You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Rasha: Ko takunkumin EU zai tsayar da yaki?
Jamus da Faransa na kokarin kaddamar da sabon takunkumi, kan babban kamfanin albarkatun man fetur din Rasha Lukoil.
Shirin Yamma 07.09.2025
Shirin Yamma 07.09.2025
Rasha ta kai wa Ukraine gagarumin hari
Rasha ta kai wa Ukraine kazaman harare hare-hare
Rasha ta kai hari kan ginin gwamnatin Ukraine
Harin Rasha ya haddasa gobara a ginin majalisar ministocin Ukraine
Rasha ta gargadi sojin Turai kan shiga Ukraine
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya mayar da martani kan yunkurin kasashen Turai na shigar da sojojinsu cikin Ukraine.
Turai: Magance rikicin Ukraine da Rasha
A kokarin shawo kan rikicin Rasha da Ukraine, kasasehn Turai na shirin kafa wata rundunar sanya idanu kan tsagaita wuta.
Putin na son kawo karshen yakinsu da Ukraine
Putin ya ce a shirye yake ya kawo karshen yakinsu da Ukraine ta hanyar diplomasiyya.
EU ta caccaki faretin soji da ya gudana a Beijing
Jami'ar harkokin kasashen ketare ta EU ta caccaki faretin soji da ya gudana a Beijing.
Chaina ta karbi bakuncin Putin da Kim a wajen faretin sojoji
Shugabannin kasashen da dama sun halarci faretin sojoji da ya gudana Beijing.
Indiya da Rasha sun sha alwashin karfafa dangantakarsu
Indiya da Rasha sun sha alwashin karfafa dangantakarsu
Rasha ta soki Amurka kan jibge makamin roka a Japan
Rasha ta soki Amurka kan jibge makamin roka a Japan.
Ukraine: Rasha ba ta da ta cewa kan Kiev
Matakan tabbatar da tsaron kasar Ukraine
Rasha na kara matsa lamba a gabashin Ukraine
Dakarun Rasha na kara matsa lamba a gabashin Ukraine
Matakan warware rikicin Rasha da Ukraine
Shugaban Rasha ya nuna cewa yana shirye da ganawa da takwaransa na Ukraine
Trump zai shirya taro tsakanin Putin da Zelensky
Putin ya amince a karon farko da yin taro da Zelensky
Zelensky da Trump sun fara ganawa a fadar White House
Zelensky da Trump sun fara ganawa a fadar White House
Trump na Amurka zai gana da Zelenskiy na Ukraine
Shugabannin biyu za su gana ne a birnin Washington don neman kawo karshen yakin Ukraine.
Kasashen Turai na matsin lamba ga Amurka kan tsaron Ukraine
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce abin da suka sanya a gaba shi ne kasancewa da Zelensky a yayin ganawarsa da Trump
Shirin Yamma 16.08.2025
Shirin Yamma 16.08.2025
Kasashen yankin Baltic sun jaddada goyon baya ga Ukraine
Shugabannin kasashen Baltic sun jaddada goyon baya ga Ukraine tare kuma da amincewa da bukatar Trump kan yakin Ukraine.
Afghanistan: Shekaru hudu da mulkin Taliban
'Yan Taliban sun cika shekaru hudu da dawowa mulki
Ukraine: Putin ya yaba da kokarin Trump
Shugaba Putin ya yaba da kokarin da shugaban Amurka Donald Trump ke yi na kawo karshen yakin da ake yi a Ukraine.
Rasha da Ukraine sun yi musayar fursunonin yaki
Kasashe masu yaki fiye da shekaru uku a yanzu wato Rasha da Ukraine sun yi musayar gomman fusrsunonin yaki a tsakaninsu.
Wa zai amfana da ganawar Trump da Putin?
Babu tabbacin batutuwan da za a tattauna lokacin ganawar a Alaska tsakanin Donald Trump da Vladmir Putin.
Rasha ta saka wa WhatsApp da Telegram takunkumi
Rasha ta saka takunkumin takaita kira ta WhatsApp da Telegram
'Akwai dama mai kyau ta kawo karshen yakin Ukraine'
Burtaniya ta ce akwai dama mai kyau ta kawo karshen yakin Ukraine
Shugabannin Turai za su gana da Trump kan Ukraine
Ganawar da aka shirya ranar Laraba za ta mayar da hankali ne kan kare muradun Ukraine gabanin haduwar Trump da Putin.
Harin jirgi marar matuki na Ukraine ya kashe mutane a Rasha
Ma'aikatar tsaron Rasha ta ce sojojinta sun kakkabo jirage 59 marasa matuka da Ukraine ta harba mata cikin dare.
Shirin Rana 09.08.2025
Shirin Rana 09.08.2025
Trump zai gana da Putin a Amurka
Shugabannin kasashen biyu za su gana ne a ranar 15 ga watan Agusta a birnin Alaska na Amurka kan yakin Ukraine.
Manzon Amurka ya isa Moscow kan sulhunta yakin Ukraine
Manzon Amurka Steve Witkoff ya isa birnin Moscow kan yakin Rasha da Ukraine
China da Rasha na atisayen hadin gwiwa a tekun Japan
Kasashen China da Rasha sun gudanar da atisayen hadin gwiwa na sojojin ruwa a tekun Japan.
Ukraine ta kai hari kan cibiyoyin man Rasha
Ukraine ta ce ta kai hare-haren jirage marasa matuka kan cibiyoyin man Rasha.
Gargadin tsunami a Rasha da Japan da kuma Amurka
Girgizar kasa mai karfin gaske na shirin haifar da mahaukaciyar guguwar tsunami a Japan da kuma tsibirin Hawaii.
Rasha ta kai harin da ya kashe fursunoni a Ukraine
Fadar Kremlin ta jadda da aniyar wanzar da zaman lafiya a Ukraine, bayan sabbin hare-hare a kan fursunoni.
Shekaru 50 na diplomasiyyar EU da China
Ursula von der Leyen ta bukaci samar da daidaito a kasuwanci da zuba jari wanda hakan zai sake karfafa alakarsu.
Mali da sojojin Rasha na Wagner sun halaka Fulani da dama
Kungiyar Human Rights Watch ta ce kashe-kashen ya faru a lardunan Douentza da Kayes da Segou da kuma Timbuktu na Mali.
Rasha ta mika gawarwakin dakarun Kiev 1,000 ga Ukraine
An yi musayar gawarwaki 1,000 tsakanin Rasha da Ukraine, biyo bayan yarjejeniyar da aka cimma a Santanbul na Turkiyya.
Ukraine: Zelensky zai yi wa gwamnati garambawul
Zelensky ya sanar da aniyar yi wa gwamnatinsa garambawul
EU ta gaza amince da kakaba wa Rasha sabbin takunkumi
Slovakia ta ci gaba hawa kujerar kin amincewarta da kakaba wa Rasha sabbin takunkumi a karo na 18 saboda yakin Ukraine.
Ministocin EU na taron kakaba wa Rasha karin takunkumi
Nan ba da jimawa ba kungiyar EU za ta iya yanke shawara kan shirinta na kakaba wa Rasha takunkumi karo na 18.
Ko haraji zai kawo karshen yakin Ukraine?
In ba a samu yarjejeniyar tsagaita wuta tsakaninta Rasha da Ukraine nan da kwanaki 50 ba, Trump zai sa haraji ga Moscow.
Amurka za ta kara wa Ukraine karfin yaki da Rasha
Amurka za ta tura wasu makamai masu linzami saboda kara wa Ukraine karfi ta sama domin hare-haren Rasha.
Koriya ta Arewa za ta kara taimakon Rasha kan yakin Ukraine
Koriya ta Arewa za ta ci gaba da taimakon Rasha kan yakin Ukraine
Rasha: An tsinci gawar ministan da Putin ya kora
An tsinci gawar ministan da Putin ya kora a cikin wani yanayi mai daure kai a Rasha.
Shugabannin BRICS sun bukaci kawo karshen yakin Gaza
Shugaba Lula da Silva ya ce bai kamata su zuba ido ba kan yadda Isra'ila ke kashe fararen hula yankin Gaza ba.
Trump ya zargi Rasha da kin kawo kashen yakin Ukraine
Shugaban ya bayyana rashin jin dadin rashin nuna karkashi wajen kawo karshen yakin Ukraine da Putin ke yi.
Rasha ta sanar da musayar fursunonin yaki da Ukraine
Moscow ba ta fayyace adadin fursunonin da aka saki ba. Su ma hukumomin Ukraine ba su ce uffan kan wannan sanarwar ba.
Rasha ta amince da daular Musulumcin Taliban a hukumance
Rasha ta amince da daular Musulumcin Taliban a hukumance
'Putin na Rasha ba zai hakura da manufofinsa a Ukraine ba'
A tattaunawar da ya yi ta waya da shugaban Amurka Donald Trump, Putin ya ce Rasha na son a cimma sulhu da Ukraine.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 47
Shafi na gaba