You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Yamma
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya yi kira ga 'yan kasar da su bijire wa mamayar da Rasha ta yi wa kasarsu
Shirin rana
Lamura sun dagule a gabashin Ukraine bayan da Shugaban Rasha Vladimir Putin ya bai wa dakarun kasarsa umurnin kutse inda aka shiga yanayin yaki da rashin tabbas.
Sojojin Rasha na matsa kaimi a Ukraine
Rasha na kwace iko da yankunan Ukraine
Rasha ta mamaye Ukraine ta sama da kasa
Rikicin Rasha da Ukraine na barazanar yaki a Turai
Ukraine: Fargaba kan hare-haren Rasha
Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya bai wa dakarun kasarsa umurnin yin kutse a Ukraine, abin da ya haddasa shiga rudani.
Saurari shirin safe
Rasha ta fara mamayen wasu birane a yankin gabashin kasar Ukraine.
Turai za ta yi mummunan martani a kan Rasha
Kwamitin sulhun MDD ya yi wa shugaba Vladimir Putin dirar mikiya saboda kai hari a kan Ukraine.
Shirin Yamma
An hana tsohon Firaminista Domingos Simoes Pereira na kasar Guinea Bissau ficewa daga kasar sakamakon binciken da ake yi bisa yunkurin juyin mulkin ga gwamnatin Shugaba Umaro Sissoco Embalo.
Fargaba kan takaddamar Rasha da Ukraine
Kasashen Yamma na fargaba, bayan Shugaba Vladmir Putin ya amince da 'yancin cin gashin kan yankuna biyu na Ukraine.
Kakabawa Rasha takunkumi a kan rikicinta da Ukraine
Kasasfen yamma sun fusata da kasar Rasha.
Dakatar da shirin bututun iskar gas
Jamus za ta sake nazari a kan shirin bututun iskar gaz na Nord Stream 2 da ke tsakaninta da Rasha.
Rasha ta amince da 'yancin 'yan awaren Ukraine
Shugaba Vladimir Putin ya amince da ‘yancin cin gashin kai na yankunan gabashin Ukraine.
Takaddamar Rasha da kasashen duniya
EU za ta aza wa Rasha takunkumi muddun ta kuskura ta aiyana yankunan 'yan awaren Ukraine 'yancin cin gashin kai.
Taron kan sha'anin tsaro karo na 58
Taron tsaro na birnin Munich na Jamus karo na 58, ya tattauna kan rikice-rikicen da ake fuskanta a duniya.
Macron ya tattauna da Putin da Zelensky
Shugaban Faransa da takwaransa na Rasha sun cimma matsaya kan takun sakar Rashar da Ukraine.
Jamus ta bukaci 'yan kasarta su fice daga Ukraine
Tashin hankali na kara yin kamari tsakanin Rasha da Ukraine
Fargaba dabgabe da barkewar yaki
Shugaba Vladimir Putin ya kaddamar da gwajin makaman daga fadar gwamnati ta Kremlin.
Yiwuwar mamayen Ukraine a bangaren Rasha
Mataimakiyar shugaban Amurka Kamala Haris ta jaddada hadin kan Turai a kan Rasha.
Macron: A daina harba bama-bamai a Ukraine
Emmanuel Macron ya yi kira da a dakatar da amfani da matakin soji a gabashin Ukraine, inda Rasha ke matsin lamba.
Harbe-harbe a wani kauyen Ukraine
Harbe-harben bindigogi a wani kauye da ke gabashin Ukraine, daidai lokacin da dakarun Rasha ke fara janyewa daga kasar.
Kalubalantar harkokin tsaro a Turai
Jamus na zargin Rasha da kalubalantar harkokin tsaro a nahiyar Turai.
Shirin kare kai a bangaren Ukraine
A wani mataki na hannunka mai sanda, Ukraine ta kaddamar da atisayen soji da nuna kishin kasa.
Shirin Safe
A kasar Honduras 'yan sanda sun kama Juan Orlando Hernandez tsohon shugaban kasar sakamakon sammacin da Amirka ta bayar na neman a mika mata shi, bisa zargin hannu kan safarar miyagun kwayoyi.
Rasha: Majalisa ta yi kiran 'yancin gabashin Ukraine
Majalisar dokokin Rasha ta yi kiran baiwa yankin gabashin Ukraine yancin cin gashin kai
Putin: Rasha ba ta bukatar yaki a Turai
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz ya gana da Putin kan Ukraine
Ukraine ta ayyana ranar hadin kan kasa
Shugaba Volodmyr Zelensky na Ukraine ya ayyana ranar Laraba a matsayin ranar hadin kan kasar.
Jamus na shan suka kan kin taimaka wa Ukraine
Kasar Jamus na shan suka kan kin taimaka wa Ukraine da makamai a daidai lokacin da aka ce Rasha na mata barazana.
Jamus ta gargadi Rasha kan Ukraine
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz ya bukaci Rasha ta sakar wa Ukraine mara.
Shirin Rana: 12.02.2022
A cikin shirin bayan kun saurari Labaran Duniya, akwai jerin shirye-shiryen da muka saba gabatar muku ciki har da na tattalin arziki.
Ana ci gaba da takun saka tsakanin Rasha da Amirka
Gwamnatin Amirka da bukaci 'yan kasar su fice daga Ukraine cikin gaggawa yayin da ake tsoron kutsen Rasha.
Faransa ta ce sansanta Rasha da Ukraine zai dauki watanni
Shugaban Faransa ya ce ya ga alamun iya kawo karshen kiki-kakar nan da ta kunno kai a tsakanin Rasha da Ukraine.
Olaf Scholz na ziyara a Amirka
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz zai gana da Joe Bide a Amirka.
Amirka ta shirya kare Ukraine daga Rasha
Amirka ta tura rundunar sojinta zuwa kasar Poland da ke Gabashin Turai don kare Ukraine daga barazanar Rasha.
EU ta yi tir da matakin rufe ofishin DW a Moacow
EU ta ce ba za ta aminta da matakin Rasha na rufe ofishin tashar DW a Moscow ba.
Rasha ta hana DW aiki a Moscow
Sauran kafofin yada labaran Jamus sun kare tashar Deutsche Welle, bayan Rasha ta rufe ofishin tashar da ke birnin Moscow
Deutsche Welle za ta dauki mataki kan Rasha
Hukumar gudanarwar tashar Deutsche Welle, ta nuna rashin jin dadinta da afka wa resehenta da ke Rasha.
Rasha na fuskantar barazana daga Turai
Takaddama a tsakanin fadar Kremlin na kara zafi inda yanzu Tarayyar Turai ta sake barazanar sanya wa Rasha takunkumi.
Shirin Yamma
Za a ji yadda kasar Rasha ke fuskantar matsi daga kasahen duniya kan cigaba da kai sojoji iyakar Ukraine
Kazakhstan ta ki ba da kofar bincike
Shugaban Kazakhstan Kassym-Jomart Tokayev, ya ki yarda a yi bincike kan rikicin da ya kashe mutane sama da 200 a kasar.
Zaman tankiya tsakanin Rasha da Ukraine
Ana ci gaba da zaman tankiya a gabashin Turai kan yuwuwar Rasha za ta yi kutse a Ukraine
Shirin Rana 27-01-22
Rasha na ci gaba da fuskantart barazanar ladabtarwa daga kasashen Turai da Amirka, bisa zargin ta da kokarin mamaye kasar Ukraine. Sai dai har yanzu kasashen EU na fama da sabanin ra'ayi.
Yiwuwar rikici tsakanin Rasha da Ukraine
Kasashen Turai da Amirka na ci gaba da barazanar ladabtar da Rasha, idan ta kuskura ta mamaye makwabciyarta Ukraine.
Kasashen yammacin duniya sun yi wa Rasha barazana
Kasashen yammacin duniya sun yi wa Rasha arazana
Daukar matakan bai daya a kan Rasha
Amirka na goyon bayan daukan tsauraran matakai a kan Rasha.
Rasha ta musanta zargin karbe iko a Ukraine
Rasha ta karyata zargin da Birtaniya ta yi cewa tana shirin kafa wata gwamnati a kasar Ukraine.
Amirka ta gargadi Rasha kan aniyarta
Sa-in-sa tsakanin Rasha da Amirka
Takaddama tsakanin Rasha daTurai
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz da sakatare janar na kungiyar tsaro ta NATO Jens Stoltenberg sun bukaci Rasha da ta kawo karshen abin da suka kira da yin kutse a kan iyakarta da Ukraine.
Jamus ta gargadi Rasha kan Ukraine
Takaddama tsakanin Rasha daTurai
Blinken na ziyara a kasar Ukraine
Jamus da Nato da Amirka, na kokarin ganin an kawo karshen rikici tsakanin Ukraine da Rasha.
Jamus ta gargadi Rasha kan batun mamaya a Ukraine
Jamus ta yi kira ga Rasha da ta kwance damarar yaki da ta daura a rikicin nan da take shirin tayarwa a gabashin Ukraine.
Shafin da ya wuce
Shafi 24 daga 47
Shafi na gaba