You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Kasar Rasha ta gayyaci jakadan Jamus da ke a birnin Moscow
Jamus za ta kori Sergei Feoktistov, dan jaridar Kasar Rasha
NATO ta amince da kara kudade ga fannin tsaro
Taron kungiyar tsaro ta NATO da aka gudanar a Holland ya amince da kara yawan kudin tsaro zuwa kashi 5 cikin 100.
NATO na kara karfi don dakile barazanar Rasha - Merz
Kasashen Turai sun kuduri aniyar kara yawan kudaden da suke kashewa a fanni tsaro
Karfafa hulda tsakanin Mali da Rasha
Shugaban gwamnatin mulkin sojan Mali ya gana da shugaban kasar Rasha.
Shirin Yamma: 22.06.2025
Shugaban gwamnatin mulkin sojan Mali ya isa Rasha
Shugaban gwamnatin mulkin sojan kasar Mali ya fara ziyara a kasar Rasha.
Rasha ta gargadi Amurka a kan kai hari a kan Iran
Rasha ta yi wa Amurka kashedi a kan Iran
Shirin Rana 17.06.2025
Shirin Rana 17.06.2025
Rasha: 'Yan matan Afirka na kera jirage maimakon samun horo
Nazari ya gano cewa ana amfani da matan Afirka a wuraren hada makamai tun lokacin da Rasha ta kaddamar da yakin Ukraine.
Kwamitin Sulhu na MDD na zama kan harin Isra'ila a Iran
Kwamitin Sulhu na MDD na taron gaggawa bayan kazamin harin da Isra'ila ta kai wa Iran
Yaushe tasirin Rasha a Afirka zai ragu?
Tarisin da Rasha ke samu a Sahel ya karu, inda wani bincike ya nunar da yadda take kai makamai kasashen yankin.
Ficewar Wagner daga Mali bata bata alakar Rasha da Afirka ba
Kasashen Mali da Burkina Faso da Jamhuriyar Nijar wadanda ke hannun sojoji, na fama da ta'addanci shekara da shekaru.
Shirin Rana 09.06.2025
Shirin Rana 09.06.2025
Rasha ta kwace garuruwan Ukraine a wani sabon farmaki
Sabbin garuruwan da Rasha ta karbe iko da su din suna kan iyakarta ne da Ukraine a yankin Dnipropetrovsk.
Jinkiri ga musayar fursunoni tsakanin Kyiv da Moscow
Kyiv ta watsi da ikrarin Moscow na cewar Ukraine tana jinkirta karbar gawawarkin dakarunta.
Moscow da Kyiv na zargin juna da jinkirta musayar fursononi
Ana shakku kan musayar fursunoni tsakanin Rasha da Ukraine
Wagner zai dakatar da aiki a Mali
Kamfanin sojojin hayar Rasha za ta bar kasar Mali inda ta dauki lokaci tana taimaka wa aikin yaki da ta'addanci.
Merz ya bukaci Trump ya takawa Rasha birki
Ko shugaban Amurka Donald Trump zai fito fili ya soki Rasha, dangane da yakin da ta ke da Ukraine sama da shekaru uku?
Shugaban gwamnatin Jamus Merz zai gana da Trump
Hakan na zuwa ne gabanin babban taron kungiyar tsaro ta NATO, wadda Mr Trump ke barazanar janye wa tallafin tsaro.
Rasha da Ukraine na tattaunawar dakatar da yakin da suke yi
Ministan harkokin wajen Turkiyya Hakan Fidan ya ce ganawar keke-da-keken za ta samar da masalahar dakatar da yakin.
Rasha da Ukraine za su sake hawa kan teburin sulhu
Wakilan kasashen Rasha da Ukraine za su sake zama a zagaye na biyu na tattaunawar zaman lafiya.
Jami'an Ukraine da na Rasha za su gana a Turkiyya
Ukraine ta karbi goron gayya domin halartar toron ganawa kai tsaye da tawagar Rasha a Turkiyya
Jamus za ta taimaka wa Ukraine da makaman yaki
Jamus za ta tallafa wa Ukraine da fasahar kera makamai masu cin dogon zango don kare kanta daga Rasha.
Shugaba Putin ya na 'wasa da wuta' -Trump
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da ba don shi ba, da abubuwa marasa dadi da yawa sun faru da Rasha.
Rasha da Ukraine sun yi musayar fursunoni
Rasha da Ukraine sun yi musayar fursunoni a tsakaninsu.
Rasha da Ukraine na musanyar fursunoni
An fara musayar fursunoni tsakanin kasashen Rasha da Ukraine wanda ya kunshi sojoji 1,000 daga kowane bangare.
Jamus za ta fara shari'ar masu yi wa Rasha leken asiri
Mutane ukun da Jamus ke zargi da yin leken asirin suna cikin dakarun da Rasha ta yi amfani da su wajen yakar Ukraine.
EU za ta sake lafta wa Rasha takunkumai kan yakin Ukraine
NATO da EU na shirin kafa rundunar tsaro da za ta tallafawa Ukraine a yakinta da Rasha sannan za su nazarci rikicin Gaza
Mutane dubu 50 sun bace a shekara ta 2024 a duniya
Lamarin ya fi shafar Ukraine da Rasha da yankin Gabas ta Tsakiya
Shugabannin Turai sun amince da yi wa Rasha taron dangi
Shugabannin Turai sun yi wani taro a Tirana babban birnin kasar Albaniya tare da amincewa su dauki mataki kan Rasha.
Putin ba zai halarci taron Turkiyya ba
Kokarin neman sulhu tsakanin Rasha da Ukraine
Amurka ta nemi Turkiyya don kawo kasrhen yakin Ukraine
Gwamnatin kasar Amurka ta nemi taimakon Turkiyya domin hada karfi wajen ganin an kawo karshen yakin Rasha da Ukraine.
Ukraine na neman Rasha ta gaggauta tsagaita bude wuta
Shugaba Zelenskyy na neman a kara matsa lamba ga Shugaban Rasha kan kawo karshen yakin Ukraine.
Faransa ta zargi Rasha da yi mata kutse
Faransa ta ce Rasha ta yi mata kutse ta a wasu cibiyoyinta da ma wasu manyan tarukan da aka yi a kasar baya.
Amsoshi: 26.04.2025
Tarihin Tarayyar Sobiyet me ya haddasa rushewarta
Zelenskiy na neman hadin kan Afirka ta Kudu a yakin Ukraine
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelenskiy na ziyara Afirka ta Kudu don ganawa da Cyril Ramaphosa wajen inganta diflomasiyya.
Ukraine ta zargi Rasha da saba alkawarin tsagaita wuta
Alkawarin tsagaita wuta da Rasha ta daukar wa Ukraine ya gamu da cikas
Shirin Yamma 19.04.2025
Shirin Yamma 19.04.2025
Ukraine da Rasha sun yi musayar fursunonin yaki 538
Hadaddiyar Daular Larabawa ce ta shiga tsakani wajen ganin an yi musayar fursunonin cikin nasara tsakanin kasashen biyu.
Zuwan sojojin hayan Rasha ya haifar da suka a birnin Malabo
Tun watannin ne aka fara ganin sojojin ketare sanye da alamar Rasha a kusa da fadar shugaba kasar Equatorial Guinea.
Amurka na barazanar ya da kwallo a sansancin rikicin Ukraine
Sakataren harkokin wajen Amurka Marco Rubio, ya ce dole ne a kwanaki masu zuwa ko zaman lafiya ya samu a Ukraine ko a'a
Rasha ta gargadi Jamus kan bai wa Ukraine makamai
Gwamnatin kasar Rasha ta gargadi Jamus a game da bai wa Ukraine sabbin makamai masu linzami da ke cin dogon zango.
Shirin Rana: 16.04.2025
Daure 'yan jarida hudu na Rasha
An samu 'yan jarida hudu na Rasha da laifin yin aiki da watra haramtacciyar kungiyar da Marigayi Alexei Navalny ya kafa.
Rasha ta yanke wa tsofaffin 'yan jaridar DW hukuncin dauri
Hukuncin kotun na daga cikin shari'un da ake gudanarwa a asirce, wanda ya kai ga daure masu sukar fadar Kremlin..
Merz ya zargi Rasha da laifukan yaki
Merrz ya yi kakkausar suka a kan Rasha game da Sumy wanda ya kashe akalla mutum 34
Kotun Chadi ta zargi wakilin RFI da hada baki da Rasha
'Yan jarida uku na fuskantar daurin shekaru 20 zuwa 30 sai kuma wani guda daya Ahmat Ali Adji da ke amsa tambayoyin kotu
Rasha za ta bai wa kasashen AES tsaro mai karfi
Rasha ta ce za ta taimaka wa kasashen da sojoji ke mulki a cikinsu a Sahel ta yadda za su karfafa tsaronsu.
Ministocin AES za su gana da jami'an Rasha
Ministocin wajen kasashen AES za su ziyarci Rasha a wannan makon, domin tattaunawa kan diflomasiyya da tsaro.
Ziyarar ministocin AES a Rasha
Ministocin harkokin wajen kasashen AES na shirin ziyara zuwa kasar Rasha.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 47
Shafi na gaba