You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Paul Biya
Biya dan siyasa ne a Jamhuriyar Kamaru kuma ya dare kan kujerar shugabancin kasar a shekarar 1983.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Afirka: Shugabannin mutu ka raba
Da yawan al'ummar wasu kasashen Afirka shugaban kasa daya suka sani tun tasowarsu, ga shugabanni da suka jima a mulki.
MDD ta nuna fargabar samun zabe na gaskiya a kasar Kamaru
Shugaba Biya mai shekaru 92, na neman tsawaita mulkinsa na tsawon shekaru 43, a zaben ranar 12 ga watan Oktoban 2025.
Mulkin mulka'u a Kamaru ya ja hankali a Jamus
Mulkin mulaka'u na Paul Biya a Kamru da yakin kasar Sudan da illolin da ya haifar sun ja hankalin jaridun Jamus.
Faransa ta musguna wa Kamaru - Macron
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce kasarsa ta musguna wa mutane lokacin mulkin mallaka a Kamaru.
Kamto ya yi tir da watsi da takararsa a zaben shugaban kasa
A wani faifan bidiyo, jagoran adawa na Kamaru ya ce matakin "fitar da shi daga zaben 2025, tun da dadewa ne aka dauka."
Kotun Kamaru ta hana Maurice Kamto shiga zaben shugaban kasa
Mr Kamto ya yi kaurin suna wajen sukar shugaba Paul Biya, kuma shi ne ya yi na biyu a zaben shugaban kasa na 2018
An hana Tchiroma fita daga Kamaru zuwa Senegal
Dan takarar shugaban kasa a Kamaru, Issa Tchiroma Bakary, ya mayar da martani biyo bayan haramcin fita zuwa Senegal.
Tsofaffi sun mamye siyasar Afirka
Tsofaffin nahiyar Afirka na son ci gaba da mulki kama da Kamaru da Cote d'Ivoire zuwa Yauganda.
Ba Maurice Kamto a jerin 'yan takarar kasar Kamaru
An zare sunan madugun 'yan adawa daga cikin 'yan takarar shugaban kasa a Kamaru
Me ya sa Biya da ya dade yana mulki yake son yin tazarce?
Shekaru 43 Paul Biya ke kan karagar mulkin Kamaru
Kamaru: Sabuwar dambarwa kan zaben 2025
Gwamnatin Kamaru ta gargadi 'yan adawa da suka kaura ce wa zaben 2020
Bayan shekaru 43, ko Biya zai magance matsalolin Kamaru?
Paul Biya zai tsaya takara a zaben shugabancin Kamaru wanda za a yi a ranar 12 ga watan Oktoba da ke tafe.
Shugaba Paul Biya zai sake takara
Shugaba Paul Biya na Kamaru ya ce zai sake tsayawa takarar shugabancin kasa a zaben watan Oktoba da ke tafe.
Kamaru: Tankiya tsakanin 'yan siyasa gabanin zaɓen Oktoba
Shugaba Paul Biya ya yi tir da ƙoƙarin da ya ce wasu ke yi na haddasa rarrabuwar kawuna da rikici a ƙasar.
Takarar Biya na fuskantar adawa a kudancin Kamaru
Wasu daga cikin kusoshin kudacin Kamaru sun yi kira ga 'yan uwansu na kudanci da su juya wa Paul Biya baya.
Ina makomar siyasar Biya a yankin arewacin Kamaru?
Ra'ayoyin 'yan Kamaru sun banbanta kan matakin Bello Bouba Maigari da Issa Tchiroma Bakary na tsayawa takara.
Tchiroma zai kalubalanci Paul Biya a zaben Kamaru
Ministan Kodagon Kamaru Issa Tchiroma, da ya yi marabus daga mukaminsa ya sanar da aniyar tsayawa takara a zaben 2025.
Ina matasa a siyasar Kamaru?
Mata da matasa ne kaso mai tsoka na masu kada kuri'a a kasar Kamaru.
Paul Biya zai sake tsayawa takara a 2025?
Ana yara rade radi a Kamaru Paul Biya zai sake tsayawa takara
Sabbin sharuda ga masu neman shugabancin kasar Kamaru
Jagororin mabiya darikar Katolika sun bayyana wasu sabbin sharuda ga 'yan takarar shugabancin kasa a Kamaru
Tattalin arzikin Kamaru na tafiyar hawauniya a mulkin Biya
A daidai lokacin da Paul Biya ke cika shekaru 42 a mulkin Kamaru, kashi 23% na al'ummar kasar na rayuwa a cikin talauci.
Jaridun Jamus: Paul Biya ya dau hankali
A wannan makon, jaridun Jamus sun yi sharhi a kan Paul Biya da Mozambique da mayar da masu neman mafaka Ruwanda.
Kamaru: Shugaba Biya ya koma gida
Shugaban Kamaru Paul Biya na Kamaru ya sauka a filin jiragen sama na Yaounde babban birnin kasar, bayan doguwar tafiya.
Kamaru ta hana magana kan rashin lafiyar Paul Biya
Gwamnatin Kamaru za ta hukunta duk kafar yada labaran da ta yi magana kan rashin lafiyar shugaba Paul Biya
Kamaru ta karyata jita-jita a kan Shugaba Biya
Gwamnati a Kamaru ta ce babu gaskiya cikin labaran da ke yawon cikin jama'a game da halin da shugaban kasar yake ciki.
Kasashen Tarayyar Sahel cikin jaridun Jamus
Jaridun Jamus sun yi tsokaci kan hoton da ke alamta alaka da auren jinsi, wanda 'yar shugaban kasar Kamaru ta wallafa.
'Yar Paul Biya na fuskantar kara bisa laifin tallata madigo
Wata kungiya da ke adawa da neman jinsi a Kamaru ta shigar da karar Brenda Biya a kotun bisa tallata luwadi da madigo.
Duniya mai Yayi 19.03.2024
Shirin ya tabu batun yawan shekaru na wadanda ke rike da madafun ikon Kamaru, lamarin da ke ci wa al'umma tuwo a kwarya.
Mutane 17 za su gurfana a gaban kotun Kamaru
Mutane 17 za su gurfana a gaban kotu bisa kisan dan jaridar Kamaru.
Kwararrun ma'aikata na tserewa daga Kamaru zuwa Turai
Akasarin matasa da kwararrun ma'aikata na tserewa daga kasar Kamaru zuwa kasashen ketare, domin samun aikin yi.
Paul Biya ya yi wa sojoji garanbawul
Shugaba Biya ya sauya manyan sojoji a wani abu da ake gani hannunka mai sanda ne bayan juyin mulki a Gabon
Jagoran 'yan adawa na kasar Kamaru ya rasu
John Fru Ndi ya kasance wanda ya dade a matsayin jagoran 'yan adawa na kasar Kamaru kafin rasuwarsa.
Nadin dan adawa ya janyo suka a Kamaru
Mahawarar siyasa tun bayan da shugaba Paul Biya ya nada dan adawa a matsayin sanata.
Kamaru: Yadda ake kallon shugabancin Paul Biya
Tasirin shugabancin Paul Biya ya fi daukar hankali fiye da murnar bikin cikarsa shekaru 90 da haihuwa.
Ana zargi sakaci kan yaki da cin hanci
Jam'iyyun adawa na Kamaru sun soki gwamnati dangane da sakancin da take yi kan yaki sama da fadi da dukiyar kasa.
An zargi Kamaru da sakaci kan yaki da cin hanci
Jam'iyyun adawa na Kamaru sun soki gwamnati dangane da sakancin da take yi kan yaki sama da fadi da dukiyar kasa.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, ana mayar da martani kan matakin hukumar sa ido kan hada-hadar kudi ta kasar na haramta fitar da tsabar kudi daga banki a dukkannin matakan gwamnatin kasar. A Kamaru, al'umma na fara kokawa kan rashin cika alkawaran da gwamnatin shugaba Paul Biya ta dauka.
Shirin Safe
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni daga bangarori dabam-dabam.
Shekaru 40 da murabus din Ahidjo na Kamaru
A ranar Lahadi ake bikin cika shekaru 40 na mulkin Paul Biya, shugaba na biyu tun bayan samun 'yancin kan Kamaru.
Ukraine: Kamaru ta kauce wa daukar matsaya
Kasashen Afirka na ci gaba da kauce wa daukar matsaya a rikicin Ukraine.
Sauyin siyasar Faransa a Afirka
Shugaban Faransa Emmanuel Macron na ziyarar aiki a wasu kasashe na Afirka.
Shirin Safe
Za a ji Shugaban kasar Kamaru Paul Biya ya cika shekaru 39 a kan mulki
Muhawara kan wanda zai gaji Paul Biya
Ana ci gaba da muhawara kan wanda zai gaji Shugaba Paul Biya na Kamaru da ya kwashe tsawon shekaru yana mulki.
Kamaru ta dakatar da amfani da alluran AstraZeneca
Take hakkin jama'a na ci gaba da muni a Kamaru
Ranar taka hakkin dan Adama, Kamaru ta yi kaurin suna a duniya
Ana zaben yankuna a kasar Kamaru
Gwamnatin kasar Kamaru, na gudanar da zaben majalisun yankunta a karon farko a wannan Lahadi.
Bukatar warware rikicin kasar Kamaru
Samar da zaman lafiya a Kamaru ya rataya ne a wuyan Shugaba Paul Biya inji wani babban limamin Cocin kasar.
Shirin Safe
A cikin shirin: shugaban Côte d'Ivoire ya ce corona za ta hana fara amfani da kudin ECO, akwai rahoto kan rabuwar kawunan jam'iyyun adawar Kamaru da rahoto kan yunkurin dattawa a Sokoton Najeriya na tsare mutumcinsu da rahoto kan yadda corona da rashin tsaro ke kara jefa harkar yawon bude ido cikin mawuyacin hali a Jamhuriyar Nijar.
Jami'an tsaro sun hana zanga-zangar Kamaru
Kamaru: Jami'an tsaro sun fatattaki masu zanga-zanga
Hukumomin Kamaru sun ja kunnen 'yan adawa a kasar
Madugun adawar Kamaru Maurice Kamto zai jagoranci wata gaggarumar zanga-zangar adawa.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 3
Shafi na gaba