trump ne na neman sulhunta Rasha da Ukraine ta bayan fage.
Rasha: Shekara guda da mutuwar Navalny
Shekara guda da mutuwar babban jagoran adawar kasar Rasha Alexei Navalny da ya rasu, a lokacin da yake gidan kaso.
Zelensky ya gana a karon farko da JD Vance
Shugaba Zalensky ya tattauna a karon farko da mataimakin shugaban Amurka kan yakin Ukraine da Rasha.
China za ta gudanar da taro kan yakin Ukraine
Kasar China ta gabatar da bukatar gudanar da taron koli domin kawo karshen yakin Ukraine.
Nijar: Kulla sabon kawance da Chaina
Chaina ta aike da wakilin rundunar tsaronta a ofishin jakadancinta na Nijar, domin karfafa huldar tsaro.
Kasashe EU sun cimma matsayar sabunta takunkumi kan rasha
Bayan da Hangari ta sauko daga kujerar na ki, ministocin harkokin wajen Tarayyar Turai sun tsawaita takunkumi ga Rasha
Ukraine: Putin na neman hanyar juya gwamnatin Trump
Shugaba Putin na neman hanyar juya gwamnatin Trump in ji mahukuntan Ukraine.
Shirin Safe 25.01.2025
Shugaba Putin na Rasha ya shirya fuskantar Trump
Shugaba Vladmir Putin na Rasha ya shirye ganawa da takwaransa na Amurka, Donald Trump.
Shirin Yamma 12.01.2025
Shirin Yamma 12.01.2025
Zelensky ya bukaci kasashen yamma su cika alkawarinsu
Zelensky ya bukaci kasashen yamma su cika alkawarin samar musu da makamai
Ko Chaina ce kalubalen Amurka a Afirka?
Ko tasirin Chaina a kasashen Afirka, ka iya zama kalubalen Amurka wajen gogayya da ita a nahiyar?
Sojin Mali sun cafke wani jagoran kungiyar IS a yankin Sahel
Wadanda aka kama sun hada da Mahamad Ould Erkehile da aka fi sani da Abu Rakia, sai Abu Hash jagora a IS a Sahel.
Rasha ta nemi ahuwa bayan harbe jirgin Azerbaijan
Shugaban Rasha ya bukaci ahuwa daga gwamnatin kasar Azerbaijan tare da daukar alhakin harbe jirgin fasinja a Kazakhstan.
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 47
Shafi na gaba