You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Merkel: Ta ziyarci Navalny a asibiti
Merkel ta ziyarci Alexei Navalny madugun adawar kasar Rasha.
Libya: Jamus na son China da Rasha su fito da gaskiya
Jamus ta bukaci China da Rasha su wanke kansu kan rikicin Libya
Shirin Rana
A cikin shirin: Jamus na kira ga kasashen China da Rasha da su daure su fitar da rahoton sakamakon binciken dokar hana safarar makamai zuwa Libya, akwai rahoton hada-hadar kasuwanci da ya duba kasuwancin dankali a jihar Kadunan Najeriya da shirin Ciniki da Masana’antu da shirin Ku Shiga Kulob da Amsoshin Takardunku da Wasikun Masu Sauraro.
EU na niyar ladabtar da Rasha kan Navalny
Majalisar Tarayyar Turai ta bukaci a kakaba wa Rasha takunkumi bayan da aka zargeta da sanya wa dan adawa Navalny guba.
Rasha: A guji danganta batun Navalny da aikin gas zuwa Jamus
Gwamnatin Rasha ta ce bai kamata a danganta aikin shimfida bututun gas daga Rasha zuwa Jamus da batun Alexei Navalny ba.
An gano na'uin guba da aka sanyawa Navalny
Faransa ta gano na'uin haramtacciyar gubar da aka yi amfani da ita don halaka jagoran adawan Rasha Alexie Navalny.
Shirin Safe
Za a ji Rasha na gudanar da zaben kananan hukumomi a yankuna 41 na fadin kasar.
Zaben gwamnoni a yankunan kasar Rasha
Masharhanta na yin hasashe kan zaben yankuna a Rasha, musaman gabanin zaben 'yan majalisar dokokin Rasha wato Duma.
Shirin Safe na 11.09.2020
Kasashen China da Indiya sun amince da kawo karshen zaman zullumi a kan iyaka
Jamus ta janye daga batun bututun Rahsa
Jamus ta janye daga batun gina bututun makamashi da aka cimma da Rasha.
Dangantaka ta yi tsami tsakanin Jamus da Rasha
Dangantaka ta yi tsami tsakanin Jamus da Rasha akan madugun adawa Navalny.
Kungiyar tsaro ta NATO za ta yi taro kan Rasha
Kungiyar EU da kungiyar tsaro ta NATO na ci gaba neman bahasi daga Rasha
Navalny: NATO ta bukaci daukar mataki
Kawancen kasashen NATO sun bukaci yin bincike na kasa da kasa kan Navalny
Moscow ta yi fatali da zargin sa wa Navalny guba
Jamus da Rasha na takun saka kan rashin lafiyar Navalny jagoran adawa a Rasha bayan tabbatar da sa mishi guba.
Shugaban Rasha na shan suka kan Navalny
Alexi Navalny na kwance a wani asibiti a Jamus a daidai lokacin da duniya ke neman karin haske daga Rasha
Shugaban Belarus zai hada hannu da sojojin Rasha
Belarus: Lukashenko ya yi wa kasashen yamma gargadi ka da su kuskura su sanya wa kasarsa takunkumi.
Kungiyar NATO ta ce dole ne a binciki Rasha
Shugaban kungiyar tsaro ta NATO Jens Stoltenberg ya ce lallai sai an zurfafa bincike kan gubar da aka sanya wa Navalny.
Navalny ya fara farfadowa daga jiya
Navalny ya fara farfadowa daga jiya
Shirin rana
A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan yarjejeniya ta musamman dangane da samar da zaman lafiya a kudancin Kaduna Najeriya da rahoto kan zargin sanya wa jagoran adawar Rasha guba a shayi da rahoto kan yunkurin Birtaniya na karkata alakar diflomasiyya zuwa yammacin Afirka.
Rasha ta karyata likitocin Jamus a kan Navalny
Tankiya tsakanin Jamus da Rasha a kan jagoran 'yan adawar kasar Rasha Alexei Navalny.
Jamus na zaton cewar guba ce aka bai wa Alexei Navalny
An kwantar da jagoran 'yan adawa na Rasha a asibitin Charite a Berlin
Rasha ta ce za a iya warware rikicin Belarus
Rasha ta ce za a iya warware rikicin Belarus in aka gyara kundin tsarin mulki kasar
An fara duba lafiyar Alexei Navalny a Jamus
Likitoci a Jamus sun fara duba lafiyar madugun 'yan adawar Rasha a wani asibiti da ke Berlin.
Jamus da Faransa na tattauna siyasar duniya
Jamus da Faransa sun nuna damuwa kan jogaran adawar Rasha
Mosambik: 'Yan ta'adda na barazana
Halin da ake ciki na tsaro a lardin Cabo Delgado na kasar Mozambik ya kara tabarbarewa, sakamakon hare-haren ta'addanci.
Jagoran adawar Rasha ya sha guba
An kwantar da jagoran adawar Rasha a asbiti bayan zargin shan guba
An ba wa 'yan sanda umurnin murkushe zanga-zangar adawa
Wannan umarnin ya zo ne yayin da shugabannin EU ke gudanar da taron kolin kan dambarwar siyasar Belarus.
Shugaban Belarus ya gargadi EU
Shugaban kasar Belarus ya yi kira ga kasashen Turai da su guji tsoma bakinsu kan rikicin siyasar kasarsa.
Putin da Erdogan sun zanta kan Libiya
Vladmir Putin ya yi wata tattaunawa ta wayar tarho a yau da Recep Tayyib Erdogan kan Libiya da Siriya
Shirin Rana: 15.08.2020
A cikin shirin za ku ji cewa Iran ta yaba da matakin Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, na yin watsi da bukatar Amirka na kara wa'adin takunkumin makamai kan Tehran din. Akwai sauran shirye-shiryenmu.
Rikicin Belarus: Rasha za ta taimaka
Rasha da Belarus, sun sha alwashin kawom karshen rikkicin siyasar da Belarus din ta tsinci kanta a ciki.
Za a dage wa Iran takunkumin makamai
Kasashe 11 sun yi rowar kuri'unsu, yayin kada kuri'a kan kara wa'adin takunkumin makamai ga Iran.
Putin na neman hanyar waware rikicin Iran
Shugaba Putin na Rasha ya ba da shawarar shirya taron koli na manyan kasashen duniya don warware rikicin nukiliyar Iran.
Saurari shirin yamma: 11.08.2020
Rasha ta kasance kasa ta farko data zartar da amfani da allurar rigakafin coronavirus,
Jamus: Amirka za ta janye wasu sojojinta
Sakataren harkokin wajen Amirka Mark Esper, ya sanar da cewa Amirka na shirin rage yawan sojojin kasarta da ke Jamus.
Jamus ta bijire wa yunkurin dawo da Rasha a G7
Jamus ta bijire wa yunkurin Amirka na sake dawo da Rasha cikin kasashen G7 masu karfin tattalin arziki a duniya.
Shugaba Assad da gazawar kasashen yamma
Rainer Sollich
Shekaru 20 ke nan cur shugaban Siriya Bashar al-Assad ke kan mulki. Godiya ta tabbata ga sakacin kasashen yamma.
Faretin soja mafi girma a Rasha
Ptutin ya yi kashedi ga kasaShen yammacin duniya
Shirin Rana 29.05.2020
Rasha ta ninka karfin fada a jinta a kasar Libiya, inda ya bayyana cewa fadar mulki ta Moscow ta shiga ake damawa da ita a harkokin tsaro.
MDD na son a kawo karshen rikicin Siriya
Majalisar Dinkin Duniya na son ganin an dau matakai na kawo karshen rikicin Siriya
Gobara ta tashi a wasu asibitocin Rasha
Na'urar numfashi ta haifar da gobara a wasu asibitocin kasar Rasha, inda ake jinyar cutar corona.
Putin ya ce Rasha ta zama gagarabadau
Tuni da kawo karshen yakin duniya a lokacin annoba
Shirin Safe 07.05.2020
Wani sabon rahoto da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar ya bayyana mayakan sa-kai da ake kira Wagner Group na kasar Rasha ke taimakon jagoran yaki Khalifa Haftar na Libiya a fafatawa da gwamnatin da ke samun goyon bayan Majalisar Dinkin Duniya.
Corona na kara yaduwa a Rasha
Kwanaki uku a jere annobar Coronavirus na halaka mutun sama da dubu 10 a kowace rana.
Farashin fetur na barazana ga kasar Rasha
Rasha na fuskantar gibin kusan dalar Amirka bilyan 40 a kasafin kudinta, abin da ya sa kasafin kudin ke bukatar agaji.
Tazarce a Rasha
Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya kama hanyar tsawaita wa'adin mulkinsa.
Farashin fetur ya karye
Farashin danyen man fetur ya kara faduwa a kasuwannin duniya.
Shirin Rana
Za a ji hukumomin birnin Moscow sun yi barazanar daurin shekaru biyar a gidan yari ga wadan da suka ziyarci kasashen da akwai cutar Coronavirus kuma suka ki killace kansu a gida.
Kwarya-kwaryar yarjejeniya a Idlib
Turkiyya da Rasha sun soma aiki da yarjejeniyar tsagaita wuta a lardin Idlib.
Lalubo mafita kan rikicin Siriya
Shugaba Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya isa birnin Moscow domin tattauna rikicin Siriya da Vladimir Putin na Rasha.
Shafin da ya wuce
Shafi 27 daga 47
Shafi na gaba