You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Matakin Turkiyya na cin moriyar yakin Ukraine
Taimakon da Turkiyya ta yi wa Ukraine da kayan yaki bayan kutsen Rasha ya janyo martani.
Daliban Najeriya sun isa gida daga Ukraine
‘Yan Najeriya 475 sun isa Abuja babban birnin Najeriya ta jirgin Max Air wanda ya kwaso su daga kasar Romaniya.
An fara dawowa da 'yan Najeriya daga Ukraine
Tawagar farko ta ‘yan Najeriya galibi dalibai da suka arce daga yaki a kasar Ukraine sun samu sauka a Abuja fadar gwamnatin Najeriya.
Rikicin Ukraine da Rasha a taron NATO
Mamayar da Rasha ke yi a Ukraine zai mamaye taron kolin ministocin harkokin wajen NATO
Sudan ta gaza bayyana shirin komawa tafarkin dimukaradiyya
Kuri'ar da galibin kasashen Afirka suka yi tir da kutsen Rasha a Ukraine ta dauki hankalin jaridun Jamus.
Shirin Safe.
A cikin shirin za aji cewa Matakin da kasashen duniya suke dauka na karya tattalin arzikin Rasha ya fara yin tasiri, a yayin da a Najeriya sarakunan gargajiya sun zartar da kudirin tattaunawa akai akai kan muhimman shawarwari da za su taimaka wajen hadin kan kasa, yayin da babban zaben kasar na 2023 ke kara gabatowa.
Putin ya yabawa dakarunsa a Ukraine
Rasha ta yaba da kokarin dakarunta da ke kai hare-hare a Ukraine mai makwabtaka da ita, bayan da ta yi kutse a kasar.
Shirin Yamma: 03.03.2022
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni ciki har da martani kan kudirin Tarayyar Najeriya na mika fitaccen jami'in dan sandan kasar da Amirka ke nema wato Abba Kyari. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Adawa da hana shigo da makamashin Rasha
Mataimakin shugaban gwamnatin Jamus kana ministan tattalin arziki, ya ki amincewa da hana shigo da makamashi daga Rasha.
Ukraine: Rasha ta karbe garin Kherson
Dakarun Rasha sun karbe iko da garin Kherson da ke yankin kudancin kasar Ukraine, a yakin da take da makwabciyar tata.
Farfado da yarjejeniyar nukiliyar Iran
Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya IAEA, na son ganawar kai tsaye da mahukuntan Tehran.
'Yan gudun hijirar Ukraine sun kai miliyan daya
Ana cigaba da samun kwarararowar 'yan gudun hijira daga Ukraine
Shirin safe
Kasashen Afirka na fuskantar mawuyacin hali na tashin farashin man fetur, a daidai lokacin da mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine ke kara tsananta farashin makashin gas a kasuwannin duniya.
Yakin Ukraine ya sa farashin fetur na karuwa a Afirka
Afirka na fuskantar tashin farashin man fetur, a lokacin da mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine ke kara farashin makamashi
Majalisar Dinkin Duniya ta nemi Rasha ta janye daga Ukraine
Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci Rasha ta kawo karshen kutsen da ta kaddamar a kan Ukraine.
Ukraine ta kashe sojojin Rasha 498
Rasha ta ce sojojinta kusan 500 suka mutu tun bayan kaddamar da kutse kan Ukraine.
OPEC za ta kara yawan man fetur da take hakowa
Kasashe masu arzikin man fetur za su duba yuwuwar kara man fetur da suke fitarwa
Shirin safe 02-03-22
A Jawabinsa na shekara da yi wa majalisar dokokin Amirka Shugaba Joe Biden ya yi kakkausar suka ga shugaba Vladmir Putin na Rasha kan yakin da yake yi da Ukraine.
Rayukan fararen hula na salwanta a Ukraine
Mace-mace na karuwa a Ukraine a daidai lokacin da sojin Rasha ke ci gaba da kai farmaki a wasu manyan birane na kasar.
Ukraine ta bukaci EU ta ba ta gurbi a cikinta
Ci gaba da rikici tsakanin Rasha da Ukraine duk da ganawar farko da tawagogin kasashen suka yi.
Shirin Rana
A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahotanni daban-daban daga kasashen duniya.
Rasha na ci gaba da kai hare-hare a Ukraine
Sojojin Ukraine na fuskantar sabon farmakin da dakarun Rasha suka kai a biranen Kiev da Kharkiv da wasu garuruwan kasar.
Shirin Yamma
A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahotanni daga sassa daban-daban na duniya musamman halin da ake ciki a Rasha da Ukraine.
Rikicin Rasha da Ukraine sun hau teburin sulhu
Rasha da Ukraine sun fara tattaunawa bayan rikicin kwanaki biyar
FIFA za ta dakatar da Rasha daga wasanni
FIFA za ta dakatar da Rasha daga wasanni domin nuna fushinta kan rikicin Ukraine
Najeriya ta nuna fushi kan rikicin Ukraine
Najeriya ta yi Allawadai da rahoton wariyar launin fatar da ake nuna wa bakake a kan iyakar Ukraine
An fara tattaunawa a tsakanin Rasha da Ukraine
Mamayar da Rasha ta yiwa Ukraine ta shiga rana ta biyar a daidai lokacin da aka fara tattaunawa.
Shirin safe
Rikici tsakanin Rasha da UKraine na cigaba da daukar hankalin duniya ciki har da nahiyar Afirka da ke da dangantaka da kasashen biyu da ke yaki da juna.
Jami'an Rasha da UKraine za su tattauna
Rasha da UKraine za su tattauna a kan iyakar Belarus da UKraine
Dubban 'yan Ukraine sun tsallaka Poland
'Yan UKraine na kwarara zuwa kasashe makwabta
Shirin Yamma
Shirin ya kunshi labarai dama halin da ake ciki a game da yakin Rasha da Ukraine da kuma shirin Ra'ayin Malamai da Amsoshin Takardunku.
An koma tattauna shirin nukiliyar Iran
Iran tayi gargadi kan shata mata wa'adi a gabanin zaman tattaunawar shirin nukiliyar kasar da aka soma a wannan Lahadi.
Shirin Rana: 27.02.2022
A cikin shirin muna tafe da karin bayani kan halin da ake ciki, a yakin da ya barke tsaknin Rasha da makwabciyarta Ukraine. Akwai sauran shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.
Jamus za ta bunkasa tsaron kasarta
Jamus ta dauki matakin karfafa harkokin tsaro tare da kara kashe kudi a bangaren tsaron kasar.
Shirin Safe
Koriya ta Arewa ta yi gwajin makami mai linzami da ke cin matsakaicin zango
Jamus ta amince da tura kayan yaki ga Ukraine
Jamus ta amince da tura makamai Ukraine wanda ya zama sauyi manufofi saboda kutsen da Rasha ta kaddamar a kan Ukraine.
Shirin Yamma
Shirin ya kunshi halin da ake ciki a yakin Rasha da Ukraine da kuma labaran duniya da shirye-shiryen da suka hada dana Ra'ayin Malamai da Darasin Rayuwa da kuma Ji ka Karu.
Shirin Rana
Ma'aikatar lafiyar Ukraine ta ce mutane 198 sun halaka sannan wasu kimanin 1,115 suka jikata sakamakon hare-haren da Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya kaddamar a kan Ukraine.
Shugaban Faransa ya ce duniya ta shiga yaki
Faransa ta ce duniya ta shirya ganin yaki na tsohon lokaci sakamakon kutsen da Rasha ta kaddamar kan Ukraine..
Dakarun Ukraine na kai ruwa rana da Rasha
Rasha tana ci gaba da kaddamar da hare-hare manyan makamai kan kasar Ukraine.
Shirin Safe
'Yan sandan kasar Rusha sun ci gaba da kama daruruwan mutane da ke zanga-zangar kutsen da kasarsu ta yi a Ukraine.
Tasirin takunkuman Rasha ga kasashen Larabawa
Matsayin Rasha a yankin Gabas ta Tsakiya bayan jerin takunkumai
Saurari shirin yamma
Iraki ta rage kusan kaso 10 daga cikin 100 na yawan man da take fitarwa ketare.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni daga sassan duniya ya zuwa shirin nan na Dandalin Matasa dana Ji ka Karu.
Za a yi gasar karshe na UEFA a Paris
Hukumar UEFA ta dage wasan gasar zakarun karshe da ya kamata a gudanar a St Petersburg zuwa paris,
Batun Polio a Afirka ya dau hankali a Jamus
A sharhunansu kan nahiyar Afirka na wannan makon, jaridun Jamus sun tabo batutuwa da dama da suka shafi Afirkan.
Tattaunawa da dan Najeriya mazaunin Ukraine
Usman Abdullahi, dan Najeriya mazaunin Ukraine ya baiyana halin da suke ciki tun bayan da Rasha ta bai wa dakarunta umurnin kutsawa cikin Ukraine.
China ba ta ce uffan a kan yakin da Rasha ta kaddamar
China ta ki bin kasashen duniya wajen yin alla wadai da matakin yaki da Rasha ta dauka a kan Ukraine.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji matakin Amirka a kan Rasha tun bayan da ta kaddamar da yaki a kan makwabciyarta Ukraine.
NATO ta yi tir da harin Rasha kan Ukraine
Duniya ta yi tir da harin Rasha a kan Ukraine
Shafin da ya wuce
Shafi 23 daga 47
Shafi na gaba