You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Paul Biya
Biya dan siyasa ne a Jamhuriyar Kamaru kuma ya dare kan kujerar shugabancin kasar a shekarar 1983.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Paul Biya zai sake yin takara
Bayan shekaru 36 shugaba Paul Biya na kan mulki a yanzu ya sanar da tsayawa takara a zaben bana
Yunkurin Katolika na sasanta rikicin Kamaru
Gwamnatin Kamaru ta bukaci Cocin katolika shiga tsakani don warware rikicin yankin masu magana da Turancin Ingilishi.
Yunkurin Cocin Katolika na sasanta rikicin Kamaru
An nemi Cocin Katoli ta sasanta rikicin yankin masu magana da Turanci a kasar Kamaru
Paul Biya: Za a ci gaba da murkushe masu neman ballewa
Kamaru ta sha alwashin ci gaba da amfani da karfi na soji wajen murkushe 'yan bangaren nan da ke neman ballewa.
Kamaru: Takun sakar gwamnati da 'yan aware
Takun saka tsakanin mahukuntan Kamaru da 'yan awaren Ambazoniya ya janyo mutane na bacewa cikin wani yanayin rudani.
Takun saka tsakanin mahukuntan Kamaru da 'yan aware
Takun saka tsakanin mahukuntan Kamaru da 'yan awaren Ambazoniya ya janyo mutane na bacewa cikin wani yanayin rudani.
Kamaru: An bayyana dan takarar jam'iyyar adawa
An soma samun rabuwar kanu a tsakanin jama'ar kasar Kamaru kan batun tazarcen shugaba mai ci, Paul Biya.
Shirin Yamma, 03.12.2017
Cikin shirn za a ji dakarun kasar Kamaru na shirin bin umurnin shugaban kasar Paul Biya, wajen daukar matakai kan masu da'awar ballewa daga kasar. A ranar Alhamis da ta gabata ne dai shugaba Paul Biya ya yi tir da sabbin rigingimun da ke wakana a yankin Kamarun mai amfani da Ingilishi, da ya ce matakai na tafe na durkusar da su.
Paul Biya: Za mu murkushe masu neman ballewa
Gwamnatin kasar Kamaru, ta yi alkawarin shafe dukkanin masu fafutikar ballewa daga kasar.
Kamaru: Babban lauya na son kawo sauyin siyasa
Shahararren lauyan da ya yi suna a fannin yaki da cin hanci a Kamaru Akere Muna, zai takara a 2018.
Kamaru: Farin cikin komawa makaranta a fadin kasa
Makarantu a yankin da ke magana da Ingilishi sun bi sahun takwarorinsu na bangaren Faransa wajen komawa makaranta.
Shirin Yamma 01.09.2017
Cikin shirin za a ji cewa hukummomin Kamaru sun sako wadanda aka tsare bisa shirya zanga-zanga a yankin kasar da ke amfani da ingilishi
Paul Biya ya bada umarnin sakin 'yan aware
Shugaban kasar Kamaru ya bada umarnin sakin wasu jagororin yankin kasar mai magana da harshen ingilishi
Najeriya na fushi kan wulakanta 'ya'yanta a Kamaru
Tarrayar Najeriya da kamaru sun sake fadawa cikin dambarwar dipolomasiya sakamakon ikirarin cin zarafin 'yan Najeriya a yankin Bakassi tare da wulakanta 'yan gudun hijira da Boko Haram ta raba da matsugunansu.
An cafke fiye da mutane 100 a Kamaru
Masu magana da harshen Ingilishi na Kamaru suna zargin gwamnatin Shugaba Paul Biya da yin watsi da yankunansu.
Shugaba Paul Biya ya kaddamar da zaman makoki
Gwamnatin Kamaru ta sanar da adadin karshe na hadarin jirgin kasa.
Shirin yamma na DW na ran 03.05.2016
A cikin shirin za a ji cewa shugaban kasar Kamarun Paul Biya ya kai wata ziyarar aiki a Tarayyar Najeriya inda ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari.
Kamaru ta kori manyan hafsoshin soji biyu
Wadannan sojojin, sun hada baki an sace dukiyar da aka tara dan tallafawa masu yaki da Boko Haram.
A Kamaru CPDM ta cika shakaru 30
Jam'iyyar Cameroon People's Democratic Movement ko CPDM da ke mulkin Kamaru na ci gaba da yin bukukuwanta na cika shekaru 30 da kafuwa.
A Kamaru CPDM ta cika shakaru 30
A Kamaru CPDM ta cika shakaru 30
Shekaru 30 da kafa jam'iyyar CPDM a Kamaru
Jam'iyyar Cameroon People's Democratic Movement ko CPDM ta cika shekaru 30 da kafuwa
Hukunta masu cin hanci a Kamaru
Tsohon ministan kudi da tattalin arziki a kasar Kamaru Polycarpe Abah Abah, zai fuskanci zama a gidan kaso har na tsawon shekaru 25 saboda badakalar cin hanci da rashawa.
Mahimman bayanai dangane da Ebola
Mahimman bayanai dangane da Ebola
Kimanin sojojin Najeriya 500 sun tsere zuwa Kamaru
Da ma dai sojojin Najeriya da aka tura su yaƙi Boko Haram sun sha ƙorafin cewar ba su da isassun kayan aiki wanda hakan ya sa suke zin asara mai yawa.
Paul Biya ya lashe zaɓen Kamaru da rinjaye
Sakamakon wucin gadi na zaɓen shugaban ƙasar Kamaru da aka bayyana ya nunar da cewa Paul Biya ya zo na ɗaya da kashi 77 % na ƙuri'un da aka kaɗa, gaban madugun 'yan adawa John Fru Ndi na SDF wanda ya zo na biyu da 10%.
Zanga-zangar nuna adawa da mulkin Paul Biya a Kamaru
Wasu da ba'a san ko su wanene ba sun kai hari a kan 'yan sanda a Kamaru domin nuna adawa da mulkin Paul Biya
'Yan takara 50 za su ƙalubalanci Paul Biya a zaɓen shugaban ƙasar Kamaru
A ranar tara ga watan Oktoba za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa a Kamaru, inda 'yan takara 50 za su fafata da shugaba mai ci Paul Biya a wannan zaɓe.
Yaƙi da cin hanci a jam'iyar Paul Biya
Jam'iyar RDPC da ke riƙe da ikon kamaru ta lashin takobin sa ƙafar wando guda da 'yayanta da za a samu da laifin cin hanci da karɓar rashawa, bayan zarginta da zama matattaran masu halin ɓera da ƙungiyoyin ƙasar suka yi.
Yunƙurin Paul Biya na yin tazarce a Kamaru
Rassan jam'iyar RDPC ko CPDM da ke kan karagar mulkin kamaru sun fara tura takardun goyon baya ga shugaba Paul Biya da nufin bashi damar yin tazarce ba tare da gudanar da zaɓen fit da gwani a cikin jam'iyar ba.
Tattauwa tsakanin Obasanjo da Paul Biya
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 3
Shafi na gaba