You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Bukatar fahimta tsakanin Amirka da Rasha
Poland ta yi kashedi kan yiwuwar barkewar yaki a yankin kasashen OSCE
Babu matsaya a taron Rasha da NATO
Kungiyar tsaro ta NATO ko OTAN da kasar Rasha sun gaza cimma matsaya kan kasar Ukraine, a yayin taron da suka gudanar.
Amirka na fatan sasanta Rasha da Ukraine
Kungiyar tsaro ta NATO na fatan tattaunawar za ta warware rikicin diflomasiyya tsakanin kasashen Rasha da Ukraine.
Amirka ta ja hankalin Rasha kan Ukraine
Fargaba kan jibge sojojin Rasha a iyakar kasar Ukraine
Sojojin hayan Rasha a Mali
Sojojin Mali sun tabbatar da cewa sojan hayan Rasha sun fara isa kasar.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa shugaba Joe Biden na kasar Amirka zai gana da takwaransa na Ukraine Volodmyr Zelensky kan batun rikicin Rasha da Ukraine.
Amirka ta sake gargadin Rasha a kan Ukraine
Amirka ta sake yi wa kasar Rasha kashedi game da jibge dakarunta a arewacin kasar Ukraine.
Shirin Rana 30-12-21
Shirin Rana 30-12-21
Shugaba Putin na Rasha zai yi waya da Biden na Amirka
Shugabannin Amirka da Rasha na shirin sake tattaunawa domin kauce ma tashin hankali a iyakar kasar Ukraine.
Kotu a Rasha ta haramta kungiyar kare hakin bil Adama
Kotu a Rasha ta haramta kungiyar kare hakin bil Adama
Mali ta ce babu sojojin Rasha a kasar
Babu sojojin Rasha a kasar Mali.
Bukatar janye sojojin Rasha a Mali
Jibge jami'an tsaron kasar Rasha da ke aiki da kamfanin Wagner mai cike da rudani a Mali, ya janyo cece-kuce.
Shirin Yamma: 23.12.2021
A cikin shirin bayan kun sha Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da dama ciki har da na batun karuwar maasu dauke da corona nau'in omicron a Najeriya. Akwai shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.
Iran: Kokarin komawa teburin tattaunawa
Za a koma kan teburin tattaunawa batun yarjejeniyar nukiliyar Iran da aka cimma, a shekara ta 2015.
Coronavirus: Mai zai faru a 2022?
Matsalolin siyasa a duniya da kuma annobar coronavirus, na sa zuciyoyi cikin damuwa a duniya.
EU : Corona da Rasha na kan gaba a taron koli
A wannan Alhamis jagororin kasashen Turai na taron koli kan Corona da rikicin Rasha da Ukraine
Jamus ta kori jami'an diflomasiyyar Rasha
Jamus ta umurci ma'aikatan jakadancin Rasha su fice daga kasar.
Shirin Safe
A cikin shirin za ku ji yadda Jamus ta kori wasu ma'aikatan jakadancin Rasha. Akwai rahotanni daga Najeriya da Nijar har ma da kasar Mali.
Shirin Safe 13.12.2021
Bayan labaran duniya, a cikin shirin za a ji cewa batun sabunta yarjejeniyar nukiliyar kasar Iran da aka cimma a 2015 da kuma rikicin Ukraine da Rasha ke ciki dumu-dumu, sun mamaye taron ministocin kasasshen ketare na kasashe masu karfin tattalin arziki na G7 da aka kammala a karshen mako a Birtaniya.
Saurari shirin safe
Manyan kasaashe na duniya da Iran za su yi taron farfado da yarjejeniyar nukiliya da aka cimma a 2015.
'Yan Iraki sun zabi komawa gida
'Yan Iraki sama 400 ne ake shirin jigilarsu daga Belarus zuwa gida.
Ana rigima da Rasha kan sararin samaniya
Ana zargin Rasha da tsokalo tartsatsin da zai cutar da samaniya.
Kungiyar NATO ta gargadi kasar Rasha
Kungiyar NATO ta kargadi Rasha
Shirin Yamma: 21.04.2021
A cikin shirin, za ku ji cewa al'ummomin kasa da kasa na nuna damuwa kan majalisar wucin gadi da sojojin da suka yi juyin mulki a Sudan suka kafa. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.
Damuwa kan jibge sojojin Rasha a Mali
Faransa ta ce ba za ta amince da jibge tankokin yakin Rasha a kasar Mali ba.
Saurari shirin yamma
Sama da mutane miliyan biyar ne suka rasa rayukansu a fadin duniya daga cutar COVID-19.
Yiwuwar kafa sabuwar gwamnati a Sudan
Abdel Fattah al-Burhan, ya sanar da shirin nada sabon shugaban gwamnati cikin mako mai kamawa.
Rigimar Sudan da hannun Rasha a Mali sun shiga jaridun Jamus
Jaridun Jamus sun maida hankali a kan rigingimu a Sudan da rudanin da kasashen Turai suka shiga game da iko a Afirka.
Jagoran adawa a Rasha ya samu lambar yabo
Alexei Navalny ya samu lambar yabo ta majalisar dokokin Turai kan kare hakkin dan Adam na shekara ta 2021.
Rasha ta janye daga wakilci a NATO
Rasha ta dauki tsauraran matakan katse hulda da kungiyar tsaron NATO.
Jirgin sama ya fadi a Rasha
Mutane bakwai sun fita da rai a cikin mutane 23 da jirgin saman ya yi hatsari da su
'Yan jarida sun lashe kyautar Nobel ta bana
An karrama 'yan jarida biyu saboda kwazonsu wajen kare 'yancin aikin jarida da ma na fadin albarkacin baki.
'Yan jarida sun lashe kyautar Nobel ta bana
An karrama 'yan jaridar biyu ne saboda kwazonsu wajen kare 'yancin aikin jarida da ma na fadin albarkacin baki.
Kotun EU ta gano yadda Rasha ta yi kisan gilla
Kotun Tarayyar Turai ta gano wadanda suka yi wa dan adawar kasar Rasha Alexander Litvinenko kisan gilla.
Faransa ta gargadi Mali kan sojojin hayan Rasha.
Ministar tsaron kasar Faransa Florence Parly ta gargadi Mali kan shirin daukar sojojin hayan Rasha.
An kammala zaben majalisar dokokin Rasha
United Russia Party da ke goyon bayan Shugaba Vladimir Putin ta sami nasara lashe akasarin kujerun majalisar kasar.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a zaben Rasha wasu na kokawa da matsa wa masu sukar lamirin gwamnati lamba, musamman ma hana su zabe da mahukunta suka yi.
Mali ta mayar da martani da kakkausan lafazi
Hukumomi a Mali sun mayar da martani da kakkausar murya.
Jam'iyyar Putin na gab da lashe zabe a Rasha
Zaben na Rasha dai ya gudana yayin da wasu ke kokawa da matsa wa masu sukar lamirin gwamnati lamba.
Jita-jitar kai sojan hayar Rasha a Mali, sabon nau'in Corona
Kokarin magance rikicin addini a Jamhuriyar Afirka ta Takiya, Afirka ka iya zama tungar sabon nau'in Corona.
Rasha: Zaben 'yan majalisar dokoki
Al'ummar kasar Rasha sun fara kada kuri'a a zaben 'yan majalisa
Rasha na zargin yi mata kutse
Hukumomi a Rasha na zargin kamfanonin Amirka da yunkurin yi musu kutse a yanzu da kasar ke tinkarar muhimmin zabe.
NATO: China na fadada makaman nukiliya
Kungiyar tsaro ta NATO ta bukaci kasar Sin hada hannu da sauran aksashen duniya wajen rage makaman nukiliya
Shirin Rana
Za a ji yadda fada ya barke tsakanin fursunoni a kasar Rasha, mutane biyu sun mutu wasu sun jikkata
Bukatar hadin kai don makomar Afghanistan
A wani mata na shata makoma ga kasar Afghanistan Jamus ta bukaci Rasha da China su shiga tattaunawa.
Rasha na nazari kan gwamnatin Taliban
Rasha ta ce har yanzu ba ta kai ga amincewa da mulkin Taliban a Afghanistan ba har sai ta ga kwamun ludayin kungiyar.
Rasha da Najeriya sun kulla yarjejeniyar makamai
Najeriya da Rasha sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar ta cinikin makamai dama horas da rundunar sojin Najeriya.
Tattaunawar takaita manyan makamai
Rasha da Amirka na zaman tattauna takaita makamai.
An cimma yarjejeniya kan bututun iskar Gaz
An cimma yarjejeniya kan batu mai sarkakakiya na shimfida bututun iskar Gaz na Rasha Nordstream 2
Shugabannin Taliban na ziyara a Rasha
Jagororin Taliban na ganawa da mahukuntan Mascow.
Shafin da ya wuce
Shafi 25 daga 47
Shafi na gaba