You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Turkiyya ta amince da tsagaita wuta a arewacin Siriya
Amirka ta tura wata tawaga ta musamman Turkiyya, 'yan kwanaki bayan kakabawa wasu manyan jami'an Turkiyyan takunkumi.
Amirka ta tura tawaga Turkiyya
Turkiyya na fuskantar matsin lamba dangane da farmakin da take kai wa Kurdawan Siriya.
Siriya: Su wa ke fada da juna?
Bayan barkewar rikicin Siriya a shekarar 2011, an sami rarrabuwar kawuna a tsakanin kasashen duniya.
Shirin Safe 12.10.2019
Cikin shirin za a ji shirin da Najeriya ke yi na hada kai da Rasha wajen yaki da matsalolin tsaro. Sakataren tsaron cikin gida a Amirka ya yi murabus daga mukamin da ya rike watanni shida. Akwai kuma waiwayen wasu rahotannin mako, duk cikin shirin na safiyar wannan Asabar.
Najeriya da Rasha za su hada karfi kan Boko Haram
Najeriya da Rasha za su dubi yiwuwar aiki tare don inganta yanayin tsaron Najeriya musamman na mayakan tarzoma.
Shirin Rana 25.09.2019
A cikin shirin za a i cewa Nijar da Rasha na shirin bude wani sabon bababin hulda a fannoni dabam-dabam da suka hada da na cinikayya, tsaro da kuma diplomasiyya.
Dubai: Barazanar kai hari daga Huthi
Mayakan Huthi sun sha alwashin kai hari Hadaddiyar Daular Larabawa, kwatankwacin wanda suka yi ikirarin kaiwa Saudiyya.
Jami'an tsaro na binciken 'yan adawa a Rasha
A Rasha jagoran adawa da magoya bayansa sun dauki alwashin ganin bayan jam'iyya mai mulki a siyasar kasar.
Shirin Rana: 07.09.2019
A cikin shirin za ku ji cewa kotu a kasar Masar ta yankewa wasu masu kaifin kishin addini hukuncin daurin rai da rai. Akwai sauran labarai da kuma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Rasha da Ukraine na kokarin yin sulhu
Kasashen Rasha da Ukraine sun amince da yin maslaha a tsakaninsu, bayan daukar shekaru suna zaman tankiya.
Putin ya damu da kame jami'insa da Italiya ta yi
Rasha ta damu da kama 'yan kasarta a Italiya bisa nzargin leken asiri.
Rasha za ta mayarwa Amirka martani
Amirka ta yi gwajin makamin roka da ke zaman irinsa na farko tun bayan yakin cacar baka
Tsuntsaye sun sa jirgi saukar gaggawa
Matukin jirgin sama ya sami girmamawa ta jan gwarzo
Putin: Gagarabadau a fagen siyasar Rasha
Putin ya cika shekaru 20 da fara rike madafun iko a Rasha
Jamus ta soki Rasha d aba dokokin kasa da kasa
Ana tsare da masu zaga-zanga kusan 600 a Rasha
An kama masu zanga-zanga 300 a Rasha
Jami'an tsaron birnin Moscow sun kama daruruwan masu zanga-zanga bayan kama fitaccen dan adawan kasar Lyobov Sobol
Amirka za ta yi gwajin makami mai linzami
Amirka ta fice daga yarjejeniyar tara makaman karkashin kasa da suka cimma da Rasha shekaru 32 da suka gabata
An kame masu zanga-zanga a Mosko
A Rasha mutane fiye da dubu daya aka cafke bayan artabu tsakanin jami'an tsaro da masu zanga-zanga a birnin Mosko.
An kame masu zanga-zanga a Mosko
A Rasha mutane fiye da dubu daya aka cafke bayan artabu tsakanin jami'an tsaro da masu zanga-zanga a birnin Mosko.
Jagoran Adawar Rasha ya fito daga asibiti
Magoya bayan jaogaoran adawa a kasar Rasha sun kira sabuwar zanga-zanga a karshen wannan mako
Siriya: An hallaka mutane 43
Hare-hare ta sama sun hallaka mutane da dama a kudancin Siriya
Kirimiya: Putin da Zelenskiy sun tattauna
Putin na Rasha da Zelenskiy na Ukraine sun tattauna kan rikicin gabashin kasar
Tambaya kan yadda ake sanya wa kasa takunkumi
Mace ce ribar takunkumin ga kasar da ta dauki wannan mataki? Shin ta yaya ma ake saka takunkumi?
Ana farautar wadanda suka kakkabo jirgin saman Malaysiya
Igor Girkin jagoran 'yan awaren Ukraine, ya musanta zargin hannu a kakkabo jirgin saman kasar Malaysiya MH17
Trump: Kasashen waje ka iya kai tsegumi
Shugaba Trump ya bayyana cewa yana maraba da tsegumi kan abkin hamayya daga kasashen ketare.
'Yan sanda sun kame wani fitaccen dan jarida a Rasha
Rasha: 'Yan sanda sun kama Ivan Golounov
'Yan adawa a Sudan sun ki yarda da tayin sojoji
'Yan adawa a Sudan sun yi watsi a wannan Laraba da sanarwa da sojojin suka yi ta shirya zabuka a cikin watanni tara
Iran: Dakatar da yarjejeniyar nukiliya
Iran ta dauki matakin daina aiki da wasu ka'idojin yarjejeniyar nukiliya da ta cimma da kasashen duniya.
Yarjejeniyar nukiliya na tangal-tangal
Kasashen da ke da ruwa da tsaki kan yarjejeniyar nukiliyar Iran sun fara mayar da martani kan sabon matakin Iran din.
Iran ta bijire wa yarjejeniyar nukiliya
Iran ta sanar da dakatar da aiki da wasu matakan da yarjejeniyar nukiliyar da ta cimma a 2015 ta tanada.
Jirgin sama ya kama da wuta a Moscow
Fasinjoji 13 sun mutu wasu 10 sun jinkata bayan da wuta ya tilasta wa jirgin sama saukar gaggawa a birnin Moscow
Rasha da Amirka za su zauna kan Venezuela
Rasha da Amirka za su gana nan gaba kadan a yankin Turai dangane da bambarwar da ke wakana a kasar Venezuela.
Shugaba Kim ya isa Rasha
Shugaba Kim Jong Un na kasar Koriya ta Arewa, ya isa Rasha yayin da ake shirin ganawa tsakaninsa da Shugaba Putin.
Majalisar Duniya ta amince a yaki fyade
Kwamitin sulhu na MDD ya amince da wani kudiri da Jamus ta gabatar na yaki da aikata fyade a lokuttan yaki.
Shirin yamma 23.04.2019
A cikin shirin za a ji cewar Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un da shugaban Rasha Vladimir Putin za su yi wata ganawa a gabashin Rasha, karon farko a tsakanin shugabannin biyu.
Rasha ba ta shiga harkokin zaben Amirka ba
An wanke Donald Trump daga zargi hada baki da Rasha
Rasha da Turkiyya sun kulla wata alaka
Kasashen Rasha da Turkiyya sun kulla awata alaka kan cinikin makamai da kuma aiki tare ta fuskar yaki.
Kugiyar Tsaro ta NATO ta cika shekaru 70 da kafuwa
NATO na bikin cika shekaru 70 da kafuwa
Shirin yamma 18.03.2019
A shirin za a ji yadda a Rasha aka kafa dokar hana zagin shugabanni da ma yadda za a hukunta wadanda ke yada labaran karya.
Dokar hana zagin shugabanni a Rasha
Putin ya rattaba hannu kan dokar duk da suka daga kungiyoyi na kare hakkin bil Adama.
Shugaba Maduro na cigaba da samun goyon baya
Yayinda Amirka ke barazanar kaddamar da hari a Venezuela shugaba Maduro na cigaba sa samun goyon bayan wasu kasashen
Rasha na son shiga tsakanin Indiya da Pakistan
Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya ce kasarsa a shirye take don sulhunta rikicin Indiya da Pakistan.
Rasha na barazana ga Amirka kan makamai
Putin ya ce duk wani yunkuri na Amirka na ajiye sabbin makaman nukiliya a Turai wannan na nufin Rasha ba za ta bari ba.
Zargin alakar Rasha da jam'iyyu a Jamus
Zargin Rasha da kutse kan harkokin zabe a kasashen na yamma dai na ci gaba da karuwa duba da zaben Amirka.
Taron matakan tsaro bayan Amirka ta janye sojinta na Siriya
Kasashen dake taka rawa a warware rikicin Siriya za su gudanar da taron mafita idan Sojin Amirka sun koma
Isra'ila za ta gana da Rasha kan Iran
Kasar Isra'ila ta zafafa ruwan bama-bamai da harba rokoki ga sansanonin sojan Iran a Siriya.
Kasashe daga EU sun ki yarda da Maduro
Kasashen Turai tara sun hade da Amirka a goyon baya ga shugaban adawar Venezuela Juan Guaido, matsayin shugaban riko.
Shirin yamma 02.02.2019
A cikin shirin za a ji cewar shugaban Vladimir Putin yace Rasha ta jingine aiki da yarjejeniyar kawar da makaman nukiliya da aka cimma a lokacin yakin cacar baka domin martani ga matakin Amirka.
An zargi Rasha da kin bin umarnin kungiyar NATO
Kungiyar tsaro ta NATO na cigaba da sukar lamirin kasar Rasha sakamakon kirkirar sabbin makamai
Shirin Safe 23.01.2019
A cikin shirin zaku ji cewar adadin bakin haure masu neman mafaka a Jamus ya ragu. Akwai labarai da rahotanni masu kayatarwa.
Shafin da ya wuce
Shafi 29 daga 47
Shafi na gaba