You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Putin da Erdogan sun tattauna kan Siriya
Shugabanin Rasha da Turkiyya na neman bakin zare warware rikicin Siriya
Shirin Rana: 02.03.2020
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoto kan matakin da hukumomin kiwon lafiya a jihar Plateau da ke Tarayyar Najeriya suka dauka na killace wasu mutane sama da 40 da ake fargabar sun kamu da cutar nan ta Coronavirus, akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Rabuwar kawuna kan siyasar Putin a Rasha
Ra'ayoyin jama'ar kasar Rasha sun rabu a kan ko Shugaba Vladmir Putin zai iya ci gaba da zama a kujerar shugabanci.
Amirka na bukatar a binciki Rasha
Amirka na bukatar a binciki Rasha dangane da yunkurin da take son yi a zaben kasar da ke tafe.
Siriya: Jama'a na cikin halin tsaka mai wuya a Idlib
Kusan mutane 90,000 suka yi hijira saboda harin bamabamai da sojojin Siriya ke yi a Idlib.
Siriya: MDD ta koka kan halin da ake ciki a Idlib
Majalisar Dinkin Duniya ta yi kashedi a game da makomar rayuwar jama'a a birnin idlib na Siriya a sakamakon yaki.
Trump na son Rasha ta daina taimakon Siriya
Amirka na son Rasha ta daina tallafawa dakarun Siriya
Idlib: Siriya da Turkiyya na fafatawa
Dakarun kasar Siriya sun yi nasarar kwace iko da yankin Idlib, a karon farko tun shekarar 2012.
Erdogan ya yi barazanar daukar fansa kan gwamnatin Siriya
Turkiyya za ta kai hari kan dakarun gwamnatin Siriya a ko-ina cikin Siriya matukar an sake ji wa sojinta rauni.
Martani kan shirin Trump na zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya
Kasashen duniya na ci gaba da bayyana matsayinsu kan shirin Shugaba Donald Trump na Amirka na zaman lafiya a yankin Gabas ta Tsakiya, a yayin da MDD ta jaddada matsayinta na sansanta Isra'ila da Palasdinawa.
Martani kan shirin zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya
Kasashen duniya na ci gaba da bayyana matsayinsu kan shirin Shugaba Trump na zaman lafiya a yankin Gabas ta Tsakiya.
Harin dakarun Haftar a Libiya
Gwamnatin da ke samun goyon bayan Majalisar Dinkin Duniya a Libiya, ta ce dakarun Haftar sun kai mata hari.
Jamus: Bukatar tsagaita wuta a Libiya
Shugabannin kasashen da suka halarci taron warware rikicin Libiya sun amince da matsayar da aka cimma a Jamus.
Rasha: Firaministan ya aje aiki
Gwamnatin Rasha ta yi murabus saboda kudurin Shugaba Vlamir Putin na yi wa kundin tsarin mulki garambawul.
Masu son haihuwa za su samu kudi mai tsoka
Shugaba Putin ya sa kudi dubu 7,600 a matsayin lada ga duk wacce ta kara haihuwa da sabon haihuwa a shekarar 2020
Shirin Safe 15.01.2020
Jam'iyun adawa a kasar Guinea da ke yankin yammacin Afirka sun yi barazanar kauracewa zaben 'yan majalisar dokokin kasar da aka shirya gudanarwa a watan gobe na Febrairu, bisa fargabar cewa an shirya tafka magudi.
An tsagaita bude wuta a rikicin Libiya
Gwamnatin hadin kasa a Libiya ta cimma yarjejeniyar tsagaita bude wuta da dakarun sojin Janar Khalifa Haftar a Tripoli
Shirin Safe
Za a ji yadda rikicin yankin Gabas ta Tsakiya da na Libiya zai dauki hankalin tattaunawar Shugabannin Rasha da Jamus a Moscow.
Merkel da Putin ne son warware rigingimu
A daidai da kasashen Amirka da Iran ke dab da gwabza yaki, shugabannin kasashen Jamus da Rasha sun shirya gudanar da wani taro a ranar Asabar a birnin Mosko a kokarin neman bakin zaren warware rikicin Gabas ta Tsakiya.
Merkel da Putin na son warware rigingimu
A daidai lokacin da Amirka da Iran ke dab da gwabza yaki, shugabannin Jamus da Rasha na neman hanyar warware rikicin.
Shirin Safe: 02.01.2020
A shekara ta 1999 tsohon shugaban kasar Rasha Boris Yeltsin ya nada nada Vladmir Putin a matsayin firaminista
Kasashe sun dauki alwashin kawo karshen rikicin Libiya
Yayinda rikicin Libiya ke kara kamari, an bayyana Jamus da Majalisar Dinkin Duniya a matasayin masu kawo mafita
Shirin Yamma: 28.12.2019
Musayar firsinoni na daga cikin kudirorin zaman sulhun da kasashen Jamus da Faransa suka jagorantaa Faransa.
Amirka ta kare kanta game da korafin kasashe
Kasashe sun yi Allah wadai da yadda Amirka ke haramtawa jami'an su shiga kasar
Rasha ta kaddamar da layin dogo zuwa Kirimiya
Shugaba Putin na Rasha ya kaddamar da hanyar layin dogo daga Kirimiya zuwa Rasha duk da adawar EU.
Mahari ya buda wuta a dab da ma'aikatar lekon asirin Rasha
Harin dan bindiga a birnin Moscow.
Rasha ta soki yadda aka yarda da yunkurin tsige Trump
Kasar Rasha ta yi kakkausar soka kan yadda majalisar dokokin Amirka ta yarda da yunkurin tsige Trump
Rasha ta kori jami'an gwamnatin Jamus
Jamus ta nuna damuwa kan matakin Rasha na sallamar jami'anta biyu sannan ta yi gargadin kan matakin.
Libiya: Turkiyya za ta shiga rikici
A yayin da dakarun janar Khalifa Haftar ke dannawa birnin Tripoli na Libiya, Turkiyya za ta tura sojojinta kasar.
Kokarin warware rikicin Rasha da Ukraine
An fara gudanar da wani shiri na musamman don warware takun sakar da ake fama da ita tsakanin Rasha da Ukraine
SHirin Rana
Hukumar hana ta'ammali da kwayoyin kara kuzari a wasanni wada, ta haramtawa Rasha shiga harkokin wasanni na tsawon shekaru hudu.
Farmakin soja ya halaka mutane a Siriya
Luguden wuta daga sojan kawance na Siriya da Rasha ya halaka mutane a Siriya
Rahoto kan taron kungiyar tsaro ta NATO
Shekaru 70 da kafuwar kungiyar tsaro ta NATO
Halin da kungiyar tsaro ta NATO take ciki da kuma kalubalen da take fuskanta.
An danganta Rasha da faduwar jirgin MH17
MH17: Masu bincike sun ce da hannun Rasha a faduwar jirgin
Kotu ta daure mabiyin addinin Jehovah a Rasha
Wata kotun kasar Rasha ta yanke hukuncin daurin shekaru shida ga Serguei Klimov mabiyin tafarkin Jehovah na Kiristanci
Sojojin Turkiyya da na Rasha sun soma sintiri na hadin gwiwa
Kaddar ma sintirin hadin gwiwa tsakanin Turkiyya da Rasha a Siriya
Tasirin da mutuwar al-Baghdadi zai yi cikin IS
Dakarun Amirka na musamman suka halaka jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta IS, Abu Bakr al-Baghdadi.
Shirin Yamma 26.10.2019
A cikin shirin bayan sauraren labaran duniya za a ji shirin Ra’ayin Malamai wanda yayi nazarin kan danganata tsakanin Afirka da sauran manyan kasashen duniya a albarkacin babban taron kolin da aka kammala a kwananan tsakanin kasashen Afirka da Rasha.
Taron kolin tsakanin shugaban Rasha da shugabannin Afirka
Taron kolin tsakanin Shugaban Vladimir Putin na Rasha da shugabannin Afirka ya dauki hankali.
Sharhi: Shin Afirka za ta amfana da hulda da Rasha
Isaac Mugabi
Sharhi: Kalubalen sabon kawance tsakanin Afirka da Rasha
Rasha na neman kyautata hulda da Afirka
Afirka da Rasha sabuwar dangantaka
Shirin Yamma 23.10.2019
A cikin shirin bayan kun sha labaran duniya, za ku ji cewar shugabannin gwamnatoci da kwararru a fannin kasuwanci na Afirka na taron yini biyu birnin Sochi na kasar Rasha, wanda ke da nufin kulla alaka kan muhimman batutuwa tsakanin Rasha da kasashen Afirka.
Taron hadin gwiwa tsakanin Rasha da Afirka
Shuwagabannin Afirka na halartar taron hadin gwiwa tsakaninsu da Rasha.
Rasha za ta taimaka wa Afirka ta fuskar tattalin arziki
Shugabannin kasashe da kwararru a fannin kasuwanci na Afirka na taron yini biyu a birnin Sochi na Rasha, wanda ke da nufin kulla alaka kan muhimman batutuwa tsakanin Rasha da kasashen Afirka.
Rasha na neman gidin zama a Afirka
Rasha za ta taimaka wa Afirka ta fuskar tattalin arziki
Shawarar samar da tudun mun tsira a Siriya
Ministar tsaron kasar Jamus ta yi kira ga kasashen duniya kan samar da wani tudun mun tsira a arewacin kasar Siriya.
Gwamnatin Najeriya za ta sayo makamai daga Rasha
Gwamnatin Najeriya ta shugaba Muhammadu Buhari na nuna alamun sauya dabarun diflomasiyyarta izuwa kasar Rasha.
Najeriya na shirin cinikin makamai da Rasha
Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta nuna alamun sauya dabarun diflomasiyyarta izuwa kasar Rasha.
Shirin Yamma: 21.10.2019
Bayan labarun duniya jigon rahotanni ya mayar da hankali kan tsige magadan gari a Nijar.
Shafin da ya wuce
Shafi 28 daga 47
Shafi na gaba